Banbancin Malaman Sunnah Da Na Bid’a – Shaykh Mahmood Ja’far

 • Banbancin Malaman Sunnah Da Na Bid'a – Shaykh Mahmood Ja'far
 • by dawahnigeria
 • No of lectures: 3
 • To play, click on the lecture titles and then proceed to the player to press play. To download, click on "Click for download link"; it opens in a new tab.
 • Banbancin Malaman Sunnah Da Na Bid'a 01 – Shaykh Mahmood Ja'far
 • Click for download link
 • Banbancin Malaman Sunnah Da Na Bid'a 02 – Shaykh Mahmood Ja'far
 • Click for download link
 • Banbancin Malaman Sunnah Da Na Bid'a 03 – Shaykh Mahmood Ja'far
 • Click for download link
 • Resource Person: Shaykh Mahmud Jaafar (Kano)
 • Language: Hausa
 • Topics: Miscellaneous
Advertisements

SHEIKH AMINU IBRAHIM DAURAWA – TAFSEER 1435/2014

Wannan shi ne karatun Tafsirin
Alkur’ani mai girma daga Sheikh
Aminu Ibrahim Daurawa tare da
alarammansa Malam Ibrahim
Abdurrashid na watan Ramadan ta
sheikarar 1435 bayan Hijirar Annabi Muhammad Sallahu Alaihi
Wa Sallam. Kuma Tafsiri ne wanda
yake gudana A Masallacin Mai
Unguwa Doma, J/fari Gombe.
Malam ya fara karatun wannan
shekarar wanda shine karo na 17 daga farkon suratul MULK. Muna
rokon Allah Ya kareshi daga
dukkan sharri da shi da sauran
Al’umma baki daya amin.
DANNA NAN

YADDA AKE HADA ANDROID DA COMPUTER TA ZAMA MODEM

YADDA AKE HADA ANDROID
DA COMPUTER TA ZAMA
MODEM
Mutane da yawa suna
tambayata
da kirana awaya cewar
tayaya zasu
hada wayansu tecno
android da
computer, amatsayin
modem suyi
browsing da ita.
Wannan tasa na fito da
wasu
hanyoyi guda biyu,
wadanda zaka
iya hada ta da computer
sune
kamar haka ta Wi-Fi da
USB
CABLE.
YADDA ZAKA HADA TECNO
ANDROID DA COMPUTER TA
Wi-Fi
hostpot.
Idan kana bukatar hada ta
da
computer ta Wi-Fi, saika bi
wadannan matakan na
kasa.
1. Kaje Settings > Wireless
&
networks > Tethering &
portable
hotspot.
2. Saika duba Portable Wi-
Fi
hotspot ka bude shi.
3. Bayan wasu yan
dakikoki, Wi-Fi
network din zai bayyana
akan
wayan daga sama.
4. Sannan kaje portable
Wi-Fi
hotspot settings > sannan
kayi
configure din Wi-Fi
hotspot
.
Wato wurin duka ka cike
su,
Username da Password.
> Network SSID= Kasa
abinda kaga
dama kamar sunanka ko
inkiyarka.
> Security==WPA2 PSK
> Password naka ya
kasance guda
takwas zuwa sama
5. Idan ka bude shi, yana
dauke da
sunan kamfani, saika bashi
naka
kasa masa password
yadda kana
hadawa zai fara, amma
idan ka
bude ka barshi kara zube,
ko kuma
baka bude Wi-Fi dimba, to
bazaiyi
connect ba, zaita cewa asa
password.
Ka barshi abude karka
rufe,
sannan kayi search nasa.

•YADDA AKE HADA 2GO DA FACEBOOK•

•YADDA AKE HADA 2GO DA
FACEBOOK•
• Sanin kowa ne, wannan
tsarin
yawancin mutane sun
iyashi,
amma kuma halin Dan
Adam
wato mantuwa shine
muka ga ya dace mukara
bayani akansa.
•To da farko
sai ka tabbata
kana da account biyu
wato
2go da facebook, sannan
hakan zai yiwu,
→1). Facebook account:
Yayin da ka bude
facebook,
bayan ya gama komai, sai
ka
bawa Facebook na ka
Username wanda idan
kasa a
google dan ka nema zai
baka
sunan ka kai tsaye,
FACEBOOK USERNAME:
→1). Username za ka
rubuta
shi ka dan.
→2). Ya kan kasance ma
wata
inkiyar kace wanda ake
kiranka da ita,
→3). Ba’a bukatar space
yayin
kirkirarsa
→4). Yakan kasance suna
zalla.
Misali: YUSHAUBA ko
kuma da lamba Misali:
YUSHAU62, ko kuma
da symbol wato .,?!@’-_
(:;&) da sauransu misali
YUSHAU.UBA, Amma
ba’a
bukatar space.
→5. Baya bukatar zabi
wato manyan baki ko
kanana
duk wanda kasa zai
karba matukar wani bai
riga ka sawaba. To da
wannan za ka yi
amfani
wajen hada 2go da
facebook.
Idan ka bude facebook
sai ka
danna “Profile ” ko
“Timeline ” idan na ka
yana da “Profile ” to sa ika
danna “Info ”
wato kasa da sunanka
suka da “photos ”
idan ya bude za ka ga
wani rubutu a
kasa da adadin friends
naka cewar: “ Profile name
” to sunan da ke
gabansa shine Username ,
idan kuma
“Timeline ” ne naka danna
“edit profile ”
na gefen hotonka za ka
ganshi a can
kasa kadan, to shi zaka
dauka.
2GO ACCAUNT
Ya yin da ka bude 2go
na ka akwai wasu matakai
guda (4)
da zaka bi wajen seta
Facebook da 2go.
→ 1). Setting Da zarar ka
bude 2go naka
saika tafi karshe zaka ga
setin
saika danna shi.
→2). Gateways: Bayan
setin ya bude saika zabi
gateways ka danna shi.
→3). Facebook
Gateway: Bayan Gateways
ya bude
saika zabi facebook
gateway
ka danna shi.
→4). Activate: Bayan
Facebook
gateway ya bude saika
zabi Activate ka danna shi
yana bude zai
ruboto maka wasu rubutu,
saika danna “Continue ”
zasu umarce ka
kasa facebook Username
da facebook
password ,kana gama
sawa saika danna
“Summit ” shikenan 2go
da facebook
naka sun hadu.
Ж Misali: 2go<select select
setting > sai <Gateways
>select<faceboo k
gateway >sai ka
zabi<Activate > sannan
ka latsa<Continue >
sannan kasa facebook
username da password.

YADDA ZAKA HADA OPERA DA KANKA WATO MODDING CIKIN SAUKI ..

