ILIMI RIGAKAFIN CIWON JAHILCI – SHEIKH MUHAMMAD KABIR GOMBE

MP3: SHEIKH MUHAMMAD KABIR GOMBE wa’azin jaha na FCT Abuja a Asokoro/ A.Y.A. mai taken ” ILIMI RIGAKAFIN CIWON JAHILCI”. Idan baki yasan abunda da zai furta, bai san abinda za a mayar mashi ba. Kada ka bari a baka labarin wannan wa’azi, saurari da kunnuwanka. Sheikh Kabiru Haruna Gombe ================================ https://kiwi6.com/file/hh26sxo8wl ================================ Ayi saurare […]

Rate this:

Read More ILIMI RIGAKAFIN CIWON JAHILCI – SHEIKH MUHAMMAD KABIR GOMBE

MUHADARORI/WA’AZI DARI (100) NA SHEIKH KABIR GOMBE

MUHADARORI/WA’AZI DARI (100) NA SHEIKH KABIR GOMBE Wadannan Kadan Ne Daga Cikin Wa’azuzzuka Da Babban Sakataren ‘Kungiyar Jama’atu-Izalatil-Bid’ah- Wa-Ikamatis-Sunnah Na Kasa Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe Hafizahullah Ya Gabatar, Wadanda Cibiyar Yada Sunnah Ta DARULFIKR Ta Dora, Kuma Admins Na Dandalin Masoya Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe Hafizahullah #ISupportSheikKabirGombe Suka Tattara Domin Ku Sami Saukin […]

Rate this:

Read More MUHADARORI/WA’AZI DARI (100) NA SHEIKH KABIR GOMBE

GUDUNMAWAR SAHABBAN MANZON ALLAH WAJEN KAFUWAR DAULAR MUSULUNCI TA FARKO

GUDUNMAWAR SAHABBAN MANZON ALLAH WAJEN KAFUWAR DAULAR MUSULUNCI TA FARKO Taron Kara wa JunaSani A Kan GudunmawarSahabban Manzon AllahWajen Kafuwar DaularMusulunci ta FarkoDutse 30-31/Maris2013M (18-19 J. Ula1434H)Wannan Taro samu halartanManya-manyan MalamanSunnah Sahararru a wannankasa tamu mai albarka kumasun gabatar da kasidu masuMuhimmancin gaske. Kana iyadownloading ka kuma sauraridukkan Maqaloli da akagabatar ta wadannan linksdake kasa.Hakanan […]

Rate this:

Read More GUDUNMAWAR SAHABBAN MANZON ALLAH WAJEN KAFUWAR DAULAR MUSULUNCI TA FARKO

HUJJOJI GUDA (12) DA SUKE TABBATAR DA MAULIDI BIDI’A NE

HUJJOJI GUDA (12) DA SUKE TABBATAR DA MAULIDI BIDI'A NEDA AKA GABATAR A MADARASATU TA'AYIDIL ISLAMDAKE BADO A GARIN SOKOTO•Wannan Muhadara ce da aka gabatar yau Jumu'a 18/Dec/2015a Madarasatu Ta'ayidil Islam dake Bado a Garin Sokoto. WaddaSheik Abu Huraira Bado Sokoto Ya gabatar,•Danna kasa domin sauraro: DOWNLOAD NOW •Ga masu matsalar downloading sai subi ta […]

Rate this:

Read More HUJJOJI GUDA (12) DA SUKE TABBATAR DA MAULIDI BIDI’A NE

GUDUN MAWAR MATASA A MUSULINCI

GUDUN MAWAR MATASA A MUSULINCIMuhadara wacceDr Abdallah Usman g/kayaya gabatar a masallacin juma'a dake dobeli. Munafatan Allahyabamu ikon aiki da abunda muka saurara amen. Zakumamuturomuku karatun cikin sauti a wannan link na kasa DOWNLOAD NOW •Ga masu matsalar downloading sai subi ta wannan link dakekasa: DOWNLOAD NOW •Ayi sauraro lfy•Ku cigaba da kasancewa damu aDarulfikr.com […]

Rate this:

Read More GUDUN MAWAR MATASA A MUSULINCI

Tonon Silili Da Tufin Allah Tsine

<p>Tonon Silili Da Tufin Allah TsineWannan Muhadara ce Da Secretary Kungiyar Izala Ta Kasa.Sheikh Muh'd Kabeer Haruna Gombe (Hafizahullah)Ya Gabatar a Garin Ashama Acikin Kasar Ghana.Malam Yayi amfani da Torch Light Mai Cin Battery 9 DominHaska Aqidun 'Yan Shi'a1. Wai Meye Ma'anar Kalman Shi'a Yake Nufi?2 Wai Meyasa 'Yan Shi'a Suka Fifita Fadimah akan Sauran […]

Rate this:

Read More Tonon Silili Da Tufin Allah Tsine

WAAZIN JIYA DANA YAU NA SHEIK KABIR GOMBE DA SHEIK AHMAD TIJJANI.

WAAZIN JIYA DANA YAU NA SHEIK KABIR GOMBE DA SHEIKAHMAD TIJJANI.Jiya a garin liman katagun Sheik Kabir Haruna Gombe da SheikAhmad tijjani Guruntum sun gabatar da Muhadara. Akan Ruko dasunnah. Malaman sunyi bayani Akan masu zagin sahabban ManzoS. A. W1. Sheikh Kabir Haruna Gombe. DOWNLOAD NOW •Ga masu matsalar downloading sai subi ta wannan link […]

Rate this:

Read More WAAZIN JIYA DANA YAU NA SHEIK KABIR GOMBE DA SHEIK AHMAD TIJJANI.

SAKON KHUDUBAR JUMU’AH DAGA MASALLACIN MANZON ALLAH (SAW) DAKE GARIN MADINA

Sheikh Isa AliPantamiSAKON KHUDUBARJUMU'AH DAGAMASALLACIN MANZONALLAH (SAW) DAKEGARIN MADINA DAGABAKIN SHEIKH, DR,IMAM BABA ALIYYU BNABDURRAHMAN AL-HUZHAIFIY (RahimahulLaah). JUMU'AH 21/Rabiul-Awwal/ 1437AH(1/1/2016CE).Dattijon Arziki, DrHuzhaifiy (HafizhahulLaah) yayi khudubarakan "DARAJARADDU'AH DAMATSAYINTA GAMUSULMI."1) Imam ya farakhuduba da yabo gaAllah (SWT) da Salati gaAnnabi (SAW) daadduar alheri gaSahabbai (RH) da sauranSalihan bayi.2) Sannan yayiwasiyyar Taqawah gaMusulmai, cewa itataqawah ribar rayuwadukka ya […]

Rate this:

Read More SAKON KHUDUBAR JUMU’AH DAGA MASALLACIN MANZON ALLAH (SAW) DAKE GARIN MADINA