DAGA MAGANGANUN SHEHIN MUSULUNCI IBNU TAIMIYYAH. (Dr. Mansur Sokoto)

DAGA MAGANGANUNSHEHIN MUSULUNCIIBNU TAIMIYYAH."Kirjina a bude yake gaduk wanda ya sabamini, domin kuwa kodaya ketare dokokin Allahwajen kafirtani, kofasikantar da ni, ko yimin kire da karya, kota'assubanci jahiliyyah,to ba zan ketaredokokin Allah a kansaba, a'a zan kiyaye dukabin da nake fada daabin da nake aikatawa,in auna shi da mizaninadalci, in yi koyi dalittafin da Allah […]

Rate this:

BURIN MANYAN MUTANE DA MA’DAUKAKIYAR HIMMA A RAYUWA (Dr. Mansur Sokoto)

Dr. Mansur SokotoBURIN MANYANMUTANE DAMA'DAUKAKIYARHIMMA A RAYUWAAbu Nu'aim ya ruwaitoa cikin "Hilya", da IbnuAsakir a cikin "Tarikh",daga Abdurrahman IbnuAbiz Zinad, dagababansa ya ce:ﺍﺟﺘﻤﻊ ﻓﻲ ﺍﻟﺤﺠﺮ ﻣﺼﻌﺐﻭﻋﺮﻭﺓ ﻭﻋﺒﺪ ﺍﻟﻠﻪ ﺑﻦ ﺍﻟﺰﺑﻴﺮﻭﻋﺒﺪ ﺍﻟﻠﻪ ﺑﻦ ﻋﻤﺮ، ﻓﻘﺎﻟﻮﺍ :ﺗﻤﻨﻮﺍ، ﻓﻘﺎﻝ ﻋﺒﺪ ﺍﻟﻠﻪ ﺑﻦﺍﻟﺰﺑﻴﺮ: ﺃﻣﺎ ﺃﻧﺎ ﻓﺄﺗﻤﻨﻰﺍﻟﺨﻼﻓﺔ، ﻭﻗﺎﻝ ﻋﺮﻭﺓ: ﺃﻣﺎ ﺃﻧﺎﻓﺄﺗﻤﻨﻰ ﺃﻥ ﻳﺆﺧﺬ ﻋﻨﻲﺍﻟﻌﻠﻢ، ﻭﻗﺎﻝ ﻣﺼﻌﺐ: ﺃﻣﺎ ﺃﻧﺎﻓﺄﺗﻤﻨﻰ ﺇﻣﺮﺓ ﺍﻟﻌﺮﺍﻕ،ﻭﺍﻟﺠﻤﻊ […]

Rate this:

HAKKOKIN MUSULMAI A KAN JUNANSU (Dr. Mansur Sokoto)

HAKKOKIN MUSULMAI AKAN JUNANSU– Hakika Allah ya umurciMusulmai da hadin kaiwajen tsayar da Addini,Allah ya ce:{ ﺃَﻥْ ﺃَﻗِﻴﻤُﻮﺍ ﺍﻟﺪِّﻳﻦَ ﻭَﻟَﺎﺗَﺘَﻔَﺮَّﻗُﻮﺍ ﻓِﻴﻪِ{ ]ﺍﻟﺸﻮﺭﻯ :13]"Ku tsayar da Addinikada ku rarraba acikinsa".Sai Allah ya hanesu gararrabuwa. Kumawannan shi ne abin daya shar'anta mana,kuma ya yi wasiyyansaga ShugabanninManzanni; Muhammad(saw), Ibrahim (saw),Musa (saw), Isa (saw),Nuhu (saw).– Kuma Allah ya hanesua […]

Rate this:

Mutane Da Dabbobi Sun yi Kama ( 1 ) (Dr. Mansur Sokoto)

Dr. Mansur SokotoMutane Da Dabbobi Sunyi Kama ( 1 )'Yan uwana AssalamuAlaikum.Da yawa daga cikinmusun taba karantawannan ayar – koma ince, sun sha karanta ta– inda Allah yake cewa:"Babu wata dabba maitafiya a doron kasa, kowani tsuntsu da yaketashi da fukafukansaface suma al'ummomine masu kama da ku.Ba mu rage kome dagawannan littafi ba.Sannan zuwa gaUbangijinku […]

Rate this:

KEBANTACCIYAR SALLAH A DAREN NISFU SHA’ABAAN. (Dr. Mansur Sokoto)

