SHAWARA GAME NEMAN AURE DAGA (SHEIK JAFAR MAHMUD ADAM RH)


<p><img src="" alt="sheikh-jaafar-mahmud-ada.jpg" /></p>

<p>SHAWARA GAME NEMAN AURE DAGA (SHEIK JAFAR MAHMUD ADAM RH) MALAM YACE:- Anan wurinne idan kanason abu goma kasami abu biyar, kasami matar aure ni awurina, haka kema idan kinason abu goma ki samu abubuwa biyar kin sami mijin aure kece zakisa ya karaso miki biyardin, suna biyar su zama shida, bakwai…….. Shima shi zai karasa shauran. Amma babu yadda zai yiwu azo wataran kace matata dari bisa dari (100%) ta kayatar dani bazai yiwuba, ko ita tace dari bisa dari (100%) mijina ya kayatar dani bazai yiwuba. Duk wanda ya kalli dan adam karo uku sai yaga cewa wuri kaza da zaiyi kaza, komai yana dashi in banda kaza da yazama kaza, itama haka duk wanda ya kalleta zaice komai yaji inbanda kaza daya zama kaza wannan haka rayuwa take don bakai kayi da kankaba. ALLAH SWA YACE:- mun sanya sahinku fitina ga sashi. Yayin da kake neman abu goma saika raba biyu, mafiya mahimmanci a ciki "kason farko" ka samu uku, "kosona biyu" ka samu biyu , shikkenan ka samu matar aure amma a ciki kila daya ka samu, wannan bazan baka shawarar ka aure taba inna baka shawarar ka auretama lokacin da zaka saketama bazaka bani shawaraba. Wanman shine gaskiyar labari haka dan adam ya kamata ya zama indai yana da wayo. ALLAHU AKBAR ALLAH ya saka ma malam da alkhairi ya jikansa kuma ya gafartamasa da duk yan uwa wadanda suka gabace mu.</p>

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out / Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out / Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out / Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out / Change )

Connecting to %s