FARKON SHIGA ALJANNAH (SAWW).

FARKON SHIGAALJANNAH (SAWW).********************************Farkon wanda zai shigaAljannah aranarAlqiyamah shineAnnabinmuMuhammadu (saww)kamar yadda ImamuMuslim ya ruwaito dagaSayyiduna Anas bn Malik(rta) yace Manzon Allah(saww) yace:"ZAN ZO KOFARALJANNAH ARANARALQIYAMAH, SAI INKWANKWASA, SAI MAITSARONTA (WATOMALA'IKA RIDHWAN)YACE : "KAI WANENE?".ZAN CE MASA"MUHAMMADU NE". SAIYACE : "SABODA KAIAKA UMURCENI KAR INBUDE MA WANI KAFINKA".Acikin wata ruwayarkuma yace: "NINE NAFIDUKKAN ANNABAWAYAWAN MABIYA, KUMANINE FARKON […]

Rate this:

Read More FARKON SHIGA ALJANNAH (SAWW).

TSARABAN RAMADAN (Dr. Ibrahim jalo jalingo)

Ibrahim Jalo JalingoTSARABAR RAMADAN:(1) Shaikhul Islam IbnuTaimiyyah ya ce cikinMajmuu'ul Fataawa6/505:-(( ﻭﺍﻟﺨﻴﺮ ﻛﻞ ﺍﻟﺨﻴﺮ ﻓﻲﺍﺗﺒﺎﻉ ﺍﻟﺴﻠﻒ ﺍﻟﺼﺎﻟﺢﻭﺍﻻﺳﺘﻜﺜﺎﺭ ﻣﻦ ﻣﻌﺮﻓﺔﺣﺪﻳﺚ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ ﻭﺍﻟﻔﻘﻪ ﻓﻴﻪﻭﺍﻻﻋﺘﺼﺎﻡ ﺑﺤﺒﻞ ﺍﻟﻠﻪﻭﻣﻼﺯﻣﺔ ﻣﺎ ﻳﺪﻋﻮ ﺍﻟﻰﺍﻟﺠﻤﺎﻋﺔ ﻭﺍﻷﻟﻔﺔ ﻭﻣﺠﺎﻧﺒﺔ ﻣﺎﻳﺪﻋﻮ ﺍﻟﻰ ﺍﻟﺨﻼﻑ ﻭﺍﻟﻔﺮﻗﺔﺍﻻ ﺍﻥ ﻳﻜﻮﻥ ﺃﻣﺮﺍ ﺑﻴﻨﺎ ﻗﺪﺍﻣﺮ ﺍﻟﻠﻪ ﻭﺭﺳﻮﻟﻪ ﻓﻴﻪ ﺑﺄﻣﺮﻣﻦ ﺍﻟﻤﺠﺎﻧﺒﺔ، ﻓﻌﻠﻰ ﺍﻟﺮﺃﺱﻭﺍﻟﻌﻴﻦ )).Ma'ana: ((Sannan alherikuma dukkan alheriyana cikin […]

Rate this:

Read More TSARABAN RAMADAN (Dr. Ibrahim jalo jalingo)

FATAWOYIN LAYYA2(Sheikh Abdulwahhab Abdullah)

A wannandarasi za muamsatambayoyikamar haka;*Tambaya:Mene nesharuddanlayya?AMSA:Yana daga cikinsharuddanlayya:abin da za ayanka, lallai yakasance dagacikin “bahimatulanʿām” (dabbobinni’ima), irin su:rakuma dashanu da awakidatumaki). Dominhaka, ba yacikinsharuddanlayya, a yi ta danamundaji, kuma baza a yanka kajidasaurantsuntsaye ba,kamar yaddawasu dagacikin ‘yanZahiriyyahsuka tafi a kai.Dalili kuwafadinUbangijisubhanahu wata’alacewa:ﻭﻟﻜﻞ ﺃﻣﺔ ﺟﻌﻠﻨﺎﻣﻨﺴﻜﺎ ﻟﻴﺬﻛﺮﻭﺍﺍﺳﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻰ ﻣﺎﺭﺯﻗﻬﻢ ﻣﻦ ﺑﻬﻴﻤﺔﺍﻟﺄﻧﻌﺎﻡ )34 ( …ﺍﻟﺤﺞ: ٣٤Ma’ana:Kowacceal’umma munsanyamusu […]

