tunatarwa


TUNATARWA

Da suna ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI, TSIRA DA AMINCIN ALLAH SUKASA TABBATA GA SHUGABANMU ANNABI MUHAMMAD SAW DA IYALANSA DA SAHABBANSA DA DUK WANDA YA BIYO BAYANSU DA KYAUTATAWA HARZUWA RANAR SAKAMAKO. Bayan haka ina mika gaisuwa ta addinin musulunci gareku

Assalamu'alakum wr wb.

Bayan haka ƴan uwa zanso nayi amfani da wannan damar don tunatar daku gameda yadda wannan shafin yake.

01. AUDIO, VIDEOS THEMES, EBOOKS DA APPS.. dana ke sanyawa.

Ina son in sanardaku cewa 100% na files dake wannan shafin bani na ɗoraba (upload) aikina akai shine sanyawa a wannan shafin (sharing to this site) domin muhimmancinsa dana gani ga
al'umar musulmai, haka kuma ina kokarin gani akoda yaushe nasanya kawai [files] din ahlussunnah ne.

ARTICLES, FACEBOOK POST, FADAKARWA Na wannan shafin.

Haka wadannan suma 95% ba rubutuna bane, aiki na shine mutukar naga wani rubutu (post) a wannan kafa ta sadarwa wanda nake gani yana dakyau wani bayanni ya
Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s