ARBA’UNA HADITH (14) HADISI NA SHA HUDU


ARBA'UNA HADITH (14) HADISI NA SHA HUDU
An karbo daga Abdullahi dan mas’ud (R.A) yace, manzon Allah
(S.A.W) yace, jinin mutum musulmi baya halatta sai daya daga
cikin laifuka guda uku: magidanci mai zina da ran da ta kasha raid
a wanda ya bar addininsa ya rabu da jama’a Bukhari ( 6878) da
Muslim (1676).
SHARHI;
Manzon Allah yace jinni musulmi bay a hallata, sai da daya daga
cikin laifuka guda uku na farko magidanci wanda ya taba yin aure
ingantaccen Aure, kuma yazo ya aikata zina bayan aurensa to
wannan ya zama magidanci abin da ake nufi ba wai lallai sai
tsoho baa a wanda ya taba yin aure ake nufi sannan kuma laifi na
biyu cikin wadannan laifuka shi ne rai da ta kashe dan uwansa
musulmi bisa ganganci hukuncin daya daga cikin biyu ne
hukuncin farko shine kisasi abin da ake nufi da kisasi shine a
kashe wannan mutumin tunda ya kashe dan uwansa musulmi
sai fa idan dangin wadanda aka akashe suka ce a’a mum un
hakura da kisasi abinda muke so a bamu diyyar dan uwanmu to
a nan wurin sai a sassauta hukuncin daga kisasi zuwa ga diyya
sune abin da ayar suratul bakara take nunawa inda Allahh yace,
ﻳﺎ ﺍﻳﻬﺎ ﺍﻟﺬ ﻳﻦ ﺅﺍ ﻣﻨﻮ ﻛﺘﺐ ﻋﻠﻴﻜﻢ ﺍﻟﻘﺼﺎ ﺹ ﻓﻰ ﺍﻟﻘﺘﻞ ﺍﻟﺤﺮ ﺑﺎ
ﺍﻟﺤﺮ ﻭ ﺍﻟﻌﺒﺪ ﺑﺎﻟﻌﺒﺪ ﻭ ﺍﻻ ﻧﺜﻰ ﺑﺎﻻﻧﺜﻰ ﻓﻤﻦ ﻋﻔﻰ ﺍﻋﺘﺪ ﺑﻌﺪ ﺫﻟﻚ
ﻣﻦ ﺃ ﺧﻴﻪ ﺷﻰﺀ ﻓﺎ ﺗﺒﺎﻉ ﺑﺎﻟﻤﻌﺮﻭﻑ ﻭ ﺍﺩﺍﺅ ﺍﻟﻴﻪ ﺑﺎ ﺣﺴﻦ ﺫ ﻟﻚ
ﺗﺨﻔﻴﻒ ﻣﻦ ﺭﺑﻜﻢ ﻭ ﺭﺣﻤﺔ ﻓﻤﻦ ﻋﺘﺪﻯ ﺑﻌﺪ ﺫﻟﻚ ﻓﻠﻪ ﻋﺬﺍ ﺏ ﺍﻟﻴﻢ
) 178 ).
Yaku wadanda suka yi imani an wajabta kisasi (wanda a yi kisa a
kashe shi ) a kanku *cikin lamarin gawawwaki) dad a, bawa da
baiwa mace da mace dukkan wanda aka yafe masa wani abun na
dan’uwansa to sai ku bibice shi da kyautatawa shi kuma ya biya
diyyar tare da ihsani wancan (abin da aka ambata ) sauki da
rahama ne daga Ubangijinku duk wanda ya ketare iyaka bayan
haka da azaba mai radadi) (Albakara 178)
Duk wanda ya kashe dan ‘uwansa musulmi hukuncinsa shi ne a
kashe shi yanzu, mun yarda da diyya tosi ya bia diyya amma
idan mutum kisa yayi na kuskure kamar harba kibiya domin a
gona yana noma ba ka sani ba, ko ka harba bindiva ta kubuce ta
jet a harbe wni musulmi baka sani a, ko ka taho da wta mota a
sukwane ka kade wni dan uwanka musulmi nbaka sani bad a
ganganci kayi ba, da kuskure ne to wannan hukuncinka, shine
abin da suratun Nisa’I ta nuna
ﻭ ﻣﺎ ﻛﺎﻥ ﻟﻤﻮ ﻣﻦ ﺍﻥ ﻳﻘﺘﻞ ﻣﻮ ﻣﻨﺎ ﺍﻻ ﺧﻄﺎ ﻭﻣﻦ ﻗﺘﻞ ﻣﻮ ﻣﻨﺎ ﺧﻄﺎ
ﻓﺘﺤﺮﻳﺮ ﺭﻗﺒﺔ ﻣﻮ ﻣﻨﺔ ﻭ ﺩﻳﺔ ﻣﺴﻠﻤﺔ ﺍﻟﻰ ﺍﻫﻠﻪ ﺍﻻ ﺍﻥ ﻳﺼﺪ ﻗﻮ (
ﺍﻟﻨﺴﺎﺀ92 : )
(Duk wanda ya kashe mumini da kuskure to ya ‘yanta baiwa
mumina d a diyya abar sallamawa ga danginsa, sai dai in sun yi
sadaka ) [Annisa’i]
Hukunci biyu ne akanka lokaci guda ka ga wacan daya daga cikin
biyu za yi masa amma wannan kuma biyu aka dora masa kaji
wani abu na hikimar musulunci shi yayi da ganganci an ce masa
daya daga cikin biyu, kai kuma kayi da kuskure ance duka biyun
na farko shi ne kabiya diyya.Diyyar nan zaka baya da ita ne ga
‘yan uwan wanda aka kashe din na biyu daga cikin hukunce-
hukuncen shi ne kayi kaffara ta hanyar ‘yantar da baiwa mumina
idan ka nemi baiwa mumina karasa ta to shi kenan yanzu ba abin
da ke kanka sai kaffara, diyya ta riga t afadi si azumin wata biyu a
jeer malamai suka ce idan ka fara daga farkon wata to ba
ruwanka ka kila kai ya yin azumin hamsin da takwas shi kenan ka
gama wata biyu in wata yayi nukusani, ya yi ashirin da tara mai
zuwa ma yayi nukusani yayi ashirin da tara. Amma in dga
tsakiyar wata ka fara,to dole kwana sittin za ka kirga
Gabar ya rabu da jama’a tana nufin ya fita daga musulunci to
wanda yai haka hukuncisa shi ma akashe shi to wadanan sune
ayoyi guda uku da jinin musulmi ke halatta idan ya aikata daya
daga cikin dangin al’amuran nan guda akwai wadnsu ayoyin a
wani wuri inda jininmutum musulmi ke halatta amma wannan
hadisin ya kawo guda uku ne sai dai basu kadai bane.
Maganar cewa idan mutum ya kashe mutm musulmi dan uwnsa
da ganganci zai dawwama a cikin wuta kamar yadda aya ta cikin
suratun Nisa’I ta nuna da dama daga cikn malaman da
sukagabata cewa suka yi wannan wata razanarwa ce Ubangiji ya
yi amma ba danzai cika wannan alkawari ba yana iya yafewa
domin yace,
ﺍﻥ ﺍﻟﻠﻪ ﻻ ﻳﻐﻔﺮ ﺍﻥ ﻳﺸﺮﻙ ﺑﻪ ﻭ ﻳﻐﻔﺮ ﺍ ﺩﻭﻥ ﺫ ﻟﻚ ﻟﻤﻦ ﻳﺸﺎﺀ
) ﺍﻟﻨﺴﺎﺀ 83 )
Lallai Allah baya gafarta wa in anyi shirka dashi yana gafarta abin
da yake koma bayan wannan (Annisa’I 48)
Kuma idan Allah yayi alkawarin zai yi wa mutum azaba sai ya
yafe masa bai cika wannan alkawarinba, wannan ba nakasu bane,
ba aibu bane ya zama afuwa ce ubangiji yayi an saba masa
amma ya yafe idn yay alkawari zai yi wa mutum rahama ne sai
bai cika wannan rahama ba, to shi ne z ace akwai nakasu, to Allah
bay a saba alkawarin don shi alkawarin rahama cika shi shi n eke
nuna kamala saba shi tawaya ne da nakasu, Allah kuwa bay a
siffantuwa da nakasu ko yaush

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s