Bayanin Yadda ZakaYi
Modding Din Opera
Mini
Applications Din Da
Ake Bukatabr />
==================
>>BLUE FTP
>>CLASS EDITOR
>>CLASS TRANSLATOR
>>EMPTY FOLDER
>>PICTURE IN PNG
FORMAT. >>FULL
ATTENSION
>>OPERA
MINI4.2HANDLE IN ZIP
FORMAT .
MATAKIN FARKO.
KAFINNAN DOMIN
SAUKAR DA
WADANNAN
APPLICATION DIN KAJE
CAN KASAN WEBSITE
DINNAN DAI DAI
MENU ! KASAUKAR
DASU CIKIN WAYARKA
YANZU!
Ka bude blueftp
dinka, sai kaje foldar
da ka aje
operamini.zip dinka,
sai ka bude daga nan
sai danna * domin
kayi select dinta, daga
nan sai ka danna
menu zaka ga
EXTRACT SELECTED
ITEMS Sai kaje kan
wannan EMPTY
FOLDER kayi extract
anan.
Shikenan saika rufe
blueftp dinka. DOMIN
CHANJA ADDRESS BAR
WATO(www).
Sai ka koma kan class
translator ka budeshi
kaje wajen sabuwar
foldar taka da kayi
extracting din kari-
kitan naka a gurin ,sai
ka bude. Sai ka shiga
code class idan
(handlerui) ce,ko
kuma ka shiga z class
idan (labs handler)
ce.sai kayo kasa zaka
ga www saika canja
shi da duk kalmar/
abinda kakeso daga
nan sai kayi
saving.Daga nan sai
ka rufee shi.
DOMIN CHANJA SUNAN
OPERA.
Kabude class editor
naka kaje wurin
foldar da kayi
extracting din kari-
kitanka,sai ka bude
inda kaga ansa META-
INF a cikinshi zaka ga
MANIFEST.MF sai ka
bude shi, acikinsa
zaka ga midlet name
saika chanja shi zuwa
sabon sunan da
kakeso sai kayi save.
Amma karda ka sake
ka chanza
op4.2labshandler
idan har ka canja shi
to ko ka gama zai
nuna maka error.
DOMIN CHANJA ICON
DIN (PNG) {hoton da
za'a rika gani wajen
bude opera}. Ka bude
blueFTP dinka sai kaje
wajen foldar da kayi
extracting kari-
kitanka zaka ga wani
suna mai PNG format
,misali i.png sai ka
goge shi, sai kaje ka
duba sunan hoton da
kakeson sanyawa a
matsayin sabon ICON
dinka, saika sanya
sunan a wurin. Amma
ka tabbata kayi
rename zuwa png
format misali..
Idan hoton naka ka
sanya masa suna
Hausa.jpg to sai kayi
renaming nasa zuwa
FAISAL.png sai kayi
save. Sai ka rufe shi.
DOMIN CHANJA SUNAN
CONNECTING,LOADING,P
AND INSTALLING. Ka
bude class editor l

***YADDA ZAKA HADA KIRAN SIM WANDA KE AJE AKASA***

*YADDA ZAKA HADA
KIRAN SIM WANDA KE AJE
AKASA***
Post din danayi dazu awa
daya data wuce mutane
dadama sunnuna basusan
yadda ake hada kiran sim
2ba awaya 1sim toga
yadda zakayi.
Kasanya sim dinda kake
bukatar ajewa akasa cikin
waya saika latsa wannan
lambobin akansa watau
*62lambar da kake
amfani da ita cikin waya#
idan kana bukatar ka cire
saika sa ##62# zaiyi
cancel.
Misali *620806123456
7# to cancel ##62#. Idan
kana tambaya sai kayi