Rate this:

Read More FATAWOYIN LAYYA2(Sheikh Abdulwahhab Abdullah)

FALALAR SAHABBAI ( Sheikh Abdulwahhab Abdullah)

Alhamdu lillahirabbil A’lamin,waSallallahu wasallama alaNabiyyinaMuhammadinWa ala a’alihiwasahbihi ajma’in.Amma ba’ad,hakika hadisi yatabbatadaga Anas BinMalikradhiyallahuanhu ya ce;ﻛﺎﻧﺖ ﺍﻷﻧﺼﺎﺭ ﻳﻮﻡﺍﻟﺨﻨﺪﻕ ﺗﻘﻮﻝﻧﺤﻦ ﺍﻟﺬﻳﻦ ﺑﺎﻳﻌﻮﺍﻣﺤﻤﺪﺍ ﻋﻠﻰ ﺍﻟﺠﻬﺎﺩﻣﺎ ﺣﻴﻴﻨﺎ ﺃﺑﺪﺍﻓﺄﺟﺎﺑﻬﻢﺍﻟﻠﻬﻢ ﻻ ﻋﻴﺶ ﺇﻻﻋﻴﺶ ﺍﻵﺧﺮﻩﻓﺄﻛﺮﻡ ﺍﻷﻧﺼﺎﺭﻭﺍﻟﻤﻬﺎﺟﺮﻩMa’anaAnsar sunkasance ayayin da sukehaka raminkhandaku sunacewa;“Mu newadanda sukayiwa ManzonAllah sallallahualaihi wasallamamubaya’a akanjihadi muddinmunaraye harabada”. SaiManzon Allahsallallahu alaihiwa sallama yace;“Ya Ubangijibabu watarayuwa sairayuwar lahira.Ya Allah kagirmama Ansardamuhajirai”‘Yan […]

Rate this:

Read More FALALAR SAHABBAI ( Sheikh Abdulwahhab Abdullah)

Mece ce alamar son Manzon Allah (S.A.W)? ( Sheikh Abdulwahhab Abdullah)

Amsa:Kafin mu amsawannantambayar yana da kyaumuyi wakanmuwadannantambayoyin:-Mece cesoyayya?-Mene ne yakesa a somutum?-Mene ne rabe-raben so?-Mece cealamar so?Daga nan kumasai musanmece cehakikaninsoyayyarManzon Allah(S.A.W)?Mece cesoyayya?Hafiz Ibin hajarbabbanmalaminhadisin nan dayayi sharhinsahihulbukhari yace:haqiqaninsoyayyaawajenmasana; wataaba ce da ba’aiyabayyanata,maiyinta kawai shineya san yaddayakejinta,ammabayayiwuwa yafurta yaddatake.Mallam ibnulQayyim yace:Ba’abayyanasoyayya dawani bayanifiyeda ace matasoyayya. Dukabin daza’a bayyanagame da ita bazai karamata komai basaibuya,bayanintakawai shi […]

Rate this:

Read More Mece ce alamar son Manzon Allah (S.A.W)? ( Sheikh Abdulwahhab Abdullah)

MARABA DA WATAN RAMADAN •••••••••••••••• [20]

MARABA DA WATANRAMADAN.•••••••••••••••••••••[20]•••••••••••••••••••.•••• LAILATUL QADR •••.•LAILATUL QADR: shineQaddararren dare, daremai daraja mai girma,daren alkhayri, dare maialbarka, dare ne wandamisali bazai gamararrabe abunda wannandare ya qunsa ba faceALLAH (SWT) shinemasani..•••FALALAR DARENLAILATUL QADR•••.Falalar wannan dare maigirma ce domin anshedar da sauqaral'qur'ani acikinsa, kumaALLAH (SWT) Yaambace sa acikinLittafinSa a wuraredaban-daban, dagacikinsu akwai fadarALLAH (SWT):."lallai mu muka sauqarda shi […]

Rate this:

Read More MARABA DA WATAN RAMADAN •••••••••••••••• [20]

Yaushe ne ya fi dacewa a yi sahur? (Sheikh Abdulwahhab Abdullah)

