•YADDA AKE HADA 2GO DA FACEBOOK•


•YADDA AKE HADA 2GO DA
FACEBOOK•
• Sanin kowa ne, wannan
tsarin
yawancin mutane sun
iyashi,
amma kuma halin Dan
Adam
wato mantuwa shine
muka ga ya dace mukara
bayani akansa.
•To da farko
sai ka tabbata
kana da account biyu
wato
2go da facebook, sannan
hakan zai yiwu,
→1). Facebook account:
Yayin da ka bude
facebook,
bayan ya gama komai, sai
ka
bawa Facebook na ka
Username wanda idan
kasa a
google dan ka nema zai
baka
sunan ka kai tsaye,
FACEBOOK USERNAME:
→1). Username za ka
rubuta
shi ka dan.
→2). Ya kan kasance ma
wata
inkiyar kace wanda ake
kiranka da ita,
→3). Ba’a bukatar space
yayin
kirkirarsa
→4). Yakan kasance suna
zalla.
Misali: YUSHAUBA ko
kuma da lamba Misali:
YUSHAU62, ko kuma
da symbol wato .,?!@’-_
(:;&) da sauransu misali
YUSHAU.UBA, Amma
ba’a
bukatar space.
→5. Baya bukatar zabi
wato manyan baki ko
kanana
duk wanda kasa zai
karba matukar wani bai
riga ka sawaba. To da
wannan za ka yi
amfani
wajen hada 2go da
facebook.
Idan ka bude facebook
sai ka
danna “Profile ” ko
“Timeline ” idan na ka
yana da “Profile ” to sa ika
danna “Info ”
wato kasa da sunanka
suka da “photos ”
idan ya bude za ka ga
wani rubutu a
kasa da adadin friends
naka cewar: “ Profile name
” to sunan da ke
gabansa shine Username ,
idan kuma
“Timeline ” ne naka danna
“edit profile ”
na gefen hotonka za ka
ganshi a can
kasa kadan, to shi zaka
dauka.
2GO ACCAUNT
Ya yin da ka bude 2go
na ka akwai wasu matakai
guda (4)
da zaka bi wajen seta
Facebook da 2go.
→ 1). Setting Da zarar ka
bude 2go naka
saika tafi karshe zaka ga
setin
saika danna shi.
→2). Gateways: Bayan
setin ya bude saika zabi
gateways ka danna shi.
→3). Facebook
Gateway: Bayan Gateways
ya bude
saika zabi facebook
gateway
ka danna shi.
→4). Activate: Bayan
Facebook
gateway ya bude saika
zabi Activate ka danna shi
yana bude zai
ruboto maka wasu rubutu,
saika danna “Continue ”
zasu umarce ka
kasa facebook Username
da facebook
password ,kana gama
sawa saika danna
“Summit ” shikenan 2go
da facebook
naka sun hadu.
Ж Misali: 2go<select select
setting > sai <Gateways
>select<faceboo k
gateway >sai ka
zabi<Activate > sannan
ka latsa<Continue >
sannan kasa facebook
username da password.

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out / Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out / Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out / Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out / Change )

Connecting to %s