MUHADARORI/WA’AZI DARI (100) NA SHEIKH KABIR GOMBE

MUHADARORI/WA’AZI DARI (100) NA SHEIKH KABIR GOMBE Wadannan Kadan Ne Daga Cikin Wa’azuzzuka Da Babban Sakataren ‘Kungiyar Jama’atu-Izalatil-Bid’ah- Wa-Ikamatis-Sunnah Na Kasa Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe Hafizahullah Ya Gabatar, Wadanda Cibiyar Yada Sunnah Ta DARULFIKR Ta Dora, Kuma Admins Na Dandalin Masoya Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe Hafizahullah #ISupportSheikKabirGombe Suka Tattara Domin Ku Sami Saukin […]

Rate this:

Read More MUHADARORI/WA’AZI DARI (100) NA SHEIKH KABIR GOMBE

KUSAKURAN DA SUKA YADU A BAKUNAN MUTANE

NURULHUDA KUSAKURAN DA SUKA YADU A BAKUNAN MUTANE 1 Cewa: AN HALICCI DUNIYANE DOMIN MANZON ALLAH ‏ Wannan kuskure ne ya sabawa nassin Alqur’ani.. Allah ya halicci duniya tun kafin ya halicci manxon ‏Allah.. kuma ya halicci manzon Allah ﷺ da duniya domin Bautarsa ne kawai. Allah yace cikin suratul kahfi: ( ﻗُﻞْ ﺇِﻧَّﻤَﺎ ﺃَﻧَﺎ […]

Rate this:

Read More KUSAKURAN DA SUKA YADU A BAKUNAN MUTANE

KUSAKURAN DA SUKA YADU A BAKUNAN MUTANE

NURULHUDA KUSAKURAN DA SUKA YADU A BAKUNAN MUTANE 1 Cewa: AN HALICCI DUNIYANE DOMIN MANZON ALLAH ‏ Wannan kuskure ne ya sabawa nassin Alqur’ani.. Allah ya halicci duniya tun kafin ya halicci manxon ‏Allah.. kuma ya halicci manzon Allah ﷺ da duniya domin Bautarsa ne kawai. Allah yace cikin suratul kahfi: ( ﻗُﻞْ ﺇِﻧَّﻤَﺎ ﺃَﻧَﺎ […]

Rate this:

Read More KUSAKURAN DA SUKA YADU A BAKUNAN MUTANE

BURIN MANYAN MUTANE DA MA’DAUKAKIYAR HIMMA A RAYUWA (Dr. Mansur Sokoto)

Dr. Mansur SokotoBURIN MANYANMUTANE DAMA'DAUKAKIYARHIMMA A RAYUWAAbu Nu'aim ya ruwaitoa cikin "Hilya", da IbnuAsakir a cikin "Tarikh",daga Abdurrahman IbnuAbiz Zinad, dagababansa ya ce:ﺍﺟﺘﻤﻊ ﻓﻲ ﺍﻟﺤﺠﺮ ﻣﺼﻌﺐﻭﻋﺮﻭﺓ ﻭﻋﺒﺪ ﺍﻟﻠﻪ ﺑﻦ ﺍﻟﺰﺑﻴﺮﻭﻋﺒﺪ ﺍﻟﻠﻪ ﺑﻦ ﻋﻤﺮ، ﻓﻘﺎﻟﻮﺍ :ﺗﻤﻨﻮﺍ، ﻓﻘﺎﻝ ﻋﺒﺪ ﺍﻟﻠﻪ ﺑﻦﺍﻟﺰﺑﻴﺮ: ﺃﻣﺎ ﺃﻧﺎ ﻓﺄﺗﻤﻨﻰﺍﻟﺨﻼﻓﺔ، ﻭﻗﺎﻝ ﻋﺮﻭﺓ: ﺃﻣﺎ ﺃﻧﺎﻓﺄﺗﻤﻨﻰ ﺃﻥ ﻳﺆﺧﺬ ﻋﻨﻲﺍﻟﻌﻠﻢ، ﻭﻗﺎﻝ ﻣﺼﻌﺐ: ﺃﻣﺎ ﺃﻧﺎﻓﺄﺗﻤﻨﻰ ﺇﻣﺮﺓ ﺍﻟﻌﺮﺍﻕ،ﻭﺍﻟﺠﻤﻊ […]

Rate this:

Read More BURIN MANYAN MUTANE DA MA’DAUKAKIYAR HIMMA A RAYUWA (Dr. Mansur Sokoto)

HAKKOKIN MUSULMAI A KAN JUNANSU (Dr. Mansur Sokoto)

HAKKOKIN MUSULMAI AKAN JUNANSU– Hakika Allah ya umurciMusulmai da hadin kaiwajen tsayar da Addini,Allah ya ce:{ ﺃَﻥْ ﺃَﻗِﻴﻤُﻮﺍ ﺍﻟﺪِّﻳﻦَ ﻭَﻟَﺎﺗَﺘَﻔَﺮَّﻗُﻮﺍ ﻓِﻴﻪِ{ ]ﺍﻟﺸﻮﺭﻯ :13]"Ku tsayar da Addinikada ku rarraba acikinsa".Sai Allah ya hanesu gararrabuwa. Kumawannan shi ne abin daya shar'anta mana,kuma ya yi wasiyyansaga ShugabanninManzanni; Muhammad(saw), Ibrahim (saw),Musa (saw), Isa (saw),Nuhu (saw).– Kuma Allah ya hanesua […]

Rate this:

Read More HAKKOKIN MUSULMAI A KAN JUNANSU (Dr. Mansur Sokoto)

FARKON SHIGA ALJANNAH (SAWW).

FARKON SHIGAALJANNAH (SAWW).********************************Farkon wanda zai shigaAljannah aranarAlqiyamah shineAnnabinmuMuhammadu (saww)kamar yadda ImamuMuslim ya ruwaito dagaSayyiduna Anas bn Malik(rta) yace Manzon Allah(saww) yace:"ZAN ZO KOFARALJANNAH ARANARALQIYAMAH, SAI INKWANKWASA, SAI MAITSARONTA (WATOMALA'IKA RIDHWAN)YACE : "KAI WANENE?".ZAN CE MASA"MUHAMMADU NE". SAIYACE : "SABODA KAIAKA UMURCENI KAR INBUDE MA WANI KAFINKA".Acikin wata ruwayarkuma yace: "NINE NAFIDUKKAN ANNABAWAYAWAN MABIYA, KUMANINE FARKON […]

Rate this:

Read More FARKON SHIGA ALJANNAH (SAWW).

FALALA ASHIRIN (20) MARABA DA RAMADAN

Mal.Aminu IbrahimDaurawaFALALA ASHIRIN (20)MARABA DA RAMADAN1, A cikin sa aka saukarda Alkurani mai girma,Bakara 1852, Dukkan littafan Allahmai girma, a cikin sa akasaukar da su, takardunAnnabi Ibrahim a daranfarko na watan,Attaurar Annabi Musa aranar 6 ga watan, InjilarAnnabi Isa 13 gawatan, Alkur'aninAnnabi Muhammadsaw, a ranar 24 gawatan, Musnad Ahmad,shaik Albaniy yaingantashi.3, Ana bude KofofinAljannah a […]

Rate this:

Read More FALALA ASHIRIN (20) MARABA DA RAMADAN

SAMUN MASU WA’AZI CIKIN AL’UMMA BABBAN ALHERI NE : Dr Ibrahim Jalo Jalingo

SAMUN MASU WA'AZICIKIN AL'UMMA BABBANALHERI NE:Lalle a samu mutanecikin wata al'ummasuna tashi suna yinwa'azi, suna kiranjama'a da su tsaidaSunnah, su gusar dabidi'ah, su lazimcigaskiya cikin dukkanlamari, su yaki karyacikin dukkan kome, lallewannan alheri ne babba.Idan wani ya ce: ai irinwannan aiki yanajawowa mai yin shiwahalhalu da yawa:wani lokaci ya kan zamasanadiyyar mutuwarsa,ko dukansa, ko zaginsa,ko […]

Rate this:

Read More SAMUN MASU WA’AZI CIKIN AL’UMMA BABBAN ALHERI NE : Dr Ibrahim Jalo Jalingo

MUNAFUKAI BA SAHABBAI BANE

MUNAFUKAI BASAHABBAI BANEGABATARWAﺃﻥ ﺍﻟﺤﻤﺪ ﻟﻠﻪ ﺗﻌﺎﻟﻰﻧﺤﻤﺪﻩ ﻭﻧﺴﺘﻌﻴﻦ ﺑﻪﻭﻧﺴﺘﻐﻔﺮﻩ، ﻭﻧﻌﻮﺫ ﺑﺎﻟﻠﻪﺗﻌﺎﻟﻰ ﻣﻦ ﺷﺮﻭﺭ ﺃﻧﻔﺴﻨﺎﻭﺳﻴﺌﺎﺕ ﺃﻋﻤﺎﻟﻨﺎ، ﻣﻦ ﻳﻬﺪﺍﻟﻠﻪ ﺗﻌﺎﻟﻰ ﻓﻼ ﻣﻀﻞ ﻟﻪ،ﻭﻣﻦ ﻳﻀﻠﻞ ﻓﻼ ﻫﺎﺩﻱ ﻟﻪ،ﻭﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺍﻟﻠﻪﻭﺣﺪﻩ ﻻ ﺷﺮﻳﻚ ﻟﻪ،ﻭﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻣﺤﻤﺪًﺍ ﻋﺒﺪﻩﻭﺭﺳﻮﻟﻪ، ﺃﻣﺎ ﺑﻌﺪ: ﻓﺈﻥﺃﺻﺪﻑ ﺍﻟﺤﺪﻳﺚ ﻛﺘﺎﺏ ﺍﻟﻠﻪﺗﻌﺎﻟﻰ ، ﻭﺃﺣﺴﻦ ﺍﻟﻬﺪﻱﻫﺪﻱ ﻣﺤﻤﺪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪﻋﻠﻴﻪ ﻭﺁﻟﻪ ﻭﺳﻠﻢ، ﻭﺷﺮﺍﻷﻣﻮﺭ ﻣﺤﺪﺛﺎﺗﻬﻤﺎ، ﻭﻛﻞﻣﺤﺪﺛﺔ ﺑﺪﻋﺔ، ﻭﻛﻞ ﺑﺪﻋﺔﺿﻼﻟﺔ، […]

Rate this:

Read More MUNAFUKAI BA SAHABBAI BANE

Guzuri ga Maniyyata aikin Hajji

Guzuri gaManiyyata aikinHajji Category: Ra'ayoyin Jama'a Published on Friday, 12 September 2014 00:00 Writtenby Sheikh Abdullahi Bala Lau Hits: 355 Ya kai dan’uwana Alhaji, wanda Allah Yazabe shi a tsakanin miliyoyin Musulmi,domin ziyarar dakinSa mai alfarma, inarokon Allah da ya jibinci al’amuranka aDuniya da Lahira, kuma ya sanya ka maialbarka duk inda kake. Ya kai […]

Rate this:

Read More Guzuri ga Maniyyata aikin Hajji