BA DUKKAN HADITHAI BA NE IMAM MALIK YA SANI, WANNAN KUMA BA AIBI BA NE:

BA DUKKAN HADITHAI BA NE IMAM MALIK YA SANI, WANNAN KUMA BA AIBI BA NE: Dr. Ibrahim Jalo Jalingo 1. Ba dukkan hadithan Annabi mai tsira da amincin Allah ba ne Babban Malamin Hadithi da Fiqhu Imam Malik ya sani, a’a ya dai san mafi yawansu amma kuma bai san dukkansu ba, wannan kuma ita […]

Rate this: