Kungiyar Izala Ta Sauka Kasar Jamus Domin Gudanar Da Gagarumin Wa’azi


Kungiyar Izala Ta Sauka Kasar Jamus
Domin Gudanar Da Gagarumin Wa’azi
Daga Mukhtar Haliru Tambuwal, Sokoto
Wata tawagar malamman Izala daga
Nijeriya da ta hada wasu fitattun
malumai da suka hada: Sheikh Bala Lau, Sheikh Kabiru Haruna
Gombe, Sheikh Dr. Jabir Sani Mai Hula
Sokoto, Sheikh Saifuddeen, (Daga Spain)
Sheikh Mahmod da Sheikh Bature Amin.
(daga UK) za su gabatar da gagarumin
wa’azi mai taken ‘Farfadowar Muryar Sunnah a kasashen Turawa’.
Wanda za a yi a ranakun 31/3/2018 da
1-4-2018 Masjid Rahma Being,
Gesunbrunnen 1 20537, Hamburng karfe
12:00 na safe da BuegerHaus Wilheems
Burgh Mengestrasse 2021107 Hamburg 10:00-20:00.

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google photo

You are commenting using your Google account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s