SHAWARA GA YAN BIDI’AH AKAN ABUBUWAN DAKE FARUWA A YAU

SHAWARA GA YAN BIDI’AH AKAN ABUBUWAN DAKE FARUWA A YAU «»«»«»«»«»«»«»«»«» «»«»«»«»«»«»«»«»«» IDAN MALAMANKU SUN KASA FADA MUKU GASKIYA SABODA KARE ZAKIN MIYARSU, KU DAURE KU TAMBAYI DATTAWAN CIKINKU CEWA, DON ALLAH SHEKARU TALATIN 30 DA SUKA WUCE —«» ANA TARA MUTANE A ZAGAYE GARI DA SUNAN ADDINI?«» —«» ANA HADUWA AYI RAWA ANA DUKAN […]

Rate this:

Read More SHAWARA GA YAN BIDI’AH AKAN ABUBUWAN DAKE FARUWA A YAU

*Muhadarori Guda 30 Da Sheikh Musa Yusuf Asadussunnah (Hafizahullah) Ya Gabatar*

*Muhadarori Guda 30 Da Sheikh Musa Yusuf Asadussunnah (Hafizahullah) Ya Gabatar* 1. *Abubuwanda suke sawa mutum ya karkace ma tafarkin Allah* http://darulfikr.com/s/12420 2. *Alakar Shia da Qur-ani* http://darulfikr.com/s/9197 3. *Anyi Walkiya Koya Yaga Kowa 1* http://darulfikr.com/s/8963 4. *Anyi Walkiya Kowa Yaga Kowa 2* http://darulfikr.com/s/9009 5. *Hakkin Shugabanni Akan Alumma* http://darulfikr.com/s/8634 6. *Muhimmancin Hadin Kai ga […]

Rate this:

Read More *Muhadarori Guda 30 Da Sheikh Musa Yusuf Asadussunnah (Hafizahullah) Ya Gabatar*

AUDIO NA WA’AZIN WALIMA DA AKA GABATAR RANAR LITININ A GARIN KOSO

AUDIO NA WA’AZIN WALIMA DA AKA GABATAR RANAR LITININ A GARIN KOSO Danna links din dake kasa damin sauraro ka sauke wa’azin da Kungiyar SHABABUS-SUNNAH DOGUWA suka gabatar a garin koso bisa Shiryawar ‘yan uwa Ahlussunnah Na garin koso ranar litinin 08/05/1438 – 06/02/2017; Sannan muna kara godiya ga dukkan ‘yan da suka halarci wa’azin […]

Rate this:

Read More AUDIO NA WA’AZIN WALIMA DA AKA GABATAR RANAR LITININ A GARIN KOSO

***KYAKKYAWAN ZANCE 004***

***KYAKKYAWAN ZANCE 004*** . Shirka ta kasance mafi girman laifi kuma mai aikatata Aljannah Ta Haramta A gareshi saboda haka yan uwa mu nesanceta, Allah Subhanahu Wata’ala Yace: Lalle wanda ya hada Allah da wani, hakika Allah ya haramta aljannah a gare shi kuma makomarsa wutane, bai kasance ga azzalumaiba mai taimako. [suratul ma’ida] ALLAH […]

Rate this:

Read More ***KYAKKYAWAN ZANCE 004***

***KYAKKYAWAN ZANCE 003***

***KYAKKYAWAN ZANCE 003*** . A Koda Yaushe Zuciyar Dan Adam tana riya masa wasu abubuwa na furuci ko aiki harma yayi yunkurin Aikata wasu, Saidai ba ko Yaushe ne Take Hasaso Alkairiba, Saboda Haka Dan Uwa Kayi nazari Sanna Ka auna Koma me zakayi da Alkur’ani da Sunnah, kafin ka Aikata ko furta Abinda zuciyarka […]

Rate this:

Read More ***KYAKKYAWAN ZANCE 003***

***KYAKKYAWAN ZANCE 002***

***KYAKKYAWAN ZANCE 002*** . Dan uwa ni da kai duka muji Tsoron Allah (SWA) a cikin dukkan al’amuran rayuwa kada son jin dadin duniya ya mantar damu wadannan manyan kalubalen dake gabanmu. *Mutuwa. *Tambayoyin Kabari, *kwanciya da azabar kabari. *Tashin Alkiyama. *Tsayuwa a filin alkiyama *Tambayoyin ranar karshe. *Ketara siradi. *Amsar takardu a filn alkiyama. […]

Rate this:

Read More ***KYAKKYAWAN ZANCE 002***

***KYAKKYAWAN ZANCE 001***

***KYAKKYAWAN ZANCE 001*** : Annabi Muhammad Sallallahu Alayhi Wasallam Yace: Lallai Gaskiya Tana shiryarwa Zuwa ga Da’a, Shi kuma Da’a yana Shiryarwa Zuwa ga Aljannah, lallai mutum baita yin Gaskiya Ba Face An rubuta shi A wurin Allah Subhanahu Wa Ta’ala shi Mai Gaskiyane ”SIDDIQINE” . Lallai Karya Tana shiryarwa Zuwa ga Fajirci, Shi kuma […]

Rate this:

Read More ***KYAKKYAWAN ZANCE 001***

***KYAKKYAWAN ZANCE 001*** : Annabi Muhammad Sallallahu Alayhi Wasallam Yace: Lallai Gaskiya Tana shiryarwa Zuwa ga Da’a, Shi kuma Da’a yana Shiryarwa Zuwa ga Aljannah, lallai mutum baita yin Gaskiya Ba Face An rubuta shi A wurin Allah Subhanahu Wa Ta’ala shi Mai Gaskiyane ”SIDDIQINE” . Lallai Karya Tana shiryarwa Zuwa ga Fajirci, Shi kuma […]

Rate this:

Read More

How did the Prophet (blessings and peace of Allah be upon him) braid his hair when it grew long?

How did the Prophet (blessings and peace of Allah be upon him) braid his hair when it grew long? I understand that our prophet braided his hair, is it possible to know how, (for example was it the ponytail that was braided)? . From Islamqa.com Question no; 240084 Published Date: 2017-02-08 . Praise be to […]

Rate this:

Read More How did the Prophet (blessings and peace of Allah be upon him) braid his hair when it grew long?