ARBA’UNA HADITH (21) HADISI NA ASHIRIN DA DAYA


ARBA'UNA HADITH (21) HADISI NA ASHIRIN
DA DAYA
An karbo daga Abu amrin ko abi Amrata,
sufyan dab Abdullahi R.A yace n ace ya
Manzon Allah s.a.w fada min wata maganas
a cikin addinin musuluncis wadda b azan
sake tambayar waninka ba game da ita sai
yace, kace na yi imani da Allah sannan kuma
ka daidaitu Muslim ya rawaito.
SHARHI
Wannan hadisi ingantacce ne Imamu
muslim ne ya rawaito shi dangane da
bayanin imani da Allah, wannan riga ya
gabata a baya, duk lokacin da ka fadi imani
imani mun san yana da rukunai guda shida
wadanda muka yi bayaninsyu a cikin hadisi
na biyu a jerin hadisin wannan littafi mai
albarka sannan kuma da sauran abubuwan
da imani bay a cika si da su duk yana cikin,
nayi imani da Allah daidatuwa kada ka kara
kada ka rage kana bin da shari’a to dara
ma, ka nisanci dangogin abubuwan da aka
haramta maka, ka yi kokarin neman halal a
cikin dukkanin al’amuran da zakayi kayi
kokarin neman halal a cikin dukkanin
al’amuran da za kayi wannan shi ne
daidaito duk mutumin da ya dace da
wadannan abubuwan guda biyu, ga imani
ga daidaito, ti shi kenan sai aljanna. Shi ya
sa Annabi s.a.w da kansa aka umarce shi da
daidaito, akace masa wadannan abubuwan
shi yasa Annabi s.a.ws da kansa aka umarce
shi da daidaito aka ce masa.
ﻓﺎﺳﺘﻘﻴﻢ ﻛﻤﺎ ﺃﻣﺮﺕ
[Ka daidaita kamar yadda aka umarceka.]
(Hud:112).

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out / Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out / Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out / Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out / Change )

Connecting to %s