AN ISLAMIC SITE FOR POSTING OF ARTICLE, AUDIO, AND MORE ISLAMIC TOOLS BY YOUR BROTHER IN ISLAM ABUBAKAR NUHU YAHAYA KOSO

ABUBUWA GUDA BIYAR RAK, WADANDA SUN ISHI MAI NEMAN GASKIYA YA GAMSU YAHUDAWA SUKA KAFA SHI’ANCI.


ABUBUWA GUDA BIYAR RAK, WADANDA SUN
ISHI MAI NEMAN GASKIYA YA GAMSU
YAHUDAWA SUKA KAFA SHI’ANCI.
:
1. A tarihin Musulunci ba a taba SAMUN
WATA KASA GUDA DAYA TAK WACCE BA TA
MUSULUNCI ‘YAN SHI’A SUKA JE SUKA KAI MA
TA MUSULUNCI BA, SU KA MUSULUNTAR DA
KASAR: koda kuwa irin musuluncin su ne!.
Ai ko a nan Nigeria ma, ba za ka taba ganin
dan Shi’a a garin Inugu ko Anambura ko
Ikiti ya je musuluntar da wadanda ba
musulmai ba, a’a wannan ba AIKIN DAN
SHI’A BA NE, aiki ne na Ahlussunnah
AIKIN DAN SHI’A SHI NE IDAN MUSULMAI SUN
JE WATA KASA SUN MUSULUNTAR DA
MUTANEN SHI KUMA YA JE YA BATAR DA SU.
2. Duk manyan MALAMAI MARJI’AI NA SHI’A
babu ko daya tak MAHADDACIN KUR’ANI!
saboda Qur’ani bai da kima a addinin shi’a.
Kwanakin baya an kalubalance su aka sa
kudi Riyal miliyan Daya (SR1,000,00) a tashar
wesal ta Larabci akan su kawo mahaddaci a
cikin Marji’an malamansu amma sun kasa,
saboda babu ko daya sai dai wadanda suka
kware a waka da bada tatsuniya!!!
KAI! HATTA KASET-KASET NA KARATUN
KUR’ANI DUK BA DAGA IRAN YA KE ZUWA BA,
DAGA SAUDIYYA YA KE ZUWA.
3 Duk cikin malaman da suka shahara da
kira zuwa ga MUSULUNCI DA MUSULUNTAR
DA KIRISTOCI irin su AHMAD DEEDAT da DR.
ZAKIR NAIK da DR. BILAL PHILIPS duk babu
dan SHIA ko daya cikinsu.
4. AIKIN HAJJI BAI DA KIMA A WURIN SU, SHI
YA SA MA SUKAN TADA ZANGA-ZANGA a aikin
Hajji. Alhali HATTA GADDAMA Allah ya hana.
KUMA SUKA CE ZUWA KABARIN HUSAINI RA a
KARBALA MA YAFI AIKIN HAJJI DA UMARA SAU
DUBU SABA’IN (70000).
5. Ba za ka ji su na ta zagi da AIBANTA
KAFIRAN DA SUKA YI ZAMANI DA Annabi
(saw) ba. Irin su ABU JAHIL DA ABU LAHABI
DA SHUGABAN MUNAFIKAI WATO UBAYYU BIN
SALUL Ba. AMMA ZA KA gansu su na ta
AIBANTA SAHABBAN DA SUKA YADA
MUSULUNCI DA KUR’ANI KASA-KASA SUKA
KAFA DAULA TA MUSULUNCI A ZAMANINSU.
WANNAN KADAI YA ISHI MAI HANKALI YA
GANE SHI’A BA MUSULUNCI BA CE, YAHUDAWA
SUKA KIRKIRETA DAN RABA KAN MUSULMAI.
ALLAH YA GANAR DAMU, AMIN.
®Rubutawa: Dr. Mansur Ibrahim Sakkwato.
→ Zauren Minbarin Malamai (WhatsApp).
+2348064661666.
Facebook;
http://www.facebook.com/mimbarinmalamai

Leave a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.