SAMUN MASU WA’AZI CIKIN AL’UMMA BABBAN ALHERI NE : Dr Ibrahim Jalo Jalingo

SAMUN MASU WA'AZICIKIN AL'UMMA BABBANALHERI NE:Lalle a samu mutanecikin wata al'ummasuna tashi suna yinwa'azi, suna kiranjama'a da su tsaidaSunnah, su gusar dabidi'ah, su lazimcigaskiya cikin dukkanlamari, su yaki karyacikin dukkan kome, lallewannan alheri ne babba.Idan wani ya ce: ai irinwannan aiki yanajawowa mai yin shiwahalhalu da yawa:wani lokaci ya kan zamasanadiyyar mutuwarsa,ko dukansa, ko zaginsa,ko […]

Rate this:

AL KITABU WAL “ITRA” KO AL KITABU WAS “SUNNAH”? 4 (Dr mansur sokoto)

AL KITAB WAL “ITRA”KO AL KITAB “WASSUNNAH”? 4Riwayoyin Hadisin“ITRA”Ruwaya ta Farko:Ruwayar sayyidina AbuHuraira Radiyallahu Anhuwadda Imam Al Baihakiya zo da ita a cikinSUNAN AL KUBRA(10/144), Hadisi na20124 da Imam AlBazzar a cikin MUSNAD(2/479), Hadisi na 8993.Ga nassin Hadisin AbuHuraira:“ﺍﻧﻲ ﻗﺪ ﺧﻠﻔﺖ ﻓﻴﻜﻢ ﺍﺛﻨﻴﻦﻟﻦ ﺗﻀﻠﻮﺍ ﺑﻌﺪﻫﻤﺎ ﺃﺑﺪﺍ :ﻛﺘﺎﺏ ﺍﻟﻠﻪ ﻭﺳﻨﺘﻲ، ﻭﻟﻦﻳﺘﻔﺮﻗﺎ ﺣﺘﻰ ﻳﺮﺩﺍ ﻋﻠﻲﺍﻟﺤﻮﺽ ”.Fassara:“Hakika na […]

Rate this:

AL KITABU WAL “ITRA” KO AL KITABU WAS “SUNNAH”? 3 (Dr mansur sokoto)

AL KITABU WAL“ITRA” KO ALKITABU“WAS SUNNAH” 3Bari mu somamagana kan Hadisinda muke nufi:Wannan Hadisi ya zo tahanyar sahabbai dadama. Dukansu sunacikin wadanda ‘yanShi’ah suka jingina maridda bayan wafatinManzon Allah SallallahuAlaihi Wa Alihi Wasallam.Kamar su Abu Hurairada Zaid bin Arqam daJabir bin Abdillah da Amrbin Auf da Abu Sa’id AlKhudri. Amma kumasuna azzama Hadisinkwarai da gaske […]

Rate this:

AL KITABU WAL “ITRA” KO AL KITABU WAS “SUNNAH”? 2 (Dr mansur sokoto)

AL KITABU WAL“ITRA” KO AL KITABUWAS “SUNNAH”? 2kashi na Uku shi nehadisan da malamanmusuka yi sabani a kaningancinsu ko rauninsu.Ka’idarmu a nan ita cehujja, ba Malam waneya fada ba. Amma dazaran an samu haka saisu yi fararat su ce, aiMalaminku wane yainganta shi. Daga nansai su gina abinda shimalamin da an tambayeshi zai ce ba […]

Rate this:

AL KITABU WAL “ITRA” KO AL KITABU WAS “SUNNAH”? (Dr mansur sokoto)

AL KITABU WAL“ITRA” KO AL KITABUWAS “SUNNAH”?Bismillahir RahmanirRahimAbinda muka sani necewa, daga cikinmanyan ginshikan Shi’ada suka dogara gare sukuma suka ginaakidarsu a kai shi ne,cewa AnnabinmuSallallahu Alaihi Wa AlihiWasallam ya yi wasicida abi Alkurani da“ITRA” wato iyalangidansa. Sa’annan kumasai suka dauka cewa,bin jikokin sayyidinaHusaini shi ake nufidomin su ne magadanilimin annabta. (mutumtara ne daga cikin […]

Rate this:

ME YA FARU A KARBALA? 17 (Dr mansur sokoto)

MEYA FARU AKARBALA? 17Mu Koma Kan YazidNuni ya gabata a canbaya zuwa ga irinsabanin mawallafa agame da Yazid. Bisa gawannan ne mutanesuka kasu kashi uku akan shi. Wasu na zagihar ma da la’antar sa,wasu na yabon sa dagwarzanta shi. Kashi nauku su ne wadandasuka tsaya a tsakanisuna neman ayi masaadalci a ajiye shi amatsayin sauran […]

Rate this:

ME YA FARU A KARBALA? 16 (Dr mansur sokoto)

MEYA FARU AKARBALA? 16Matsayin MalamanSunnah a kanWadannan FitinuGame da tawayenmutanen Madinamalamai magadaAnnabawa ba su jabakinsu ba suka yi shiru.Sun bayyana mamutane abinda Allah yawajabta na da’arshugaba ko da fasiki ne.Maslahar da ke cikinwannan ita ce, kaucema abinda zai zubar dajinainan jama’a da kawotashin hankalin da ba asan karshe ko iyakarsaba. Littafan Sunnah nahadisi da na […]

Rate this:

ME YA FARU A KARBALA? 15 (Dr mansur sokoto)

ME YA FARU AKARBALA? 15Mutuwar Sarki YazidGa dukkan alamu Yaziduya bar duniya da juyayinabu guda daya da yakefargaban gamuwa daAllah a kan sa. Wannanlamarin kuwa shinekisan Husaini dadanginsa. An fadi cewa,karshen kalaman da yafurta a duniya su ne:“Ya Allah! kada ka rike nida abinda ban so bakuma ban bada umurniba. Ya Allah! Kayihukunci a tsakani […]

Rate this:

ME YA FARU A KARBALA? 14 (Dr mansur sokoto)

ME YA FARU AKARBALA? 14Me ya biyo bayankashe Husaini?Bayan da mutanen Kufasuka ga abinda ya farua ranar Ashura sai sukahakikance sun ci amanarsayyidina Husaini tun dasu suka gayyato shiamma kuma sukatozarta shi. Sun fito dashi daga amintaccengari kuma sun yi biris dazuwansa har maiaukuwa ta auku. To,sannan ne fa suka faratunanin yadda zasukankare ma kansuwannan […]

Rate this: