Taskar Mal. Abubakar Abdussalam (Baban Gwale) Jerin Karatuttukan da Ya gabatar a Makon da Ya gabata,


Taskar Mal. Abubakar Abdussalam (Baban
Gwale) Jerin Karatuttukan da Ya gabatar a
Makon da Ya gabata,
1, Hudubar Jiya Jumu’a 05-Feb-2016 Martani
ga Yan Shi’an da sukayi Yunkurin Yiwa
Sarkin Kano Raddi, -Masallacin Jumu’a na
Triumph Dake Fagge a Kano,
http://darulfikr.com/#!/shared/4363
•Ga masu matsalar downloading sai subi ta
wannan link dake kasa :
http://darulfikr.com/mobile/#!/shared/4363
2, Karatun Muwadda Darasi na 006 acikin
Babin Jumu’a Ranar Talata 02-Feb-2016 –
Masallacin Jumu’a na Ihya’us-Sunnah dake
Unguwar Gwammaja Yan Majalisu a Kano,
http://darulfikr.com/#!/shared/4322
•Ga masu masu matsalar downloading sai
subi ta wannan link dake kasa :
http://darulfikr.com/mobile/#!/shared/4322
3, Karatun Littafin Jilaa’ul Afham na Ibnul
Qayyim Al-Jauziy Ranar Laraba 03-Feb-2016
-Masallacin Jumu’a na Triumph Dake Fagge a
Kano,
http://darulfikr.com/#!/shared/4364
•Ga masu matsalar downloading sai subi ta
wannan link dake kasa :
http://darulfikr.com/mobile/#!/shared/4364
4, Karatun Littafin Umdatul Ahkam Darasi na
003 Ranar Alhamis 04-Feb-2016,
http://darulfikr.com/#!/shared/4337
•Ga masu matsalar downloading sai subi ta
wannan wannan link dake kasa :
http://darulfikr.com/mobile/#!/shared/4337
•Ayi sauraro lfy,
•InshaAllah Gobe Lahadi 07-Feb-2016 Mal.
Abubakar Abdussalam (Baban Baban Gwale)
zai Dora da gabatar da Tafsirin Alkur’ani Mai
Girma wanda za’a Koma Gabatarwa a
Masallacin Ali Sabon Kudi Dake Unguwar
Dala Daura da Masallacin Imamu Ahmad,
•Za’a dinga gabatar da Tafsirin duk ranar
Lahadi na Kowane Mako,
•Za’a dora daga Inda aka Tsaya a Tafsirin
Masallacin Gwammaja Inda za’a tashi Suratul
Furqan,
Ku cigaba da kasancewa damu a
Darulfikr.com domin cigaba da samun
karatukan maluman Sunnah.
Darulfikr.com Ta kuce Domin Yada Sunnah.
•Shiga wannan Rubutun na Kasa Kayi Like
na wannan shafin Mai Al-barka:
•Like Basheer Journalist Sharfadi Abu
Hafsah
http://www.facebook.com/abbanhafsah
•Ka Danna Kasa Domin Gayyatar Abokanan
Ka:
https://m.facebook.com/
1696162707261773/invite_friends/?cancel_
uri=%2Fabbanhafsah&ref=entries

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s