SANYA TUFAFI YAWUCE IDON ‘KAFA HARAMUNNE KUMA ALLAAH YAYIWA MA’ABOCINSA TANADIN AZABA MAI RA’DA’DI.

SANYA TUFAFI YAWUCE IDON ‘KAFA HARAMUNNE KUMA ALLAAH YAYIWA MA’ABOCINSA TANADIN AZABA MAI RA’DA’DI. Yana daga abunda yazama ruwan dare gama-duniya har yazama an maidashi kamar ba laifi ba; shine sanya tufafin da yawuce idon sawu(‘kafa) ga maza. A inda zakaga babba da yaro, mahaifa da ‘ya’ya, malamai da dalibai, masu kudi da talakawa, suna […]

Rate this:

Read More SANYA TUFAFI YAWUCE IDON ‘KAFA HARAMUNNE KUMA ALLAAH YAYIWA MA’ABOCINSA TANADIN AZABA MAI RA’DA’DI.

YIN TABLIGI BAYAN LIMAN BA TARE DA BUKATA TA SHARI’A BA BIDI’A CE:YIN TABLIGI BAYAN LIMAN BA TARE DA BUKATA TA SHARI’A BA BIDI’A CE:

By Dr. Ibrahim jalo jalingo Babu sabani a tasakanin Malamai cewa yin tabligi a bayan liman ba tare da wata bukata ta Shari’ah ba bidi’ah ce a bar kyama. Shaikhul Islam Ibnu Taimiyyah ya ce cikin Majmuu’ul Fataawaa 23/403 ((. : )). Ma’ana: ((Amma Tabligi bayan liman ba tare da wata bukata ba hakan bidi’ah […]

Rate this:

Read More YIN TABLIGI BAYAN LIMAN BA TARE DA BUKATA TA SHARI’A BA BIDI’A CE:YIN TABLIGI BAYAN LIMAN BA TARE DA BUKATA TA SHARI’A BA BIDI’A CE:

Marigayi Shaikh Ja’afar Mahmoud Adam – Allah Ya yi ma sa rahama jaafarmahmudadam.org/

Marigayi Shaikh Ja’afar Mahmoud Adam – Allah Ya yi ma sa rahama jaafarmahmudadam.org/ ya na daya ne daga cikin mafiya shahara da kuma fitattun Malaman Musulunci kuma Jagorori a kan shiriya da miliyoyin al’ummar Musulmin Najeriya – Musamman Arewacinta – da kuma yammacin Afirika su ka gani a farkon karni na 15 bayan Hijrar Manzon […]

Rate this:

Read More Marigayi Shaikh Ja’afar Mahmoud Adam – Allah Ya yi ma sa rahama jaafarmahmudadam.org/

WANENE YAKAMATA YAFARAYIN SALLAMA… WANDA YABUGO WAYA KO WANDA AKA BUGAWA ??

WANENE YAKAMATA YAFARAYIN SALLAMA… WANDA YABUGO WAYA KO WANDA AKA BUGAWA ?? . =============== =============== ========= Babban Malamin nan kuma Masanin Ilimin Hadith a Wanna Zamanin Ash-sheikh Al-Allãmah Muhammad Nasiruddeen Albãny Yace : Acikin Littafin : Al-aqeedatu Auwalan Lau kãnu ya’almun Mujalladi na 1 Shafi na 16-17. . MALLAM Yace : Abinda Yakamata ga wanda […]

Rate this:

Read More WANENE YAKAMATA YAFARAYIN SALLAMA… WANDA YABUGO WAYA KO WANDA AKA BUGAWA ??

AL’AMARIN MUMINI DUKKANSA ALKHAIRNE ::::::::::::::::::::::::::::::::::::

AL’AMARIN MUMINI DUKKANSA ALKHAIRNE :::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::: Mafificin ni’ima da kowane dan adam ya samu arayuwa shine ya kasance musulmi domin duk kyautar mutum duk hakurin mutum duk kyakkyawar mu’amular mutum indai ba musulmi bane rayuwarsa sharrine kuma hasarane karshenta, yan uwa ya kamata mu zama cikin masu godiya da ni’imar da Allah Subhanahu Wata’ala yayi mana […]

Rate this:

Read More AL’AMARIN MUMINI DUKKANSA ALKHAIRNE ::::::::::::::::::::::::::::::::::::