Alhamdu lillahirabbil A’lamin,Wa sallallahuwa sallama alaNabiyyinaMuhammad waala alihi wasahbihi ajma’in.Amma ba’ad;Lallai wandayake sonManzon Allahsallallahu alaihiwa sallama zaififitashi akan dukabin da yake dagirmako daraja kotsada a gunsa.Dominson Allah damanzonsasune imani,kuma imaninbawa bazaicika ba saida su. Allahsubhanahu wata’alayace:“ kace idan hariyayenku da‘ya’yanku da‘yan uwankudamatanku dadanginku dadukiyar dakukatsuwurwurtada kasuwancindakuke jin tsorontasgaronsa dagidajeda kuke yardadasu sune sukafisoyuwa agareku dagaAllah […]

Rate this:

Read More Yaushe ne ya fi dacewa a yi sahur? (Sheikh Abdulwahhab Abdullah)

Idan mutum yana cikin yin sahur, sai ya ji kiran sallah yaya zai yi? ( Sheikh Abdulwahhab Abdullah)

AMSA:A irin wannanhali mutum zaiqarasa abin dake hannunsane.Domin hadisi yatabbata dagaAbuHurairaradhiyallahuanhu ya ce:Manzon Allahsallallahu alaihiwasallama ya ce:ﺇِﺫَﺍ ﺳَﻤِﻊَ ﺃَﺣَﺪُﻛُﻢْﺍﻟﻨِّﺪَﺍﺀَ ﻭَﺍﻟْﺈِﻧَﺎﺀُ ﻋَﻠَﻰﻳَﺪِﻩِ ﻓَﻠَﺎﻳَﻀَﻌْﻪُ ﺣَﺘَّﻰﻳَﻘْﻀِﻲَ ﺣَﺎﺟَﺘَﻪُ ﻣِﻨْﻪُMa’ana:Idan dayankuya ji kiran sallahalhali qwaryatana hannunsa,kadaya ajiye ta, harsai ya biyabuqatarsa .Amma a nansai a yi hattara,kadaa mayar da irinwannan dabi`atazama al`ada akullum dominbaancemustahabbibane yin hakanballantana a ceana so a […]

Rate this:

Read More Idan mutum yana cikin yin sahur, sai ya ji kiran sallah yaya zai yi? ( Sheikh Abdulwahhab Abdullah)

MUTUMIN DA KE DA MATA 4 SANNAN YA YI WA DAYANSU YANKAKKEN SAKI KO ZAI HALATTA YA AURI WATA MATAR KAFIN IDDAR WANNAN TA CIKA?(Dr. Ibrahim Jalo Jalingo)

1. Babu sabani tsakanin Malamai cewa: ba ya halatta ga namiji ya hada Ya da Kanwa karkashin aurensa a lokaci guda. Haka nan ba ya halatta gare shi ya daura wa mace ta biyar aure koda kuwa akwai wacce ya saka saki na kome matukar dai ba ta gama iddarta ba. Wannan mas’ala babu sabani […]

Rate this:

Read More MUTUMIN DA KE DA MATA 4 SANNAN YA YI WA DAYANSU YANKAKKEN SAKI KO ZAI HALATTA YA AURI WATA MATAR KAFIN IDDAR WANNAN TA CIKA?(Dr. Ibrahim Jalo Jalingo)

MARABA DA WATAN RAMADA N •••••••••••• •••••••• [19]

MARABA DA WATANRAMADAN.•••••••••••••••••••••[19]•••••••••••••••••••.I'ITIKAFI DA HUKUNCE-HUKUNCENSA …[3].••• ABUBUWANDA BAYAHALATTA GA MAII'ITIKAFI •••.1• JIMA'I: Yin jima'i dasumbatar mace dawasa da ita bayahalatta ga mai i'itikafida dare ko da rana, idankuma har hakan ya faruto i'itikafin ya 6aci,saboda hani akanwannan yazo cikinalqur'ani mai girma,ALLAH (SWT) Yanacewa: "kada kuyimubashara da mataalhali kuna masu i'itikafiacikin masallatai".(Surah ta 2 aya ta […]

Rate this:

Read More MARABA DA WATAN RAMADA N •••••••••••• •••••••• [19]