ZIYARAR JIBWIS SOCIAL MEDIA ZONE ONE GA JSM KUBAU


ZIYARAR JIBWIS SOCIAL MEDIA ZONE ONE GA JSM KUBAU
.
Assalamu’alaykum warahmatullah
A ziyaran da jagorin kwamitin JIBWIS SOCIAL MEDIA ZONE ONE KADUNA STATE suka kawo nan karamar hukumar kubau a garin dutsen wai, Organizing
sec state chapter da kuma
chairman soba l.g.a. sunyi
kokarin wayarda kan jama’a
don hadin kai a tsakanin duk
wani member na social
media zone 1.
Sannan sun kara wayarda kan
jama’a akan dalilin kafa
wannan kungiya ta jibwis
social media na kasa da jaha
da kuma kananan
hukumomi.
Haka kuma an saya ranar taro daza
ayi na jibwis social media na
zone 1 ranar 28/8/16 a
masallacin low coast dake
zaria city.
Sannan sunce a kalla a ana
bukatan mutum goma a
wurin taron na kowani
l.g.a,amma koda ansami
sama da hakane babu
matsala.
Sannan sunyi farin ciki da
yadda aka taresu a garin da
fatan alkhairi ga daukacin
jama’ar kubau da jibwis social
media kubau.
Bugu da kari, sunce lallai
anbar JSMK a baya don sai
sunyi da gaske zasu kamo
wasu LGA din.
Sannan sunce akwai group
wanda aka bude na social
media zone 1 executive
wanda shi wannan group din
ba’a yarda ayi posting wa’azi
sai dai korafi da kuma
tambayoyi.
Wannan a takaice shine
abubuwan da aka
tattauna,sai dai tambayoyi da akayi musu, kuma
alhamdulillah sun amsa.
.
Daga karshe JSMKUBAU muna godiya da dafatan alkhairi ga manyan bakinmu dafatan sun koma gida lafiya.
ALLA H YA KARA MANA HADIN KAI WAJEN YIMA ADDINI HIDIMA.

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s