WASU JERIN MUHADARORI DA LAKCOCI TARE DA DR Isah Aliyu Fantami(Hafizah ullah)

WASU JERIN MUHADARORI DA LAKCOCI TARE DA DR Isah Aliyu Fantami(Hafizah ullah) AURE DA FAIDODINSHI http://darulfikr.com/s/8363 AURE KO MAKARANTA http://darulfikr.com/s/8364 AURENI DON ALLAH http://darulfikr.com/s/8365 AYA DAYA A KADUNA http://darulfikr.com/s/8366 AYA DAYA A YOLA http://darulfikr.com/s/8367 AZABA TARA GA MACIYIN RIBA http://darulfikr.com/s/8368 FALALAR IMANI DA AIKI MAI KYAU http://darulfikr.com/s/8369 GURBACEWAR TARBIYAR ALUMMA 1 http://darulfikr.com/s/8370 GURBACEWAR TARBIYAR ALUMMA […]

Rate this:

Read More WASU JERIN MUHADARORI DA LAKCOCI TARE DA DR Isah Aliyu Fantami(Hafizah ullah)

WA’AZIN KASA A BIRNIN KANO 2016

​Wa’azin ‘Kasa A Garin Kano Ta Dabo​ ➖➖➖➖➖➖➖➖➖➖➖ ☑ Wadannan Shine Wa’azin Da Kungiyar Jama’atul Izalatil Bid’ati Wa’iqamatis Sunnah Ta Shirya A Stadium na Kofar Mata anan Cikin Garin Kano ☑ Shiga Blue Rubutun dake Qasa Domin Sauraron Karatukan. 1⃣ Malam Muhammad Adarawa http://darulfikr.com/s/8949 2⃣ Sheikh Jamil Albani Samaru http://darulfikr.com/s/8950 3⃣ Sheikh Abubakar Gero Argungu […]

Rate this:

Read More WA’AZIN KASA A BIRNIN KANO 2016

KUSAKURAN DA SUKA YADU A BAKUNAN MUTANE

NURULHUDA KUSAKURAN DA SUKA YADU A BAKUNAN MUTANE 1 Cewa: AN HALICCI DUNIYANE DOMIN MANZON ALLAH ‏ Wannan kuskure ne ya sabawa nassin Alqur’ani.. Allah ya halicci duniya tun kafin ya halicci manxon ‏Allah.. kuma ya halicci manzon Allah ﷺ da duniya domin Bautarsa ne kawai. Allah yace cikin suratul kahfi: ( ﻗُﻞْ ﺇِﻧَّﻤَﺎ ﺃَﻧَﺎ […]

Rate this:

Read More KUSAKURAN DA SUKA YADU A BAKUNAN MUTANE

KUSAKURAN DA SUKA YADU A BAKUNAN MUTANE

NURULHUDA KUSAKURAN DA SUKA YADU A BAKUNAN MUTANE 1 Cewa: AN HALICCI DUNIYANE DOMIN MANZON ALLAH ‏ Wannan kuskure ne ya sabawa nassin Alqur’ani.. Allah ya halicci duniya tun kafin ya halicci manxon ‏Allah.. kuma ya halicci manzon Allah ﷺ da duniya domin Bautarsa ne kawai. Allah yace cikin suratul kahfi: ( ﻗُﻞْ ﺇِﻧَّﻤَﺎ ﺃَﻧَﺎ […]

Rate this:

Read More KUSAKURAN DA SUKA YADU A BAKUNAN MUTANE

GARKUWAR MUSULMI TA ADDU’O’I DAGA ALKUR’ANI DA SUNNAH (Hisnul Muslim) Rubutu Na Farko 0001

GARKUWAR MUSULMI TA ADDU'O'I DAGA ALKUR'ANI DA SUNNAH (Hisnul Muslim)Rubutu Na Farko 0001 TA'ALIFINShaikh Sa'id Ibn Ali Ibn Wahb Alkandahi FASSARARDr. Bashir Aliyu Umar Hafizahullah RUBUTAWAAbubakar Nuhu Koso<<Abu Abdullah Assunni>> GABATARWAR MAWALLAFI.Dukkan yabo da godiya ta tabbata ga Allah muna godiya gareShi, mana neman taimakonsa, kuma muna neman gafararsa, kuma muna neman tsarinsa daga sharrance-sharrencen […]

Rate this:

Read More GARKUWAR MUSULMI TA ADDU’O’I DAGA ALKUR’ANI DA SUNNAH (Hisnul Muslim) Rubutu Na Farko 0001