Sunayen Ahalus Sunna A Wajen ‘Yan Shi’a – Matsayin Musulmi a wajen ‘Yan Shi’a Dr. Umar Labdo

Babi Na daya Ma’anar Ahalus Sunna A Wajen Rafilawa Mai karatun littafan Shi’a zai lura da wasu sunaye, ko kuma laqabai, da suke kiran Ahalus Sunna da su. Wadannan lakabai suna cikin littafan malamansu na farko da malamansu na zamani. Ba safai sukan kira su da sunan Ahalus Sunna ba sai nadiran. Sunayen dukkaninsu suna […]

Rate this:

Gabatarwa – Matsayin Musulmi a wajen ‘Yan Shi’a Dr. Umar Labdo

ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮﺣﻴﻢ Gabatarwa Lallai godiya ta tabbata ga Allah, muna gode masa, muna neman taimakonsa, muna neman gafara tasa. Muna neman tsari da Allah daga sharrin kawunanmu da miyagun ayyukanmu. Wanda Allah ya shirye shi, babu mai batar da shi kuma wanda ya batar babu mai shiriya tasa. Ina shaidawa babu abin bautawa […]

Rate this:

BABU AMANA GA YAN SHI’A:

COPIED…… BABU AMANA GA YAN SHI’A: Domin: Alakarsu da Allah: SHIRKA. Alakarsu da Manzon Allah: KARYA. Alakarsu da Matan Manzon Allah: KAZAFI. 1- Alakarsu da Alqur’ani: JIRKITAWA. 2- Alakarsu da Sahabbai: KAFIRTAWA. 3- Alakarsu da Musulmi: HA’INTA. 4- Alakarsu da Malamai: SUKA 5- Alakarsu da Shugaba Musulmi: ZANGAZANGA. 6- Alakarsu da Zaman lafiya: TAWAYE. 7- […]

Rate this:

KANASON ALJANNAH CIKIN SAUKI??

Abdullahi Muhammad Auwal KANASON ALJANNAH CIKIN SAUKI?? TO GA MAFITA…….. Manzon Allaah sallallaahu alaihi wasallam yana cewa: ( ﻣﻦ ﺳﻠﻚ ﻃﺮﻳﻘﺎً ﻳﻠﺘﻤﺲ ﻓﻴﻪ ﻋﻠﻤﺎً؛ ﺳﻬّﻞ ﺍﻟﻠﻪ ﻟﻪ ﺑﻪ ﻃﺮﻳﻘﺎً ﺇﻟﻰ ﺍﻟﺠﻨّﺔ ( ﺭﻭﺍﻩ ﻣﺴﻠﻢ . A wani hadisin kuma yana cewa: ( ﻣﻦ ﺳﻠﻚ ﻃﺮﻳﻘﺎً ﻳﻄﻠﺐ ﻓﻴﻪ ﻋﻠﻤﺎً؛ ﺳﻠﻚ ﺍﻟﻠﻪ ﺑﻪ ﻃﺮﻳﻘﺎً ﻣﻦ ﻃﺮﻕ ﺍﻟﺠﻨﺔ […]

Rate this:

ABUBUWA GUDA BIYAR RAK, WADANDA SUN ISHI MAI NEMAN GASKIYA YA GAMSU YAHUDAWA SUKA KAFA SHI’ANCI.

ABUBUWA GUDA BIYAR RAK, WADANDA SUN ISHI MAI NEMAN GASKIYA YA GAMSU YAHUDAWA SUKA KAFA SHI’ANCI. : 1. A tarihin Musulunci ba a taba SAMUN WATA KASA GUDA DAYA TAK WACCE BA TA MUSULUNCI ‘YAN SHI’A SUKA JE SUKA KAI MA TA MUSULUNCI BA, SU KA MUSULUNTAR DA KASAR: koda kuwa irin musuluncin su ne!. […]

Rate this:

SHIN KA TABA ZUBDA HAWAYE SABODA TSORON ALLAH?

SHIN KA TABA ZUBDA HAWAYE SABODA TSORON ALLAH? ********************************************* ******* Zubar da hawaye saboda tsantsar tsoron Allah yana daga cikin halayen bayin ALLAH na kwarai. Musamman Annabawa, Sahabbai, da waliyyan Allah. Acikin Mutanen da zasu shiga Inuwar al’arshi aranar da babu wata inuwa sai ita, Manzon Allah (saww) ya Qirga har da mutumin da ya […]

Rate this:

Tunatarwa

Ya dan uwa mai daraja, ka tuna da wadannan al’amuran alokacin da zuciyarka ta himmatu da nufin aikin zunubi. Ka tuna cewa koda ka boyewa mutane tabbas wanda ya halicceka ALLAH (SWA) YAna ganinka. Ka tuna cewa mutuwa zata iya zuwa maka a dai-dai wannan lokaci. Ka tuna a tare dakai akwai mala’ika dake rubuta […]

Rate this: