WASIKAR MALLAM NASIR EL-RUFA’I (MEMO) ZUWA GA SHUGABA BUHARI A MAHANGAR ADALCI

Daga Imam Murtadha Muhammad Gusau Lahadi, Maris 19, 2017 Bismillahir Rahmanir Rahim Allah Ta’ala yace: “Ya ku wadanda suka yi imani! Ku kasance masu tsayuwa da adalci, kuna masu shaida saboda Allah, kuma ko da a kanku ne ko iyayen ku da ‘yan uwanku makusanta, ko ya kasance mawadaci ko talaka, Allah ne mafi cancantaContinue reading “WASIKAR MALLAM NASIR EL-RUFA’I (MEMO) ZUWA GA SHUGABA BUHARI A MAHANGAR ADALCI”

Rate this:

***KYAKKYAWAN ZANCE 009***

***KYAKKYAWAN ZANCE 009*** . ME KAKE AIKATAWA YANZU? KO KASAN MUTUWA ZATA IYA ZUWA MAKA A WANNAN LOKACIN? FIYAYYEN HALITTA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU KARA TABBATA AGARE SHI YACE; ZA’A TASHI KO WANNE BAWA (MUTUM DA AL’JAN) AKAN ABINDA YA MUTU AKANSHI. YA DAN UWA KADA KAMANTA DA MUTUWA A KOWANEN LOKACI DA KAKEContinue reading “***KYAKKYAWAN ZANCE 009***”

Rate this:

***KYAKKYAWAN ZANCE 008***

***KYAKKYAWAN ZANCE 008*** . Kowanne cuta da Allah Subhanahu Wata’ala Ya haliccetaa ya sanya abinda ya kasance shine maganin wannan cutar sai dai ba dolene dan Adam Ya kai ga wannan Maganin a lokacin da yake bukata, kodai saboda karancin ilimin mu ko kuma rauninmu. Mafi munin cuta dake halaka bawa itace zunubi (sabon Allah)Continue reading “***KYAKKYAWAN ZANCE 008***”

Rate this:

***KYAKKYAWAN ZANCE 007***

***KYAKKYAWAN ZANCE 007*** . Allah Subhanahu Wata’ala ya umarcemu da sadarda zumunci zuwa ga “yan uwanmu makusanta kamar kanni ko yayyin mahaifi da mahaifiya, “yan uwanka na jini, dangika da sauran abokan arziki. ALLAH SUBHANAHU WA TA’ALA YACE:- Ku baiwa makusanta hakkinsu da miskinai da matafiyi, kada kuyi almubazzaranci, Almubazzaranci. {Suratul isra’i} MANZON ALLAH SAWContinue reading “***KYAKKYAWAN ZANCE 007***”

Rate this:

***KYAKKYAWAN ZANCE 006***

***KYAKKYAWAN ZANCE 006*** . Iyaye sunada babban haqqi akan ‘ya’yansu, Haka suma ‘ya’ya sunada nasu hakkin a wurin iyayensu, na daga cikin haqqin ‘ya’ya a wurin iyayensu, -Zaba Masu Suna Mai kyau -Koya Masa ilimin Addini ko sanya shi a wurin dazai samu ilimi. -In yakai shekarun balaga yayi masa Aure. ALLAH YASA MU RABUContinue reading “***KYAKKYAWAN ZANCE 006***”

Rate this:

***KYAKKYAWAN ZANCE 005***

***KYAKKYAWAN ZANCE 005*** . A kullum Ana haifar Mutane dayawa kuma wasu suna bari wannan Duniyar, Wannan kawai ya ishi duk mai hankali yasan cewa tunda har an sami ranar da aka haifeshi to Akwai ranar da zai barta, Saboda haka dan uwa Yi kokari ka aikata Alkhairi domin ka samu ribarsa A ranar Sakamako.Continue reading “***KYAKKYAWAN ZANCE 005***”

Rate this:

INGANTACCIYAR AKIDA DA KISHIYARTA 001

INGANTACCIYAR AKIDA DA KISHIYARTA Rubutu Na Farko . WALLAFAR Sheik Abdul’aziz Ibn Abdullah Ibn Bazz Rahimahullah . TARJAMAR Sheik Shu’aib Abubakar Umar . MAI RUBUTAWA Abubakar Nuhu Yahya . DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN KAI Godiya ta Tabbata ga Allah Shi kadai, kuma Tsira da amincin Allah su tabbata ga wanda babu waniContinue reading “INGANTACCIYAR AKIDA DA KISHIYARTA 001”

Rate this: