YADDA ZAKA HADA THEMES DA KANTA TA HANYAR AMFANI DA BLUEFTP KO X-PLORE

YADDA ZAKA HADA
THEMES DA KANTA TA
HANYAR AMFANI DA
BLUEFTP. Abubuwan > da
ake bukata yayin
gudanar da wannan
aikin: BlueFTP: wannan
shine > jigon wannan
aiki domin da wannan
application ne zakayi
amfani domin > hada
wannan themes daga
farko har karshe. Picture:
shine hoton da kake >
son ka hadan wannan
themes dashi. Themes:
Dole ka tanadi wani
themes > na daban
domin gudanar da
wannan aikin. Empty
Folder: Zaka kirkiri >
folder sabuwa wanda
babu komai a cikinta,
domin a cikinta ne duk
wani > tarkace zai zauna
yayin wannan aikin.
Nutsuwa: Ka tsaya ka
nutsu yana > da matukar
amfani wajen hada
themes domin da kayi
kuskure zai baka > file
corrupted. To Bari Mu
Fara:
Mataki Na 1: ka kirkiri
sabuwar > folder ka
sanya mata suna.misali
WIZARD
Mataki Na 2: sai kayi
copy din > hoton da
kakeso ka hada themes
din dashi zuwa cikin
wannan sabuwar >
folder daka sanyawa
suna WIZARD.
Mataki Na 3: sai ka bude
blueFTP > dinka. Idan
farkon budewarka ne zai
nuno maka tutoci, to sai
ka zabi > tutar England,
saika shiga.
Mataki Na 4: zai nuna
maka phone ko >
memory, kaje foldar da
themes din naka suke.
saika zabi inda theme >
dinka yake, sai kaje kan
themes din ka danna OK
akansa.
Mataki Na 5: > zaka ga
wadansu kari-kitai na
cikin themes din kamar
screensaver.png, >
wallpaper.jpg da dai
sauransu. Saika danna
menu zaka ga wani wuri
> SELECT ALL ITEM saika
shiga wurin, zaka ga
wani bluen abu ya rufe >
wadannan kari-kitan.
MATAKI NA 6: Daga nan
saika ta danna back har
ka > koma akan foldar
ka mai suna WIZARD ,
saika danna menu kaje
wurin da > zaka ga
EXRACT ITEM HERE saika
shiga wurin. Zasu rika
tambayarka kawai > ka
rika danna YES har ta
gama. Mataki Na 7:
bayan kayi extracting >
dinsu, zaka ga
wadannan kari-kiran sun
dawo nan, sai ka hau
kan > WALLPAPER.png ta
theme din sai ka danna
menu ka shiga wurin da
aka > rubuta RENAME,
daga nan sai kayi copy
din sunan daka gani a
wurin kuma > saikagoge
WALLPAPER din. Kuma ka
lura duk sunan daka gani
shi zakayi > copy idan
baki ya fara ko karamin
baki, kai dai kawai ka
lura.
MatakiNa 8: daga nan sai
kaje kan sunan daka
sanyawa hoton naka
wanda kake > so ya
zama sabon wallpaper ta
themes din naka. Sai ka
danna menu ka > shiga
wurin RENAME,ka goge
sunan da ka gani a gurin
sannan sai ka > sanya
wannan sunan da nace
kayi copy dinshi a baya
watokan sunan >
wallpaper din themes
din daka goge.
Mataki Na 9: haka za kai
ta > maimaita wannan
matakin na 8 akan duk
hoton da kake so ka
canza mashi > hoto a
matsayin sabon
wallpaper na themes.
Mataki Na 10: bayan ka
gama > saika danna
menu sannan ka shiga
SELECT ALL.
Mataki Na 11: daga nan
> saika danna menu sai
ka shiga wajen
COMPRESS.nth idan nokia
gareka ko > kuma ka
shiga wajen
COMPRESS.thm idan sony
ericsson gareka. Daga
nan > zai nuna maka
File.nth sai ka goge iya
file, sai ka sanya sunan
da > kake.misali
usman.nth saika da Ok.
Zai nuno maka Compress
Done.
Mataki Na 12: shikenan
ka gama sai ka fito/rufe
BlueFTP dinka, Kaje
Wajen da > Wannan
Folder taka mai suna
WIZARD take ka shiga
zaka ga THEMES din da >
ka hada. Duk tambayar
da aka yi maka zaka
amsa da YES ne, kuma
karda > kayi garajen
Danna YES. Domin Idan
Kayi Gaggawa Duk Nisan
Da Kayi Zai > Lalace Gaba
Daya…Don Haka Sai A
Kiyaye. GARGADI: Dole ne
ka goge > asalin hoton
themes din bayan da
kayi copy din sunan a
mataki na 7, > domin
kaucewa double copy da
invalid themes da kuma
corrupted theme. > Note:
Wannan themes na
masu nokia
java.egC1,C3,2700,X2.Asha,Express
> Music,3110 da dai
sauran java phone. da
masu sony ericsson zasu
iya > hada shi…masu
symbian banda ku a ciki.
Duk Abinda Baka Gane
Ba Kayi > Tambaya Anan
Domin Bana Son A Sami
Matsala

Advertisements

TAKAITACCEN TARIHINA – ABUBAKAR NUHU KOSO

 • NAME:- abubakar nuhu koso
 • ADDRESS:- koso, wagaho, damau districk, kubau lg, kaduna state, Nigeria.
 • GRADUATE SCHOOL:-1. L.G.E.A primary school wagaho. 2. Govt. Sec. School doguwa.
 • ISLAMIC SCHOOL:- madarasatul shabbul islam koso
 • METHODOLOGY:- Ahlussunnah-wal-jamah
 • MARITAL STATUS:- singe
 • INTEREST TEACHERS:- sheik ja'afar mahmud adam & sheik muhammad auwal albani zaria & sheik isah ali pantami
 • EMAIL:- abbakarnuhks@gmail.com, nuhua526@gmail.com, anykoso@nokiamail.com
 • PHONE NO:- 08024669856
 • FACEBOOK PROFILE:- Abubakar nuhu koso
 • MY TWITTER PROPILE:- @Abbakarnuh2
 • DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI, TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU KARA TABBAKA GA SHUGABANMU ANNABI MUHAMMAD DA IYALANSA DA SAHABBANSA MASU GIRMA
 • ASSALAMU'ALAIKUM

Gaisuwa mai yawa tare dafatan kunanan lafiya Allah yasa haka amin. Da farko dai nasabata itace, Abubakar dan nuhu dan yahaya dan haruna. An haife ni a ranar 9/7/1997 ko kusan hakan, haiwata tafaru a garin koso dake karamar hukumar kubau jahar kaduna nigeria. Nafara karatun boko a shekarar 2002 inda na shiga makarantar L.G.E.A PRIMARY SCHOOL WAGAHO, na kammala karatun primary na a wannan makarantar a shekarar 2008, A shekarar 2009 na shiga makarantar karamar secondry a makarantar G.S.S. DOGUWA, In da ALLAH yabani ikon gamawa a 2012, A wannan shekarar naci gabada karatun domin kammala secondry dina a nan G.S.S. DOGUWA wanda Allah SWA yabani ikon kammalawa ranar15/05/2015. Haka kuma a fannin ilimin addini kuwa nafara karatune a gidanmu wuri kanin mahaifina in muka fara da koyon baki ta hanya amfani da ALLO zuwa wasu shekaru na shiga makarantar islamiya mai suna MADARASATUL HAYATUL ISLAM KOSO inda muke koyon karatun ALKUR'ANI MAI TSARKI DA HADISAN ANNABI SAW DA FIQHU bayan haka na hada da karatun safe a wurin MALAM MUKHTAR GARBA KOSO wannan makaranta naci gaba dayinta har zuwa 2014 inda muka bude wata makarantar wanda za'ake karatu tsakanin MAGARIBA DA ISHA kuma akasa mata suna MADARASATUL SHABABUL ISLAM KOSO kawo yanzu ina cigaba da karatu a wannan makarantar da kuma na safe. DAFATAN ALLAH YA TAIMAKEMU YA BAMU IKON YIN RIKO DA SUNNAH AMEEN