DUK SURUTAN DA AWAAM KO MAHASSADA KE YI GAME DA IZALAH BA SU DA WATA KIMA A IDANUN DOKA: Dr Ibrahim Jalo Jalingo

DUK SURUTAN DA AWAAM KO MAHASSADA KE YI GAME DA IZALAH BA SU DA WATA KIMA A IDANUN DOKA: 1. Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Ikamatis Sunnah kungiya ce mai constitution da kuma rajistan Gwamnatin Nigeria. Duk wanda ke son sanin tarihinta da kuma tsarin gudanar da al’amuranta sai ya je ya karanci constitution dinta. Babu […]

Rate this: