AN ISLAMIC SITE FOR POSTING OF ARTICLE, AUDIO, AND MORE ISLAMIC TOOLS BY YOUR BROTHER IN ISLAM ABUBAKAR NUHU YAHAYA KOSO

COPY AND PASTE


COPY AND PASTE Ne Hanyar Da Mutun Zai Dauki Text Na Wani Rubutu Cikin Computer Ko Wayar Hannu Daga Wani Waje Zuwa WanI Waje.
Yawancin Mu A yau dai Nasan Sunsan Me Ake NuFi Da Copy And Paste, Wasunmu Kuma Sunaji Kuma Suna Ganinn Yanda Akeyi, {MUSAMMAMMA A DANDALIN YADA ZUMUNTA DA ABOTA NA FACEBOOK} Amma Basu San Yanda Zasuyi ba.
COPY AND PASTE Ne Abin da Yawancin Webmasters Namu Da Kuma Masu Aikin Facebook Page Su Shahara Wajen yinsa A Yau.. Domin Topic din Da Za'a Rubutashi Cikin awa [3] uku Sai Kaga Wani Cikin Second 30 Ya KwasheshI, Shiyasa Zakaga Yanzu wani Website Sunyi POST To Inka Duba Sama Da Website {10} GOMA Sai Kaga Rubutun Nasu Yazo Daya. ko Kuma Wani Shafi Na Facebook Sunyi Post Saikaga Shafuka Da Dama Suma Sun Sa Cikin Shafukansu.
YA AKEYIN COPY AND PASTE?
Copy And Paste Anayinsa Cikin Wayoyin mu, Kuma Ta Cikin Kala Kalan Brawser Kamar Su "OPERA MinI" da "UC brawser" Da Sauran Makamantan Brawser.
Kuma Copy And Paste Za'a Iya yinsa Daga Cikin NOTE din wayarka Zuwa OPERA Mini, UC brawser, 2go. Da Sauransu.
YADDA AKE AJE TEXT A WAYAR NOKIA S40 A CIKIN NOTE
Inka Shiga Note din Cikin Wayarka Sai Ka duba New Note.. Sai Ka Rubuta Topic din Da Kakesonyin Post, Inka Gama Rubutawa Saika Yi Save… Duk lokacin da kakesonyin Post dinsa Cikin Facebook Ta Opera Mini… ko Kuma Kanason ka Turama Wani Wannan Text din Naka Daka Rubuta Saika Shiga Cikin Note Din Naka Ka latsa Option Zaka Copy And Paste Sai Ka Shiga Copy All Inya Gama, Saikaje Daidai Inda Kakeson ajewa Saika Kara dannan Option Zakaga Copy and Paste, Saika Shiga kayi Paste Dinsa. Shikenan rubutun zai Fito a Wajen.
YADDA AKE AJE TEXT CIKIN NOTE A WAYAR SYMBIAN
Da Farko dai Inka Shiga OFFICE Zakaga NOTE ko Active Notes. Duk wanda kashiga Zaka Iya Rubuta Text din da Kakeson kayi Post Dinsa Cikin Facebook, ko Website Ko Wani waje daban dai, Sai ka Yi New Note, Inka Gama Rubutunka Saikayi Save.. Duk lokacin Da kakeson yin Post Dinsa Cikin Facebook ko Website Saikaje ka bude Text din ka danna Option Zakaga…… Editing Option ….zakaga
Copy
Cut
Saika Danna Copy, Saika kwashi daidai Inda kakeson Copy. Saika Shiga Opera ko UC brawser…. kaje dai dai Akwatin da Zakayi rubutu Zakaga Option Inka Danna Zakaga PASTE. Saikayi OK Shikenan
YADDA AKE COPY CIKIN OPERA
Kawai Da Kaje Kan Text din da Zaka Copy Saika Danna One [1] Zai nunama Select Text Saika Danna OK, Saika Copy daidai Inda kakeson Copy Saikaje Akwatin Rubutu Kayi Paste….. Amma Dole Saikana Amfani da Opera 7. bude Wannan Link Din Kayi Download Dinsa In baka DashI______> m.opera.com
YADDA AKE COPY AND PASTE CIKIN UC BRAWSER
Inkaje daidai Wajen Text din da kakesonyin Copy Saika danna MENU Na UC din Zakaga Action. Ciki akwai Select Text, Inka Gama diban text din Saika danna Copy Zainunama Alamar Yayi Copied, Saikaje akwatin rubutu ka yi PASTE dinsa CIki
YADDA AKE COPY AND PASTE DAGA OPERA ZUWA 2go
WanI lokacI Zaka Cikin Lokaci Kalilan Mutum Ya Turoma da Text A 2go Batare da kaga Sanda Yake Rubutun ba… Wannan ba wani abu bane mai bada mamaki Kawai Inkashiga Opera 7 Dinka Saika Duba Wani Labari, Inkaje Daidai Inda Kakeson Dauka Saika Danna [1], Select Text.. Saika Zaba Inka Gama Saika Danna Copy.. Saika je box din Comment Na Facebook Kayi Paste A Ciki. Inya gama Paste Saika Kara Danna OPTION Zakaga Full Editor Saika Danna Zaikaika Wajen Rubutu Na kan Wayar Saika Danna OPTION kuma Zakaga Copy And Paste Saika Zabi Copy All, Saika Fita Daga Opera Din Ka Shiga 2go Din Naka Inka je Wajen Da Zaka Rubutama Wani Text Saika Danna OPTION Zaka Sake Ganin Copy And Paste Saika Bude kayi Paste Zakaga Text din Da Ka Copy yayi Paste A Wajen…..

Leave a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.