Alamomin tashin Al- kiyamah guda ‘Dari 100 kashi na ‘daya (1) (Mal.Aminu Ibrahim Daurawa)


51. Wani Zamani da mutum zai kwana Mumini ya wuni kafiri;- saboda mafi yawan maganganu da aiyuka da ba sa kan Shari'ah 52. 'Kawata Masallatai da yin gasar Hakan (kaji ana Masallacin mu yafi naku kyau) 53. 'Kawata gidaje da yi musu kwalliya 54. Yawan Saukar Kwarankwatsa da Aradu 55. Yawan Rubuce-Rubuce;- Ya'duwar Rubutuce-Rubuce marasa amfani (jaridu da mujallu, da littafai da internet) ba a tunanin amfanin rubutun kawai da an rubuta 56. Wanda suka 'kware a ro'ko da ziga, su suka fi samun ku'di 57. Za shagala da karanta wasu abubuwa a bar Al'qur'ani 58. 'Karancin Malaman fi'khu da yawan Gardawa 59. Neman Ilimi a wajen 'kananan mutane;- 'karamin Mutum wanda ba ya aiki da ilimin sa 60. Yawan mutuwar ba-zata 61. Shugabancin Wawaye (kuma suna ganin kan su wayaiyu) 62. Lokaci zai dinga sauri 63. Banzaye za su mamaye kafafan ya'da labarai;- Mutumin da ba kowa ba, kuma bai zan komai ba, zai dinga magana kan abubuwan da suka shafi Al'ummah 64. Ma'daukaki a duniya shine banza 'dan banza;- kaga ana ta rububin wani wanda bai da amfanin komai saboda wani shirme da yake Misali;- 'Yan Bal da Mawa'ka 65. Mai da cikin masallatai Hanyoyi 66. Sadakin Aure zai yi tsada, sai kuma ya zo yai arha 67. Dawakai za su yi tsada sai kuma su zo su yi arha 68. Kasuwanci zai yi sau'ki (ta yadda zaka sai Abu ko ka sayar daga 'dakin ka, ba tare da ka je ko ina ba) Misali;- yanar gizo 69. Kafiran duniya za su yi taron dangi akan musulmi 70. Mutane za su dinga gudun limanci a cikin Sallah (saboda ba cikakken Albashi) 71. Aukuwar Mafarkin Mumini (in Mumini yai mafarki sai Abu ya faru 72. Yawan 'karaya 73. yawan gaba 74. Girgizar 'kasa 75. Yawan Mata 76. 'Karancin Maza 77. Aikata Sa'bo a filigahh 78. Mai da karatun Al'qur'ani hanyar Neman ku'di 79. 'Kiba, mutane za su yi ta 'kiba mai yawa 80. Bayyanar mutane masu yin shaida tun ba a tambaye su ba 81. Masu Bakance ba sa cikawa 82. Masu 'karfi za su danne raunana 83.'Rashin Hukunci da Alqur'ani 84. Yawan rumawa da 'karancin larabawa 85. Ya'duwar ku'di 86. 'Kasa za ta fitar da taskokin ta 87. MòZa a dinga shafe halittar wasu mutane suna komawa wata 88.Halitta daban 89. Tsagewar 'kasa, ta ha'diye mutane 90. Wasu 'kwarangwazai, duwatsun da ba a San su ba za su dinga 91. fa'dowa mutane aka 92. Yawan ambaliyar ruwa 93. Ruwan 'bala'i;- wanda ba ya fidda shuka ko tsiWwFitina da za ta 93.wata fitina za ta'barke tsakanin larabawa Har ta kusa 'karar da su 94. Bishiya za ta yi magana don taimakawa musulmi 95. Dutse zai magana don taimakawa musulmi 96. Ya'kin Musulmi da Yahudu 97. Kogin furat zai 'kafe, a hango Dutsen Gwal a ciki 98. Zamanin da za a yiwa masu addini kallon ba wayayyu ba 99. 'Kasashen larabawa za su samu ci-gaba mai yawa 100.Bayyanar wata Babbar fitina da zata shafi kowa Mu ha'du a darasi na gaba Allah ya kare mu sharrin fitintunu

Advertisements

One thought on “Alamomin tashin Al- kiyamah guda ‘Dari 100 kashi na ‘daya (1) (Mal.Aminu Ibrahim Daurawa)

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s