Kungiyar Izala Ta Sauka Kasar Jamus Domin Gudanar Da Gagarumin Wa’azi

Kungiyar Izala Ta Sauka Kasar Jamus Domin Gudanar Da Gagarumin Wa’azi Daga Mukhtar Haliru Tambuwal, Sokoto Wata tawagar malamman Izala daga Nijeriya da ta hada wasu fitattun malumai da suka hada: Sheikh Bala Lau, Sheikh Kabiru Haruna Gombe, Sheikh Dr. Jabir Sani Mai Hula Sokoto, Sheikh Saifuddeen, (Daga Spain) Sheikh Mahmod da Sheikh Bature Amin. […]

Rate this:

IZALA TA ZAMA RUWAN DARE GAMA DUNIYA.

IZALA TA ZAMA RUWAN DARE GAMA DUNIYA. Allah SWA ya karo albarka wa kungiyarmu mai albarka ta Jama’atu-Izalatil-Bidi’ah Wa’Ikamatis-Sunnah, #JIBWIS wanda ahalin yanzu ta zama tamkar ruwan dare me gama duniya, tun izala tana da mabiya kadan cikin ikon Allah sai datashiga dukkan lungu da sako na kasarmu nigeria, cikin nasarar ubangiji ta shiga kasashe […]

Rate this:

007 HUKUNCE – HUKUNCEN JANAZA A SAWQAQE

TAKARDA TA FARKO {1} WANKA DA ABUBUWAN DA KE DA ALAQA DA SHI DARASI NA UKU {7} YADDA AKE YIN WANKA BIYAR {5} KO FIYE DA HAKA Idan ya kasance wanka biyar ko bakwai ko tara za ayi to wanka na biyu {2} wato wankan magarya shi za aita maimaitawa. Amma dole ya zama sai […]

Rate this:

006 HUKUNCE – HUKUNCEN JANAZA A SAWQAQE

TAKARDA TA FARKO {1} WANKA DA ABUBUWAN DA KE DA ALAQA DA SHI DARASI NA UKU {6} YADDA AKE WANKA SAU UKU {3} Da farko idan masu yiwa mamaci wanka sun zabi suyi masa wanka sau uku, to bayan sun gama abubuwan sama saisu fara wankan. Da farko dai zasu tanadi ruwa kashi uku {3} […]

Rate this:

005 HUKUNCE – HUKUNCEN JANAZA A SAWQAQE

TAKARDA TA FARKO {1} WANKA DA ABUBUWAN DA KE DA ALAQA DA SHI DARASI NA UKU {5} ABUBUWAN DA AKE TANADA DON WANKAN GAWA:- Kafur. Turare. Safar hannu. Magarya. dakakkiya {garin magarya} ko sabulu. Ruwa mai tsarki kuma matsakaici tsakanin sanyi da zafi. YADDA AKE YIN WANKAN GAWA:- Ana yin wankan gawa mara-mara ne misali: […]

Rate this:

004 HUKUNCE – HUKUNCEN JANAZA A SAWQAQE

TAKARDA TA FARKO {1} WANKA DA ABUBUWAN DA KE DA ALAQA DA SHI DARASI NA UKU {4} FALALAR WANKAN GAWA:- Al-Imam Hakim ya ruwaito hadisi wanda Manzon Allah {S.A.W} yake cewa“Duk wanda ya wanke mamaci, kuma ya rufa masa asiri, Allah zai gafarta masa sau arba’in”. Kuma a wani hadisin Manzon Allah {S.A.W} ya ce […]

Rate this:

003 HUKUNCE – HUKUNCEN JANAZA A SAWQAQE

TAKARDA TA FARKO {1} WANKA DA ABUBUWAN DA KE DA ALAQA DA SHI DARASI NA UKU {3} HUKUNCIN WANKAN GAWA:- Lallai musulmi idan ya rasu wajibi ne akan mutane dasu yi gaggawar wankesa saboda hadisin Manzon Allah (S.A.W) “Ku gaggauta kai mamaci; domin idan gawar ta gari ce, to ga alkhairi zaku sadar da ita, […]

Rate this:

002 HUKUNCE – HUKUNCEN JANAZA A SAWQAQE

TAKARDA TA FARKO {1} WANKA DA ABUBUWAN DA KE DA ALAQA DA SHI DARASI NA BIYU {2} GABATARWA: Dukkan yabo da jinjina sun tabbata ga Allah, tsira da amincinSa su kara tabbata ga annabinSa (S.A.W). Bayan hak, wannan wani dan takaitaccen runutune da na yi tare da umarnin malamina Mal. Basheer Lawal Muhammad Zaria. Domin […]

Rate this:

001 HUKUNCE – HUKUNCEN JANAZA A SAWQAQE

TAKARDA TA FARKO {1} WANKA DA ABUBUWAN DA KE DA ALAQA DA SHI DARASI NA FARKO {1} ABUBUWAN DA KE CIKI: Gabatarwa Me ake ma mutum da zarar ya rasu? Hukuncin wankan gawa Falalar wankan gawa Suffofin mai wankan gawa Abubuwan da ake tanada don wankan gawa Yadda ake wankan gawa Yadda ake wanka uku […]

Rate this:

Ya Dace Nijeriya Ta Yi Koyi Da Saudiyya Wajen Zartar Da Hukuncin Kisa Akan Masu Safarar Miyagun Kwayoyi, Inji Sheik Bala Lau

Ya Dace Nijeriya Ta Yi Koyi Da Saudiyya Wajen Zartar Da Hukuncin Kisa Akan Masu Safarar Miyagun Kwayoyi, Inji Sheik Bala Lau Daga Ibrahim Ammani Kaduna An bukaci Gwamnatin tarayyar Nijeriya da ta yi koyi da kasar Saudiyya wajen zartar da hukuncin kisa akan dillalan muggan kwayoyi, duba da yadda suke haifar da munanan matsaloli […]

Rate this: