KAURAN BAUCHI YA ZIYARCI KUNGIYAR IZALA A SAKATARIYAR TA DAKE GWALLAGA

KAURAN BAUCHI YA ZIYARCI KUNGIYAR IZALA A SAKATARIYAR TA DAKE GWALLAGA Daga Muhammad Nasir Abdullahi Zababben Gwamnan jihar Bauchi mai jiran gado Sanata Bala Abdulkadir Muhammad (Kauran Bauchi) ya ziyararci Kungiyar Izala reshen jihar Bauchi a sakatariyar ta dake babban masallacin Juma’a na Gwallaga da ke Birnin Bauchi. Ziyarar wadda ta gudana a yammacin Alhamis […]

Rate this:

Kungiyar Izala reshen Jahar Kaduna ta bada umarnin sake zaben Mallam Nasir Ahmad El- rufai a matsayin gwamna karo na 2.

Kungiyar Izala reshen Jahar Kaduna ta bada umarnin sake zaben Mallam Nasir Ahmad El-rufai a matsayin gwamna karo na 2. Daga Ibrahim Shehu Giwa A babban taronta daya gudana a wannan Lahadin, kungiyar Jibwis reshen jahar Kaduna ta bada umarni ga mabiyanta da su sake zaben mal Nasir Ahmed El-Rufai a zaben dake tafe ranar […]

Rate this: