GA SAKON MALAM SA’ADU ZUNGUR NA WAKA SAMA DA SHEKARA 50 AMMA KAMAR YAU Y GABATAR(Sheikh Isa Ali Pantami)


sheikh-isa-ali-pantami.jpg

GA SAKON MALAM SA’ADU ZUNGUR NA WAKA SAMA DA SHEKARA 50 AMMA KAMAR YAU Y GABATAR(Sheikh Isa Ali Pantami)

“Matukar a arewa da karuwai, yan daudu dasu da magajiya. Da samari masu ruwan kudi, Ga mashaya can a gidan giya. Matukar yayan mu suna bara, Titi da Loko-lokon Nijeriya. Hanyar birni da na kauyuka, Allah baku mu samu abin miya. Sun yafu da fatar bunsuru, Babu mai tanyonsu da dukiya. Babu shakka yan kudu zasu hau, Dokin mulkin Nijeriya. In ko kudu sunka hau, Babu sauran dadi, dada kowa zai sha wuya. A Arewa zumnta ta mutu, Sai karya sai sharholiya. Camfe-camfe da tsibbace tsibcen, Malamn karya yan damfara. Sai kary sai kwambon tsiya, Sai hula mai annakiya. Ga gorin asali da na dukiya, Sai kace dan annabi fariya. Jhlc ya ci lakar mu duk, Ya sa mana sarka har wuya. Ya sa mana ankwa hannuwa, Ya daure kafarmu da tsarkya. Bakunn mu ya sa takunkumi, Ba zaaka sai sharholya. Wagga al’umma mai zata yo, A cikin zarafofin duniya. Kai Bahahe ba shi da zuciya ,

Advertisements

One thought on “GA SAKON MALAM SA’ADU ZUNGUR NA WAKA SAMA DA SHEKARA 50 AMMA KAMAR YAU Y GABATAR(Sheikh Isa Ali Pantami)

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s