*SHIN AKWAI ZAKKA A CIKIN ALBASHI ?*

*SHIN AKWAI ZAKKA A CIKIN ALBASHI ?* *Tambaya* Assalamu alaikum Malam yaya zakkar ma’aikaci ya kamata ta zamo? Domin wasu ma’aikatu sukan bada alawus a dunkule wanda ya isa zakkah to amma wasu sukanyi gini ko sayen filaye ko gonaki da kudin kafin shekara ta zagayo sun kare *Amsa* Waalaikumussalam To dan’uwa, hukuncin wannan albashi […]

Rate this:

Read More *SHIN AKWAI ZAKKA A CIKIN ALBASHI ?*

YADDA AKE WARWARE SIHIRI

YADDA AKE WARWARE SIHIRI Tambaya :Assalamu alaikum Dan Allah malam a fitar dani cikin duhu game da abin da yake damuna Mahaifiya ta ce ta je gurin malami ai mata naganin ciwon mara dz yake damunta, tace tana da ciki yakai shekara, amma likitoci sun yi scanning sunce ba komai to sai malamin ya ce […]

Rate this:

Read More YADDA AKE WARWARE SIHIRI

HUKUNCIN AUREN HANNU (Masturbation) ? DR. JAMILU YUSUF ZAREWA

HUKUNCIN AUREN HANNU (Masturbation) ?Tambaya: Assalmu alaikum, Allah ya kara ma malam lapiya da imani, malam dan Allah menene hukumci masturbation (Istimna’i) a musulunci Amsa: Wa alaikum assalam,To ‘yar’uwa Babu nassi ingantacce bayyananne yankakke da yake haramta wasa da al’aura har maniyyi ya fito, saidai wasu malaman sun haramta auran hannu saboda aya ta 6 […]

Rate this:

Read More HUKUNCIN AUREN HANNU (Masturbation) ? DR. JAMILU YUSUF ZAREWA