COPY AND PASTE

COPY AND PASTE Ne Hanyar Da Mutun Zai Dauki Text Na Wani Rubutu Cikin Computer Ko Wayar Hannu Daga Wani Waje Zuwa WanI Waje.
Yawancin Mu A yau dai Nasan Sunsan Me Ake NuFi Da Copy And Paste, Wasunmu Kuma Sunaji Kuma Suna Ganinn Yanda Akeyi, {MUSAMMAMMA A DANDALIN YADA ZUMUNTA DA ABOTA NA FACEBOOK} Amma Basu San Yanda Zasuyi ba.
COPY AND PASTE Ne Abin da Yawancin Webmasters Namu Da Kuma Masu Aikin Facebook Page Su Shahara Wajen yinsa A Yau.. Domin Topic din Da Za'a Rubutashi Cikin awa [3] uku Sai Kaga Wani Cikin Second 30 Ya KwasheshI, Shiyasa Zakaga Yanzu wani Website Sunyi POST To Inka Duba Sama Da Website {10} GOMA Sai Kaga Rubutun Nasu Yazo Daya. ko Kuma Wani Shafi Na Facebook Sunyi Post Saikaga Shafuka Da Dama Suma Sun Sa Cikin Shafukansu.
YA AKEYIN COPY AND PASTE?
Copy And Paste Anayinsa Cikin Wayoyin mu, Kuma Ta Cikin Kala Kalan Brawser Kamar Su "OPERA MinI" da "UC brawser" Da Sauran Makamantan Brawser.
Kuma Copy And Paste Za'a Iya yinsa Daga Cikin NOTE din wayarka Zuwa OPERA Mini, UC brawser, 2go. Da Sauransu.
YADDA AKE AJE TEXT A WAYAR NOKIA S40 A CIKIN NOTE
Inka Shiga Note din Cikin Wayarka Sai Ka duba New Note.. Sai Ka Rubuta Topic din Da Kakesonyin Post, Inka Gama Rubutawa Saika Yi Save… Duk lokacin da kakesonyin Post dinsa Cikin Facebook Ta Opera Mini… ko Kuma Kanason ka Turama Wani Wannan Text din Naka Daka Rubuta Saika Shiga Cikin Note Din Naka Ka latsa Option Zaka Copy And Paste Sai Ka Shiga Copy All Inya Gama, Saikaje Daidai Inda Kakeson ajewa Saika Kara dannan Option Zakaga Copy and Paste, Saika Shiga kayi Paste Dinsa. Shikenan rubutun zai Fito a Wajen.
YADDA AKE AJE TEXT CIKIN NOTE A WAYAR SYMBIAN
Da Farko dai Inka Shiga OFFICE Zakaga NOTE ko Active Notes. Duk wanda kashiga Zaka Iya Rubuta Text din da Kakeson kayi Post Dinsa Cikin Facebook, ko Website Ko Wani waje daban dai, Sai ka Yi New Note, Inka Gama Rubutunka Saikayi Save.. Duk lokacin Da kakeson yin Post Dinsa Cikin Facebook ko Website Saikaje ka bude Text din ka danna Option Zakaga…… Editing Option ….zakaga
Copy
Cut
Saika Danna Copy, Saika kwashi daidai Inda kakeson Copy. Saika Shiga Opera ko UC brawser…. kaje dai dai Akwatin da Zakayi rubutu Zakaga Option Inka Danna Zakaga PASTE. Saikayi OK Shikenan
YADDA AKE COPY CIKIN OPERA
Kawai Da Kaje Kan Text din da Zaka Copy Saika Danna One [1] Zai nunama Select Text Saika Danna OK, Saika Copy daidai Inda kakeson Copy Saikaje Akwatin Rubutu Kayi Paste….. Amma Dole Saikana Amfani da Opera 7. bude Wannan Link Din Kayi Download Dinsa In baka DashI______> m.opera.com
YADDA AKE COPY AND PASTE CIKIN UC BRAWSER
Inkaje daidai Wajen Text din da kakesonyin Copy Saika danna MENU Na UC din Zakaga Action. Ciki akwai Select Text, Inka Gama diban text din Saika danna Copy Zainunama Alamar Yayi Copied, Saikaje akwatin rubutu ka yi PASTE dinsa CIki
YADDA AKE COPY AND PASTE DAGA OPERA ZUWA 2go
WanI lokacI Zaka Cikin Lokaci Kalilan Mutum Ya Turoma da Text A 2go Batare da kaga Sanda Yake Rubutun ba… Wannan ba wani abu bane mai bada mamaki Kawai Inkashiga Opera 7 Dinka Saika Duba Wani Labari, Inkaje Daidai Inda Kakeson Dauka Saika Danna [1], Select Text.. Saika Zaba Inka Gama Saika Danna Copy.. Saika je box din Comment Na Facebook Kayi Paste A Ciki. Inya gama Paste Saika Kara Danna OPTION Zakaga Full Editor Saika Danna Zaikaika Wajen Rubutu Na kan Wayar Saika Danna OPTION kuma Zakaga Copy And Paste Saika Zabi Copy All, Saika Fita Daga Opera Din Ka Shiga 2go Din Naka Inka je Wajen Da Zaka Rubutama Wani Text Saika Danna OPTION Zaka Sake Ganin Copy And Paste Saika Bude kayi Paste Zakaga Text din Da Ka Copy yayi Paste A Wajen…..