Ahlul Bayt (The Blessed family of Prophet) 01

Ahlul Bayt (ﺳﻼﻡ ﺍﻟﻠﻪﻋﻠﻴﻪ)ﻭَﻗَﺮْﻥَ ﻓِﻲ ﺑُﻴُﻮﺗِﻜُﻦَّ ﻭَﻻَﺗَﺒَﺮَّﺟْﻦَ ﺗَﺒَﺮُّﺝَ ﭐﻟْﺠَﺎﻫِﻠِﻴَّﺔِﭐﻷُﻭﻟَﻰٰ ﻭَﺃَﻗِﻤْﻦَ ﭐﻟﺼَّﻼَﺓَﻭَﺁﺗِﻴﻦَ ﭐﻟﺰَّﻛَـﺎﺓَ ﻭَﺃَﻃِﻌْﻦَﭐﻟﻠَّﻪَ ﻭَﺭَﺳُﻮﻟَﻪُ ﺇِﻧَّﻤَﺎ ﻳُﺮِﻳﺪُ ﭐﻟﻠَّﻪُﻟِﻴُﺬْﻫِﺐَ ﻋَﻨﻜُـﻢُ ﭐﻟﺮِّﺟْﺲَ ﺃَﻫْﻞَﭐﻟْﺒَﻴْﺖِ ﻭَﻳُﻄَﻬِّﺮَﻛُﻢْ ﺗَﻄْﻬِﻴـﺮﺍًTranslation: And stayquietly in your houses,and make not a dazzlingdisplay, like that of theformer Times ofIgnorance; and establishregular Prayer, and giveregular Charity; andobey Allah and HisMessenger. And Allahonly wishes to removeall abomination fromyou, ye […]

Rate this:

Read More Ahlul Bayt (The Blessed family of Prophet) 01

SAMUN MASU WA’AZI CIKIN AL’UMMA BABBAN ALHERI NE : Dr Ibrahim Jalo Jalingo

SAMUN MASU WA'AZICIKIN AL'UMMA BABBANALHERI NE:Lalle a samu mutanecikin wata al'ummasuna tashi suna yinwa'azi, suna kiranjama'a da su tsaidaSunnah, su gusar dabidi'ah, su lazimcigaskiya cikin dukkanlamari, su yaki karyacikin dukkan kome, lallewannan alheri ne babba.Idan wani ya ce: ai irinwannan aiki yanajawowa mai yin shiwahalhalu da yawa:wani lokaci ya kan zamasanadiyyar mutuwarsa,ko dukansa, ko zaginsa,ko […]

Rate this:

Read More SAMUN MASU WA’AZI CIKIN AL’UMMA BABBAN ALHERI NE : Dr Ibrahim Jalo Jalingo

AL KITABU WAL “ITRA” KO AL KITABU WAS “SUNNAH”? 4 (Dr mansur sokoto)

AL KITAB WAL “ITRA”KO AL KITAB “WASSUNNAH”? 4Riwayoyin Hadisin“ITRA”Ruwaya ta Farko:Ruwayar sayyidina AbuHuraira Radiyallahu Anhuwadda Imam Al Baihakiya zo da ita a cikinSUNAN AL KUBRA(10/144), Hadisi na20124 da Imam AlBazzar a cikin MUSNAD(2/479), Hadisi na 8993.Ga nassin Hadisin AbuHuraira:“ﺍﻧﻲ ﻗﺪ ﺧﻠﻔﺖ ﻓﻴﻜﻢ ﺍﺛﻨﻴﻦﻟﻦ ﺗﻀﻠﻮﺍ ﺑﻌﺪﻫﻤﺎ ﺃﺑﺪﺍ :ﻛﺘﺎﺏ ﺍﻟﻠﻪ ﻭﺳﻨﺘﻲ، ﻭﻟﻦﻳﺘﻔﺮﻗﺎ ﺣﺘﻰ ﻳﺮﺩﺍ ﻋﻠﻲﺍﻟﺤﻮﺽ ”.Fassara:“Hakika na […]

Rate this:

Read More AL KITABU WAL “ITRA” KO AL KITABU WAS “SUNNAH”? 4 (Dr mansur sokoto)

AL KITABU WAL “ITRA” KO AL KITABU WAS “SUNNAH”? 3 (Dr mansur sokoto)

AL KITABU WAL“ITRA” KO ALKITABU“WAS SUNNAH” 3Bari mu somamagana kan Hadisinda muke nufi:Wannan Hadisi ya zo tahanyar sahabbai dadama. Dukansu sunacikin wadanda ‘yanShi’ah suka jingina maridda bayan wafatinManzon Allah SallallahuAlaihi Wa Alihi Wasallam.Kamar su Abu Hurairada Zaid bin Arqam daJabir bin Abdillah da Amrbin Auf da Abu Sa’id AlKhudri. Amma kumasuna azzama Hadisinkwarai da gaske […]

Rate this:

Read More AL KITABU WAL “ITRA” KO AL KITABU WAS “SUNNAH”? 3 (Dr mansur sokoto)

AL KITABU WAL “ITRA” KO AL KITABU WAS “SUNNAH”? 2 (Dr mansur sokoto)

AL KITABU WAL“ITRA” KO AL KITABUWAS “SUNNAH”? 2kashi na Uku shi nehadisan da malamanmusuka yi sabani a kaningancinsu ko rauninsu.Ka’idarmu a nan ita cehujja, ba Malam waneya fada ba. Amma dazaran an samu haka saisu yi fararat su ce, aiMalaminku wane yainganta shi. Daga nansai su gina abinda shimalamin da an tambayeshi zai ce ba […]

Rate this:

Read More AL KITABU WAL “ITRA” KO AL KITABU WAS “SUNNAH”? 2 (Dr mansur sokoto)

AL KITABU WAL “ITRA” KO AL KITABU WAS “SUNNAH”? (Dr mansur sokoto)

AL KITABU WAL“ITRA” KO AL KITABUWAS “SUNNAH”?Bismillahir RahmanirRahimAbinda muka sani necewa, daga cikinmanyan ginshikan Shi’ada suka dogara gare sukuma suka ginaakidarsu a kai shi ne,cewa AnnabinmuSallallahu Alaihi Wa AlihiWasallam ya yi wasicida abi Alkurani da“ITRA” wato iyalangidansa. Sa’annan kumasai suka dauka cewa,bin jikokin sayyidinaHusaini shi ake nufidomin su ne magadanilimin annabta. (mutumtara ne daga cikin […]

Rate this:

Read More AL KITABU WAL “ITRA” KO AL KITABU WAS “SUNNAH”? (Dr mansur sokoto)

MUNAFUKAI BA SAHABBAI BANE

MUNAFUKAI BASAHABBAI BANEGABATARWAﺃﻥ ﺍﻟﺤﻤﺪ ﻟﻠﻪ ﺗﻌﺎﻟﻰﻧﺤﻤﺪﻩ ﻭﻧﺴﺘﻌﻴﻦ ﺑﻪﻭﻧﺴﺘﻐﻔﺮﻩ، ﻭﻧﻌﻮﺫ ﺑﺎﻟﻠﻪﺗﻌﺎﻟﻰ ﻣﻦ ﺷﺮﻭﺭ ﺃﻧﻔﺴﻨﺎﻭﺳﻴﺌﺎﺕ ﺃﻋﻤﺎﻟﻨﺎ، ﻣﻦ ﻳﻬﺪﺍﻟﻠﻪ ﺗﻌﺎﻟﻰ ﻓﻼ ﻣﻀﻞ ﻟﻪ،ﻭﻣﻦ ﻳﻀﻠﻞ ﻓﻼ ﻫﺎﺩﻱ ﻟﻪ،ﻭﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺍﻟﻠﻪﻭﺣﺪﻩ ﻻ ﺷﺮﻳﻚ ﻟﻪ،ﻭﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻣﺤﻤﺪًﺍ ﻋﺒﺪﻩﻭﺭﺳﻮﻟﻪ، ﺃﻣﺎ ﺑﻌﺪ: ﻓﺈﻥﺃﺻﺪﻑ ﺍﻟﺤﺪﻳﺚ ﻛﺘﺎﺏ ﺍﻟﻠﻪﺗﻌﺎﻟﻰ ، ﻭﺃﺣﺴﻦ ﺍﻟﻬﺪﻱﻫﺪﻱ ﻣﺤﻤﺪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪﻋﻠﻴﻪ ﻭﺁﻟﻪ ﻭﺳﻠﻢ، ﻭﺷﺮﺍﻷﻣﻮﺭ ﻣﺤﺪﺛﺎﺗﻬﻤﺎ، ﻭﻛﻞﻣﺤﺪﺛﺔ ﺑﺪﻋﺔ، ﻭﻛﻞ ﺑﺪﻋﺔﺿﻼﻟﺔ، […]

Rate this:

Read More MUNAFUKAI BA SAHABBAI BANE

Guzuri ga Maniyyata aikin Hajji

Guzuri gaManiyyata aikinHajji Category: Ra'ayoyin Jama'a Published on Friday, 12 September 2014 00:00 Writtenby Sheikh Abdullahi Bala Lau Hits: 355 Ya kai dan’uwana Alhaji, wanda Allah Yazabe shi a tsakanin miliyoyin Musulmi,domin ziyarar dakinSa mai alfarma, inarokon Allah da ya jibinci al’amuranka aDuniya da Lahira, kuma ya sanya ka maialbarka duk inda kake. Ya kai […]

Rate this:

Read More Guzuri ga Maniyyata aikin Hajji