MAI GAGGAWA CIKIN RUKU’U DA SUJADA YAYI BABBAR ASARA

MAI GAGGAWA CIKIN RUKU’U DA SUJADA YAYI BABBAR ASARA Kyautata Alwala da Sallah suna cikin mafi girman hanyoyin samun gafarar zunuban bawa, musammamma idan yayi alwalar da sallar cikakkiya ﷺ rinta Annabi ﷺ. Annabi ﷺ yana cewa: *(Dukkan wanda yayi alwala kuma ya kyautata alwalarsa,zunubansa sun fita daga jikinsa,suna fita har daga karkashin faratansa)*. @ﻣﺴﻠﻢ […]

Rate this:

Read More MAI GAGGAWA CIKIN RUKU’U DA SUJADA YAYI BABBAR ASARA

SHA’AWA – BABBAN TARON SHAITAN

SHA’AWA – BABBAN TARON SHAITAN ************************************** SHAITAN IBLEES (L. A) yana da kofofi da yawa wadanda yake biyowa ta cikinsu domin hallakar da ‘Dan Adam.. Kuma yana da wasu miyagun tarkuna masu cike da guba wadanda yake ‘dandana ma ‘dan Adam domin kamashi. Idan Shaitan ya bullo maka ta hanyar Shirka yaga ka tsallake, sai […]

Rate this:

Read More SHA’AWA – BABBAN TARON SHAITAN

*HIKIMOMIN DA AZUMI YA KUNSA*

*HIKIMOMIN DA AZUMI YA KUNSA* *Tambaya:* Assalamu alaikum Don Allah malam a taimaka min da bayani game da sababin da yasa ake yin azumi?? *Amsa:* Wa alaikum assalam Azumi ginshiki ne, daga cikin turakun musulunci, wadanda addinin musulunci, ba zai cika ba sai da su, Allah da manzonsa sun yi umarni da shi, saboda wasu […]

Rate this:

Read More *HIKIMOMIN DA AZUMI YA KUNSA*