IZALA TA ZAMA RUWAN DARE GAMA DUNIYA.


IZALA TA ZAMA RUWAN DARE GAMA
DUNIYA.

Allah SWA ya karo albarka wa
kungiyarmu mai albarka ta
Jama’atu-Izalatil-Bidi’ah
Wa’Ikamatis-Sunnah, #JIBWIS wanda ahalin yanzu ta zama
tamkar ruwan dare me gama duniya, tun izala tana da mabiya
kadan cikin ikon Allah sai datashiga dukkan lungu da sako na
kasarmu nigeria, cikin nasarar
ubangiji ta shiga kasashe makota
kamar su nijar, ghana, kamaru da sauransu tana wannan matakin
Allah ya daukakata taka zamo uwa
ga dukkanin kungiyoyin
ahlussunnah na africa, kwanci
tashi sai ga izala a kasashe turai
(EUROPE) wato kasashen England, Germany, Greece da
makamantarsu, izala bata tsaya
anan ba ta shiga kasashen
larabawa musamman kasar
musulunci ta saudiya har takai ga
ahalin yanzu malamanmu suna da damar shiga ko’ina a kasa mai
tsarki suyi wa’azi kuma su
karantar.
Allah mai iko a cikin kwanaki
kadan masu zuwa Insha’Allahu
adalin shugabanm wato sheikh imam abdullahi bala lau da
sakatarensa sheikh kabir gombe
zasu hilla zuwa kasashen USA
wato amurka da sauran kasashen
yamma duka dominaikin yada sunnar Annabi Muhammad SAW a dukkan sassan duniya, wanda a yanzu babu wan jinsi kn yanki da akeji dashi wanda izala bata shiga ba.
Allah mun gode maKa bisa wadannan manyan nasarori da ka bamu, kuma muna rokonka da ka sannaya shugaba da sakatare su tafi #usa lafiya, kuma suyi da’awah lafiya su dawo lafiya, Allah SWA ya kara daukaka sunnah da ahlussunnah a duniya baki daya. amin.
@[100006799174698:0]
#IbnNuhAssunnee

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google photo

You are commenting using your Google account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s