NASIHA AKAN KIYAMA


Gidana ne Gidanka ne Gidanki ne Gidan Mu ne.

Kuma Zuwa babu fashi Ko Muna so ko bama so, Wanda Ya mutu a Jirgin Sama shima Kasa zai yo ya fado Dole ya nitse cikin Kasa, Ma’ana dai
“منها خلقناكم وفيها نعيدكم ومنها نخرجكم تارة أخرى”

– Wani

aiki Kayi Domin Qabarin Ka.???
– Wani abu Kake sa ran Zaka gani a Ciki.??
– Wani abu ne Kake sa ran zai cece Ka cikin aikin Ka a Qabarin Ka.???

Kaih.! Lallai akwai babban aiki a gaban mu, Tafiya ce Wadda babu Wanda ya San karshen ta.!!!

Inna Lillahi Wa’inna ilaihi Raji’ooun.!!!

ALLAH Ta’ala Ya bamu ikon Shiga a Sa’a Ya sa mu tadda alkhairan mu su rinjayi kusakuran mu yawa. Amin

*#faroouQ..✍*
30 Dhul Hajj, 1439

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google photo

You are commenting using your Google account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s