MUHADARORI/WA’AZI DARI (100) NA SHEIKH KABIR GOMBE

MUHADARORI/WA’AZI DARI (100) NA SHEIKH KABIR GOMBE Wadannan Kadan Ne Daga Cikin Wa’azuzzuka Da Babban Sakataren ‘Kungiyar Jama’atu-Izalatil-Bid’ah- Wa-Ikamatis-Sunnah Na Kasa Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe Hafizahullah Ya Gabatar, Wadanda Cibiyar Yada Sunnah Ta DARULFIKR Ta Dora, Kuma Admins Na Dandalin Masoya Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe Hafizahullah #ISupportSheikKabirGombe Suka Tattara Domin Ku Sami Saukin […]

Rate this:

Read More MUHADARORI/WA’AZI DARI (100) NA SHEIKH KABIR GOMBE

***KYAKKYAWAN ZANCE 009***

***KYAKKYAWAN ZANCE 009*** . ME KAKE AIKATAWA YANZU? KO KASAN MUTUWA ZATA IYA ZUWA MAKA A WANNAN LOKACIN? FIYAYYEN HALITTA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU KARA TABBATA AGARE SHI YACE; ZA’A TASHI KO WANNE BAWA (MUTUM DA AL’JAN) AKAN ABINDA YA MUTU AKANSHI. YA DAN UWA KADA KAMANTA DA MUTUWA A KOWANEN LOKACI DA KAKE […]

Rate this:

Read More ***KYAKKYAWAN ZANCE 009***

***KYAKKYAWAN ZANCE 008***

***KYAKKYAWAN ZANCE 008*** . Kowanne cuta da Allah Subhanahu Wata’ala Ya haliccetaa ya sanya abinda ya kasance shine maganin wannan cutar sai dai ba dolene dan Adam Ya kai ga wannan Maganin a lokacin da yake bukata, kodai saboda karancin ilimin mu ko kuma rauninmu. Mafi munin cuta dake halaka bawa itace zunubi (sabon Allah) […]

Rate this:

Read More ***KYAKKYAWAN ZANCE 008***

***KYAKKYAWAN ZANCE 007***

***KYAKKYAWAN ZANCE 007*** . Allah Subhanahu Wata’ala ya umarcemu da sadarda zumunci zuwa ga “yan uwanmu makusanta kamar kanni ko yayyin mahaifi da mahaifiya, “yan uwanka na jini, dangika da sauran abokan arziki. ALLAH SUBHANAHU WA TA’ALA YACE:- Ku baiwa makusanta hakkinsu da miskinai da matafiyi, kada kuyi almubazzaranci, Almubazzaranci. {Suratul isra’i} MANZON ALLAH SAW […]

Rate this:

Read More ***KYAKKYAWAN ZANCE 007***

***KYAKKYAWAN ZANCE 006***

***KYAKKYAWAN ZANCE 006*** . Iyaye sunada babban haqqi akan ‘ya’yansu, Haka suma ‘ya’ya sunada nasu hakkin a wurin iyayensu, na daga cikin haqqin ‘ya’ya a wurin iyayensu, -Zaba Masu Suna Mai kyau -Koya Masa ilimin Addini ko sanya shi a wurin dazai samu ilimi. -In yakai shekarun balaga yayi masa Aure. ALLAH YASA MU RABU […]

Rate this:

Read More ***KYAKKYAWAN ZANCE 006***

***KYAKKYAWAN ZANCE 005***

***KYAKKYAWAN ZANCE 005*** . A kullum Ana haifar Mutane dayawa kuma wasu suna bari wannan Duniyar, Wannan kawai ya ishi duk mai hankali yasan cewa tunda har an sami ranar da aka haifeshi to Akwai ranar da zai barta, Saboda haka dan uwa Yi kokari ka aikata Alkhairi domin ka samu ribarsa A ranar Sakamako. […]

Rate this:

Read More ***KYAKKYAWAN ZANCE 005***

***KYAKKYAWAN ZANCE 004***

***KYAKKYAWAN ZANCE 004*** . Shirka ta kasance mafi girman laifi kuma mai aikatata Aljannah Ta Haramta A gareshi saboda haka yan uwa mu nesanceta, Allah Subhanahu Wata’ala Yace: Lalle wanda ya hada Allah da wani, hakika Allah ya haramta aljannah a gare shi kuma makomarsa wutane, bai kasance ga azzalumaiba mai taimako. [suratul ma’ida] ALLAH […]

Rate this:

Read More ***KYAKKYAWAN ZANCE 004***

***KYAKKYAWAN ZANCE 003***

***KYAKKYAWAN ZANCE 003*** . A Koda Yaushe Zuciyar Dan Adam tana riya masa wasu abubuwa na furuci ko aiki harma yayi yunkurin Aikata wasu, Saidai ba ko Yaushe ne Take Hasaso Alkairiba, Saboda Haka Dan Uwa Kayi nazari Sanna Ka auna Koma me zakayi da Alkur’ani da Sunnah, kafin ka Aikata ko furta Abinda zuciyarka […]

Rate this:

Read More ***KYAKKYAWAN ZANCE 003***

***KYAKKYAWAN ZANCE 002***

***KYAKKYAWAN ZANCE 002*** . Dan uwa ni da kai duka muji Tsoron Allah (SWA) a cikin dukkan al’amuran rayuwa kada son jin dadin duniya ya mantar damu wadannan manyan kalubalen dake gabanmu. *Mutuwa. *Tambayoyin Kabari, *kwanciya da azabar kabari. *Tashin Alkiyama. *Tsayuwa a filin alkiyama *Tambayoyin ranar karshe. *Ketara siradi. *Amsar takardu a filn alkiyama. […]

Rate this:

Read More ***KYAKKYAWAN ZANCE 002***