SHEKARU 25 DA RASUWAR SHEIK ABUBAKAR GUMI TAKAITACCEN TARIHINSA

An haifi Marigayi Shaikh Abubakar Mahmud Gumi ne a cikin garin Gumi dake jihar Sokoto, a shekara ta 1340 bayan Hijira dai dai da shekarar Miladiyya 1922. Malam ya tashi ne cikin kyakkyawar tarbiyya da natsuwa da tsafta da neman Ilimi karkashin kulawar mahaifin sa (Alkalin Gumi a wancan zamanin). Haka kuma marigayi Sheik Gumi […]

Rate this:

MUHADARORI/WA’AZI DARI (100) NA SHEIKH KABIR GOMBE

MUHADARORI/WA’AZI DARI (100) NA SHEIKH KABIR GOMBE Wadannan Kadan Ne Daga Cikin Wa’azuzzuka Da Babban Sakataren ‘Kungiyar Jama’atu-Izalatil-Bid’ah- Wa-Ikamatis-Sunnah Na Kasa Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe Hafizahullah Ya Gabatar, Wadanda Cibiyar Yada Sunnah Ta DARULFIKR Ta Dora, Kuma Admins Na Dandalin Masoya Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe Hafizahullah #ISupportSheikKabirGombe Suka Tattara Domin Ku Sami Saukin […]

Rate this: