Sheikh Bala Lau ya ziyarci birnin Maiduguri ta’aziyyar Ali Mustapha

Sheikh Bala Lau ya ziyarci birnin Maiduguri ta’aziyyar Ali Mustapha Daga Alaji Engr Ibrahim Isma’il A safiyar Juma’ar Data Gabata  Shugaban IZALA Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau ya ziyarci garin Maiduguri domin isar da ta’aziyyar Sakataren Majalisar Malamai na kasa, Marigayi Sheikh Dr. Ali Mustapha Maiduguri wanda ya rasu a makon jiya. Sheikh Bala Lau […]

Rate this:

TARIHIN MARIGAYI SHEIKH Dr. ALI MUSTAPHA MAIDUGURI.

An haifi Sheikh Dr. Ali Mustapha a anguwar Fezzan dake Maiduguri a shekarar 1968. Mahaifin shi (Alhaji Shettima Bukar Mustapha Konduga) dan asalin Kwanduga L. G. A ne, mahaifiyar shi (Hajiya Yakaka Bukar) ‘yar asalin garin Dikwa LGA ce. Shi dai Dr. Ya fara karatun shi na farko a wurin mahaifin shi inda yafara da […]

Rate this:

HOTUNA: Helkwata Da Masallaci Na Zamani Da Kungiyar Izala ke ginawa a abuja

Hotuna: Hotunan Sabon Masallacin da kungiyar IZALA take ginawa na zamani a babban helkwatar kungiyar dake unguwar Utako a birinin tarayya Abuja. An samu kudin aikin ne daga wajen ‘yan uwa musulmi da suka bada sadakar fatun layya ga kungiyar a bara kadai. Allah ya sakawa shugaban IZALA Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau da ‘yan […]

Rate this:

Babu Rigima Tsakanin Izala Da Darika — Sheikh Bala Lau

Babu Rigima Tsakanin Izala Da Darika — Sheikh Bala Lau Daga Mahmud Isa Yola Shugaban kungiyar Izala ta kasa Ash-Sheikh Dr. Imam Abdullahi Bala Lau ya gargadi masu yada jita jita a kafafen yada labarai wai cewa kungiyar Izala na takun saka da ‘yan Dariku. Sheikh Bala Lau yana magana ne akan wasu rahotanni da […]

Rate this:

SHEIKH KABIR GOMBE 2019 RAMADAN TAFSEER

Wadannan sune jerangiyar karatuttukan Tafsirin Alkurani mai girma wanda *Sheikh Dr. Muhammad Kabir Haruna Gombe.* Da *Alaramma Ahmad Ibrahim Suleman Kano.* suke gabatarwa a Masallacin ‘Yan lilo T/Wada Kaduna. A wannan watan na Ramadan shekarar ta 1440 hijira, 2019 miladiya DANNA KOWACCE RANA DOMIN SAUKEWA. ⏬⏬⏬⏬⏬⏬⏬⏬⏬⏬⏬⏬⏬ ▶001 Rana Ta Farko ▶002 Rana Ta Biyu ▶003 […]

Rate this:

SHEIKH KABIR GOMBE 2019 RAMADAN TAFSEER

Wadannan sune jerangiyar karatuttukan Tafsirin Alkurani mai girma wanda *Sheikh Dr. Muhammad Kabir Haruna Gombe.* Da *Alaramma Ahmad Ibrahim Suleman Kano.* suke gabatarwa a Masallacin ‘Yan lilo T/Wada Kaduna. A wannan watan na Ramadan shekarar ta 1440 hijira, 2019 miladiya DANNA KOWACCE RANA DOMIN SAUKEWA. ⏬⏬⏬⏬⏬⏬⏬⏬⏬⏬⏬⏬⏬ ▶001 Rana Ta Farko ▶002 Rana Ta Biyu ▶003 […]

Rate this:

SUNAYEN MALAMAI DA ALARAMMOMIN DA JIBWIS TA KASA TA TURA TAFSIRIN RAMADAN NA 1439AH 1440H/2019 A JAHOHIN NAJERIYA.

JAMA’ATU IZALATIL BID’AH WA IKAMATIS SUNNAH SUNAYEN MALAMAI DA ALARAMMOMIN DA JIBWIS TA KASA TA TURA TAFSIRIN RAMADAN NA 1439AH 1440H/2019 A JAHOHIN NAJERIYA. 1. Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau da Alaramma Nasiru salihu Gwandu – Jimeta, Adamawa 2. Sheikh Dr. Ibrahim Jalo Jalingo da Alarm Mustapha Jalingo – Jalingo, Taraba. 3. Sheikh Usman Isa […]

Rate this:

MAJALISAR AGAJI TA JIBWIS RESHEN JIHAR YOBE TAYI SABON DARAKTA.

MAJALISAR AGAJI TA JIBWIS RESHEN JIHAR YOBE TAYI SABON DARAKTA. A Larabar data gabata majalisar agaji ta tarayyan Nigeria karkashin kulawar sakataren ayyuka na majalisar agaji Engr Salisu Muhammad Gombe wadda ya wakilci babban daraktan agaji ta kasa, Eng Mustapha Imam Sitti ya jagoranci yan’agajin jihar yobe domin zaben sabon daraktan agaji na jihar yobe. […]

Rate this: