ALAMOMIN CIKAWA DA IMANI GUDA 21(Malam Aminu Ibrahim Daurawa)

ALAMOMIN CIKAWA DA IMANI GUDA 21(Malam Aminu Ibrahim Daurawa) Wannan duniyar cike take da rikici, da musifu, da bala’o’i, da tashin hankali da jarrabawa, da matsaloli, babbar nasara shine, cikawa da imani, Malamai sunyi bayanai gamai da wasu alamomi, idan mutum ya cika da su, ana yi masa fata na gari Sune 1- cikawa da […]

Rate this: