#MP3 WA’AZIN KASA A GARIN JOS NA DARE 2018 (Gani Ya Kori Ji)

#MP3 WA’AZIN KASA A GARIN JOS NA DARE 2018 (Gani Ya Kori Ji) . Wannan Shine Wa’azin Kasa da Aka Gabatar ranar Asabar da Dare a Babban Filin Idi dake nan Cikin Garin Jos. 01 Malam Ibrahim B. Ladi http://darulfikr.com/s/43003 02 Ustaz Khalid Usman Khalid http://darulfikr.com/s/43001 03 Malam Aminu Yaqub http://darulfikr.com/s/43005 04 Malam Adda’u Alhasan […]

Rate this:

Read More #MP3 WA’AZIN KASA A GARIN JOS NA DARE 2018 (Gani Ya Kori Ji)

CIKAR KAMALAR DAN ADAM !!!

CIKAR KAMALAR DAN ADAM !!! . Mutum yana samun cikar kamala ne ta hanyar kyawawan dabi’u da halayya na kwarai Wanda ake koyi dasu daga halayya da dabi’un Manzon ALLAH (Sallallahu Alaihi Wasallam) . Dukkan Dan adam dake da cikar kamala zaka same shi ma’abocin gaskiya domin makaryaci bazai taba zamowa mai cikar kamala ba. […]

Rate this:

Read More CIKAR KAMALAR DAN ADAM !!!

IZALA ZATA GUDANAR DA WA’AZIN KASA A HELKWATAR IZALA, GARIN JOS, JIHAR PLATEAU.

WA’AZIN KASA A HELKWATAR IZALA, GARIN JOS, JIHAR PLATEAU. Shugaban Izalar Naijeriya Sheikh Abdullahi Bala Lau Shugaban Majalisar Malamai Sheikh Dr. Ibrahim Jalo Jalingo Daraktan agaji Injiniya Mustapha Imam Sitti A madadin kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Iqamatis Sunna ta tarayyar Najeriya, suna farin cikin gayyatar ‘yan uwa musulmi zuwa wajen wa’azin kasa a garin […]

Rate this:

Read More IZALA ZATA GUDANAR DA WA’AZIN KASA A HELKWATAR IZALA, GARIN JOS, JIHAR PLATEAU.