Invocations for the setting of a debt

136. Allaahummak-finee bihalaalika ‘an haraamika wa ‘aghninee bifadhlika ‘amman siwaaka. O Allah, suffice me with what You have allowed instead of what You have forbidden , and make me independent of all others besides You. Reference: At-Tirmithi 5/560. See also Al-Albani, Sahih At-Tirmithi 3/180. 137. Allaahumma ‘innee ‘a’oothu bika minal-hammi walhazani, wal’ajzi walkasali, walbukhli waljubni, […]

Rate this:

Read More Invocations for the setting of a debt

●●●●AL~KUFR [KAFURCI]●●●●

●●●●AL~KUFR [KAFURCI]●●●● . Bismillahir Rahamanir Raheem. . ★ KUFR a Larabci ana nufin Rufewa, akan kuma ce Kafaral lailu bizalaamihi Ma’ana dare ya lullu6e da duhunsa, kuma ana qiran manomi da Kafiri saboda yana 6oye abunda yake shukawa cikin qasa. . ★ KUFR a wajen ‘Yan shari’a kuma shine akasin imani, mutum ya qaryata ko […]

Rate this:

Read More ●●●●AL~KUFR [KAFURCI]●●●●

★YAD’A SALLAMA ACIKIN AL’UMMA★

★YAD’A SALLAMA ACIKIN AL’UMMA★ . Sallama ita ce gaisuwar ‘Yan Aljannah, ita ce farkon abunda Annabi Adam (AS) ya fara yiwa Mala’iku. Amma da yawa daga cikin Al’ummah basa bawa sallama muhimmanci, kuma haqiqa sallama tana da daraja ta musamman acikin addinin musulunci, haka zalika wasu sun dauketa abun wasa sai ayi musu sallama baza […]

Rate this:

Read More ★YAD’A SALLAMA ACIKIN AL’UMMA★

HATTARA DA CIN BASHI AQI BIYA !!!

HATTARA DA CIN BASHI AQI BIYA !!! . Annabi (sallallahu Alaihi wasallam) Yace: . “Wanda ya kar6i dukiya (bashi) na mutane kuma yana son biya to ALLAH zai biya masa, Wanda kuma ya kar6a baya son biya ALLAH zai hana masa” . [Bukhari ne ya ruwaito] . KARIN BAYANI: Wannan hadith din yana nuna mana […]

Rate this:

Read More HATTARA DA CIN BASHI AQI BIYA !!!

002. ADDU’AR SANYA TUFAFI

002. ADDU’AR SANYA TUFAFI GARKUWAR MUSULMI TA ADDU’O’I DAGA ALKUR’ANI DA SUNNAH (Hisnul Muslim) TA’ALIFIN Shaikh Sa’id Ibn Ali Ibn Wahf Alkandahi FASSARAR Dr. Bashir Aliyu Umar Hafizahullah GABATARWA. Abubakar Nuhu Koso <> . (5) ﺍﻟﺤَﻤْﺪُ ﻟﻠﻪ ﺍﻟﺬِﻱ ﻛَﺴﺎﻧﻲ ﻫﺬﺍ ( ﺍﻟﺜﻮﺏ ) ﻭﺭَﺯَﻗَﻨِﻴﻪ ﻣِﻦْ ﻏَﻴْﺮِ ﺣَﻮْﻝٍ ﻣِﻨّﻲ ﻭﻻ ﻗُﻮﺓٍ ” Dukkan yabo ya tabbata […]

Rate this:

Read More 002. ADDU’AR SANYA TUFAFI