ILIMI RIGAKAFIN CIWON JAHILCI – SHEIKH MUHAMMAD KABIR GOMBE

MP3: SHEIKH MUHAMMAD KABIR GOMBE wa’azin jaha na FCT Abuja a Asokoro/ A.Y.A. mai taken ” ILIMI RIGAKAFIN CIWON JAHILCI”. Idan baki yasan abunda da zai furta, bai san abinda za a mayar mashi ba. Kada ka bari a baka labarin wannan wa’azi, saurari da kunnuwanka. Sheikh Kabiru Haruna Gombe ================================ https://kiwi6.com/file/hh26sxo8wl ================================ Ayi saurare […]

Rate this:

Read More ILIMI RIGAKAFIN CIWON JAHILCI – SHEIKH MUHAMMAD KABIR GOMBE

“Kungiyar IZALA bata da alaka ko wace iri da wata kungiyar asiri, darika ko kuma kungiyar #Siyasa.”

Tunatarwa! “Kungiyar IZALA bata da alaka ko wace iri da wata kungiyar asiri, darika ko kuma kungiyar #Siyasa.” “Kungiyar tana kan tafarkin musulunci ne wanda ta dogara ga Qur’ani da hadisan Annabi Muhammad (SAW) Bisa fassarar Magabata.” Mun tsakuro wannan babin ne daga kundin tsari na kungiya wanda Shugabanni da Malaman Kungiyar a farkon tafiya […]

Rate this:

Read More “Kungiyar IZALA bata da alaka ko wace iri da wata kungiyar asiri, darika ko kuma kungiyar #Siyasa.”

TA’ASSUBANCI GA WATA KUNGIYA KO WANI MALAMI AIKI NE NA ‘YAN JAHILIYYAH

Abinda aka sani Musulmi zai yi ta’assubancine wa gskia, ba wai ya tsaya ta’assubanci akan kungiya ko Malami ba, sawa’un Malamin dake Najeriya ne ko wanda yake kasar Larabawa. 1- Shaikhul Islam Ibnu Taimiyyah (Allah ya jikansa) yace:- ﺗﻌﺼﺐ ﺍﻟﺮﺟﻞ ﻟﻄﺎﺋﻔﺘﻪ ﻣﻄﻠﻘﺎ ﻓﻌﻞ ﺃﻫﻞ ﺍﻟﺠﺎﻫﻠﻴﺔ . ﺍﻗﺘﻀﺎﺀ ﺍﻟﺼﺮﺍﻁ ﺍﻟﻤﺴﺘﻘﻴﻢ ﻟﻤﺨﺎﻟﻔﺔ ﺃﺻﺤﺎﺏ ﺍﻟﺠﺤﻴﻢ 1/241 . Ta’assubancin […]

Rate this:

Read More TA’ASSUBANCI GA WATA KUNGIYA KO WANI MALAMI AIKI NE NA ‘YAN JAHILIYYAH

*Wa’azin Garin Misau 3/November 17* Tare da: *Sheikh Muh’d Kabir Haruna Gombe (Hafizahullah)*

*Wa’azin Garin Misau 3/November 17* Tare da: *Sheikh Muh’d Kabir Haruna Gombe (Hafizahullah)* Wannan Shine Wa’azin Da Malam Ya Gabatar Ranar Asabar 03/11/ November 217 A Garin Misau Jahar Bauchi Nigeria http://darulfikr.com/s/34322 Ayi sauraro lafiya Kasance da darulfikr.com domin samun karatun maluman Sunnah a saukaka Darulfikr taku ce domin yada Sunnah Abu,abdurrahman Assalafy kano 6/11/2017

Rate this:

Read More *Wa’azin Garin Misau 3/November 17* Tare da: *Sheikh Muh’d Kabir Haruna Gombe (Hafizahullah)*

MALAMAI MASU TAFSIR TARE DA ALARAMMOMI WADANDA KUNGIYAR IZALA TA TURA ZUWA WASU GARURUWA A CIKIN GIDA NAIJERIYA, DOMIN GUDANAR DA TAFSIRIN AZUMIN BANA NA SHEKARAR 1438/2017. INSHA ALLAH.

MALAMAI MASU TAFSIR TARE DA ALARAMMOMI WADANDA KUNGIYAR IZALA TA TURA ZUWA WASU GARURUWA A CIKIN GIDA NAIJERIYA, DOMIN GUDANAR DA TAFSIRIN AZUMIN BANA NA SHEKARAR 1438/2017. INSHA ALLAH. 1. Sheikh Abdullahi Bala Lau da Alaramma Nasiru salih Gwandu Jimeta, Jihar Adamawa 2. Sheikh Dr. Ibrahim Jalo Jalingo da Alaramma Mato Gumau jos, Jihar Plateau […]

Rate this:

Read More MALAMAI MASU TAFSIR TARE DA ALARAMMOMI WADANDA KUNGIYAR IZALA TA TURA ZUWA WASU GARURUWA A CIKIN GIDA NAIJERIYA, DOMIN GUDANAR DA TAFSIRIN AZUMIN BANA NA SHEKARAR 1438/2017. INSHA ALLAH.