Dr. Mansur SokotoKEBANTACCIYARSALLAH A DAREN NISFUSHA'ABAAN.Malaman hadisi sun ce:Babu wani hadisin da yatabbata daga ManzonAllah (saw) game dawannan sallar da akekira Salatul Alfiyya. Saihadisai qagaggu daraunana. Kadan dagacikin irin wadannanhadisai akwai hadisin daaka jinginawaSayyadina Aliyyu wai yace: Manzon Allah (saw)ya ce;ﺇﺫﺍ ﻛﺎﻥ ﻟﻴﻠﺔ ﺍﻟﻨﺼﻒ ﻣﻦﺷﻌﺒﺎﻥ ، ﻓﻘﻮﻣﻮﺍ ﻟﻴﻠﻬﺎﻭﺻﻮﻣﻮﺍ ﻧﻬﺎﺭﻫﺎ ، ﻓﺈﻥ ﺍﻟﻠﻪﻳﻨﺰﻝ ﻓﻴﻬﺎ ﻟﻐﺮﻭﺏ ﺍﻟﺸﻤﺲﺇﻟﻰ […]

Rate this:

RANCEN AIRTIME (MTN, GLO DSS) DAGA SERVICE PROVIDERS HALAS NE KO HARAM? (Sheikh Dr. Mansur Ibrahim Sokoto)

RANCEN AIRTIME (MTN, GLO DSS) DAGA SERVICE PROVIDERS HALAS NE KO HARAM? (Sheikh Dr. Mansur Ibrahim Sokoto) RANCEN AIRTIME (MTN, GLO DSS) DAGA SERVICE PROVIDERS HALAS NE KO HARAM? (Sheikh Dr. Mansur Ibrahim Sokoto) BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIMNa karanta rubutun da dan uwa Shehun Malami Dr. Sani Umar Rijiyar Lemu ya yi akan wannan lamari kuma […]

Rate this:

••••••••••••••••

•ALBISHIRINKU !!•ALBISHIRINKU !!!!•ALBISHIRINKU !!!!!!••••••••••••••••••••••••••••••@[975766442479140:0]•••••••••••••••••••••••••••••• Assalamu'alaikum warahmatullahi wabarakatuh• "Yan uwa musulmi @[975766442479140:0]na farin cikin yi muku albishir da cewa in Allah (SWA) ya yarda zamu kawo muku muhimmin nasihohi daga alkalamin #ASHSHEIK_DR_MANSUR_IBRAHIM_SOKOTO .• Wannan shirin yana kunshe da #nasihohi akan fannoni daban-daban na addini wanda babban malaminmu namu • @[408569335871974:0]yayi a shafinsa na facebook.• Kasance damu […]

Rate this:

KANA SADA ZUMUNTA ? (Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa)

••••••••DAGA SHEIKH AMINU IBRAHIM DAURAWA•••••••••••••••••••••••••••••••••KANA SADA ZUMUNTA ?1-Allah taala yayi Umarni da sada zumunta.Suratul bakara 36, Suratul Isra'i 26, Suratul Rum 38, Suratul bakara 210, Suratul Nisa'i 2 .2- Sada zumunta yana kara tsawon rai, Bukari 5986, Muslum 2557.3- sada zumunta yana kara arziki, Bukari 59864- sada zumunta yana cikin abubuwan da akayi Umarni dashi, […]

Rate this:

DAUKE ABINDA ZAI CUCI MUTANE AKAN HANYA SADAKA NE (Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa)

••••••••DAGA SHEIKH AMINU IBRAHIM DAURAWA•••••••••••••••••••••••••••••••••DAUKE ABINDA ZAI CUCI MUTANE AKAN HANYA SADAKA NEWANI SAHABI YA TAMBAYI MANZON ALLAH SAW, CEWA: NUNA MINI ABINDA ZAI KAINI ALJANNAH, SAI YACE : KA DAUKE ABINDA ZAI CUCI MUTANE DAGA KAN HANYA. MUSLUM YA RUWAITO

Rate this:

SHAWARWARI 60 GA MATAN AURE

••••••••DAGA SHEIKH AMINU IBRAHIM DAURAWA•••••••••••••••••••••••••••••••••SHAWARWARI 60 GA MATAN AUREShawarwari 60 ga matan aure domin samun zamantakewa mai inganci, da aure mai albarka, kamar yadda muka Bawa maza suma shawara 60.1.Ta rike masa amana,2. Tayi masa biyayya akan duk abinda ba sabon Allah bane.3. Ta kula da dukiyarsa4. Ta kula da Sallah akan lokaci. Da addua […]

Rate this: