*HIKIMOMIN DA AZUMI YA KUNSA*

*HIKIMOMIN DA AZUMI YA KUNSA* *Tambaya:* Assalamu alaikum Don Allah malam a taimaka min da bayani game da sababin da yasa ake yin azumi?? *Amsa:* Wa alaikum assalam Azumi ginshiki ne, daga cikin turakun musulunci, wadanda addinin musulunci, ba zai cika ba sai da su, Allah da manzonsa sun yi umarni da shi, saboda wasu […]

Rate this:

Read More *HIKIMOMIN DA AZUMI YA KUNSA*

016 BAYANI AKAN DA’AWAH BISA KOYARWAR ALQUR’ANI DA SUNNAH

^^^ZAUREN MUSLIM UMMAH^^^ . LITTAFI: BAYANI AKAN DA’AWAH BISA KOYARWAR ALQUR’ANI DA SUNNAH. . WALLAFAR: SHEIKH ALIYU SA’EED GAMAWA. . _________FITOWA TA 16_________ . Malam ya cigaba da bayani game da HUKUNCIN DA’AWAH. . 2● DA’AWAH A MATSAYIN FARDUL KIFAYAH: . Mafi yawan malamai sun raja’a akan cewa da’awah aiki ne na fardul kifayah wato […]

Rate this:

Read More 016 BAYANI AKAN DA’AWAH BISA KOYARWAR ALQUR’ANI DA SUNNAH

013 BAYANI AKAN DA’AWAH BISA KOYARWAR ALQUR’ANI DA SUNNAH

_________FITOWA TA 13_________ . FALALAR DA’AWAH . Da’awah tana da fa’ida da falala mai yawa, ta dukkan fuskoki, Da’awah tana da dunbun falala ta fuskar wadanda ake isarwa sakon da kuma ta bangaren masu aikin isar da sakon. ALLAH (SWT) Yana cewa acikin littafinsa Maigirma: . ﻭَﻣَﻦْ ﺃَﺣْﺴَﻦُ ﻗَﻮْﻟًﺎ ﻣِّﻤَّﻦ ﺩَﻋَﺎ ﺇِﻟَﻰ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﻭَﻋَﻤِﻞَ ﺻَﺎﻟِﺤًﺎ […]

Rate this:

Read More 013 BAYANI AKAN DA’AWAH BISA KOYARWAR ALQUR’ANI DA SUNNAH

011 BAYANI AKAN DA’AWAH BISA KOYARWAR ALQUR’ANI DA SUNNAH

FITOWA TA 11 . Malam Ya cigaba da bayani game da DA’AWAH TA HANYAR AIKIN HISBAH . Malamai sun kafa hujjar aikin hisbah a qarqashin ayar Alqur’ani inda ALLAH (SWT) Yake cewa: . ﻭَﻟْﺘَﻜُﻦ ﻣِّﻨﻜُﻢْ ﺃُﻣَّﺔٌ ﻳَﺪْﻋُﻮﻥَ ﺇِﻟَﻰ ﺍﻟْﺨَﻴْﺮِ ﻭَﻳَﺄْﻣُﺮُﻭﻥَ ﺑِﺎﻟْﻤَﻌْﺮُﻭﻑِ ﻭَﻳَﻨْﻬَﻮْﻥَ ﻋَﻦِ ﺍﻟْﻤُﻨﻜَﺮِ ﻭَﺃُﻭﻟَٰﺌِﻚَ ﻫُﻢُ ﺍﻟْﻤُﻔْﻠِﺤُﻮﻥَ . “Kuma wata jama’a daga cikinku, su kasance […]

Rate this:

Read More 011 BAYANI AKAN DA’AWAH BISA KOYARWAR ALQUR’ANI DA SUNNAH