Tunatarwa


Ya dan uwa mai daraja, ka
tuna da wadannan al’amuran
alokacin da zuciyarka ta
himmatu da nufin aikin
zunubi.
Ka tuna cewa koda ka
boyewa mutane tabbas
wanda ya halicceka ALLAH
(SWA) YAna ganinka.
Ka tuna cewa mutuwa zata
iya zuwa maka a dai-dai
wannan lokaci.
Ka tuna a tare dakai akwai
mala’ika dake rubuta dukkan
aikin da kakeyi.
Ka tuna za’a tsayar dakai
aranar sakamako kuma za’a
saka makane da abinda ka
sana’antawa kanka.
Ka tuna tuna ALLAH SWA Ya
samar da wutane saboda
masu ketara iyaka.
Kada ka raina girman laifin da
dakake yunkurin aikatawa.
Kada ka aikata laifi da nufin
daga baya na tuba.
ALLAH YA GAFARTA MANA
ZUNUBAN MU KUMA YA
KAREMU DAGA SHARRIN
KAWUNANMU .

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out / Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out / Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out / Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out / Change )

Connecting to %s