MUHADARORI/WA’AZI DARI (100) NA SHEIKH KABIR GOMBE

MUHADARORI/WA’AZI DARI (100) NA SHEIKH KABIR GOMBE Wadannan Kadan Ne Daga Cikin Wa’azuzzuka Da Babban Sakataren ‘Kungiyar Jama’atu-Izalatil-Bid’ah- Wa-Ikamatis-Sunnah Na Kasa Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe Hafizahullah Ya Gabatar, Wadanda Cibiyar Yada Sunnah Ta DARULFIKR Ta Dora, Kuma Admins Na Dandalin Masoya Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe Hafizahullah #ISupportSheikKabirGombe Suka Tattara Domin Ku Sami Saukin […]

Rate this:

Read More MUHADARORI/WA’AZI DARI (100) NA SHEIKH KABIR GOMBE

KEBANTACCIYAR SALLAH A DAREN NISFU SHA’ABAAN. (Dr. Mansur Sokoto)

Dr. Mansur SokotoKEBANTACCIYARSALLAH A DAREN NISFUSHA'ABAAN.Malaman hadisi sun ce:Babu wani hadisin da yatabbata daga ManzonAllah (saw) game dawannan sallar da akekira Salatul Alfiyya. Saihadisai qagaggu daraunana. Kadan dagacikin irin wadannanhadisai akwai hadisin daaka jinginawaSayyadina Aliyyu wai yace: Manzon Allah (saw)ya ce;ﺇﺫﺍ ﻛﺎﻥ ﻟﻴﻠﺔ ﺍﻟﻨﺼﻒ ﻣﻦﺷﻌﺒﺎﻥ ، ﻓﻘﻮﻣﻮﺍ ﻟﻴﻠﻬﺎﻭﺻﻮﻣﻮﺍ ﻧﻬﺎﺭﻫﺎ ، ﻓﺈﻥ ﺍﻟﻠﻪﻳﻨﺰﻝ ﻓﻴﻬﺎ ﻟﻐﺮﻭﺏ ﺍﻟﺸﻤﺲﺇﻟﻰ […]

Rate this:

Read More KEBANTACCIYAR SALLAH A DAREN NISFU SHA’ABAAN. (Dr. Mansur Sokoto)

FATAWOYIN LAYYA2(Sheikh Abdulwahhab Abdullah)

A wannandarasi za muamsatambayoyikamar haka;*Tambaya:Mene nesharuddanlayya?AMSA:Yana daga cikinsharuddanlayya:abin da za ayanka, lallai yakasance dagacikin “bahimatulanʿām” (dabbobinni’ima), irin su:rakuma dashanu da awakidatumaki). Dominhaka, ba yacikinsharuddanlayya, a yi ta danamundaji, kuma baza a yanka kajidasaurantsuntsaye ba,kamar yaddawasu dagacikin ‘yanZahiriyyahsuka tafi a kai.Dalili kuwafadinUbangijisubhanahu wata’alacewa:ﻭﻟﻜﻞ ﺃﻣﺔ ﺟﻌﻠﻨﺎﻣﻨﺴﻜﺎ ﻟﻴﺬﻛﺮﻭﺍﺍﺳﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻰ ﻣﺎﺭﺯﻗﻬﻢ ﻣﻦ ﺑﻬﻴﻤﺔﺍﻟﺄﻧﻌﺎﻡ )34 ( …ﺍﻟﺤﺞ: ٣٤Ma’ana:Kowacceal’umma munsanyamusu […]

Rate this:

Read More FATAWOYIN LAYYA2(Sheikh Abdulwahhab Abdullah)

FALALAR SAHABBAI ( Sheikh Abdulwahhab Abdullah)

Alhamdu lillahirabbil A’lamin,waSallallahu wasallama alaNabiyyinaMuhammadinWa ala a’alihiwasahbihi ajma’in.Amma ba’ad,hakika hadisi yatabbatadaga Anas BinMalikradhiyallahuanhu ya ce;ﻛﺎﻧﺖ ﺍﻷﻧﺼﺎﺭ ﻳﻮﻡﺍﻟﺨﻨﺪﻕ ﺗﻘﻮﻝﻧﺤﻦ ﺍﻟﺬﻳﻦ ﺑﺎﻳﻌﻮﺍﻣﺤﻤﺪﺍ ﻋﻠﻰ ﺍﻟﺠﻬﺎﺩﻣﺎ ﺣﻴﻴﻨﺎ ﺃﺑﺪﺍﻓﺄﺟﺎﺑﻬﻢﺍﻟﻠﻬﻢ ﻻ ﻋﻴﺶ ﺇﻻﻋﻴﺶ ﺍﻵﺧﺮﻩﻓﺄﻛﺮﻡ ﺍﻷﻧﺼﺎﺭﻭﺍﻟﻤﻬﺎﺟﺮﻩMa’anaAnsar sunkasance ayayin da sukehaka raminkhandaku sunacewa;“Mu newadanda sukayiwa ManzonAllah sallallahualaihi wasallamamubaya’a akanjihadi muddinmunaraye harabada”. SaiManzon Allahsallallahu alaihiwa sallama yace;“Ya Ubangijibabu watarayuwa sairayuwar lahira.Ya Allah kagirmama Ansardamuhajirai”‘Yan […]

Rate this:

Read More FALALAR SAHABBAI ( Sheikh Abdulwahhab Abdullah)

Mece ce alamar son Manzon Allah (S.A.W)? ( Sheikh Abdulwahhab Abdullah)

Amsa:Kafin mu amsawannantambayar yana da kyaumuyi wakanmuwadannantambayoyin:-Mece cesoyayya?-Mene ne yakesa a somutum?-Mene ne rabe-raben so?-Mece cealamar so?Daga nan kumasai musanmece cehakikaninsoyayyarManzon Allah(S.A.W)?Mece cesoyayya?Hafiz Ibin hajarbabbanmalaminhadisin nan dayayi sharhinsahihulbukhari yace:haqiqaninsoyayyaawajenmasana; wataaba ce da ba’aiyabayyanata,maiyinta kawai shineya san yaddayakejinta,ammabayayiwuwa yafurta yaddatake.Mallam ibnulQayyim yace:Ba’abayyanasoyayya dawani bayanifiyeda ace matasoyayya. Dukabin daza’a bayyanagame da ita bazai karamata komai basaibuya,bayanintakawai shi […]

Rate this:

Read More Mece ce alamar son Manzon Allah (S.A.W)? ( Sheikh Abdulwahhab Abdullah)

Yaushe ne ya fi dacewa a yi sahur? (Sheikh Abdulwahhab Abdullah)

Alhamdu lillahirabbil A’lamin,Wa sallallahuwa sallama alaNabiyyinaMuhammad waala alihi wasahbihi ajma’in.Amma ba’ad;Lallai wandayake sonManzon Allahsallallahu alaihiwa sallama zaififitashi akan dukabin da yake dagirmako daraja kotsada a gunsa.Dominson Allah damanzonsasune imani,kuma imaninbawa bazaicika ba saida su. Allahsubhanahu wata’alayace:“ kace idan hariyayenku da‘ya’yanku da‘yan uwankudamatanku dadanginku dadukiyar dakukatsuwurwurtada kasuwancindakuke jin tsorontasgaronsa dagidajeda kuke yardadasu sune sukafisoyuwa agareku dagaAllah […]

Rate this:

Read More Yaushe ne ya fi dacewa a yi sahur? (Sheikh Abdulwahhab Abdullah)

Idan mutum yana cikin yin sahur, sai ya ji kiran sallah yaya zai yi? ( Sheikh Abdulwahhab Abdullah)

AMSA:A irin wannanhali mutum zaiqarasa abin dake hannunsane.Domin hadisi yatabbata dagaAbuHurairaradhiyallahuanhu ya ce:Manzon Allahsallallahu alaihiwasallama ya ce:ﺇِﺫَﺍ ﺳَﻤِﻊَ ﺃَﺣَﺪُﻛُﻢْﺍﻟﻨِّﺪَﺍﺀَ ﻭَﺍﻟْﺈِﻧَﺎﺀُ ﻋَﻠَﻰﻳَﺪِﻩِ ﻓَﻠَﺎﻳَﻀَﻌْﻪُ ﺣَﺘَّﻰﻳَﻘْﻀِﻲَ ﺣَﺎﺟَﺘَﻪُ ﻣِﻨْﻪُMa’ana:Idan dayankuya ji kiran sallahalhali qwaryatana hannunsa,kadaya ajiye ta, harsai ya biyabuqatarsa .Amma a nansai a yi hattara,kadaa mayar da irinwannan dabi`atazama al`ada akullum dominbaancemustahabbibane yin hakanballantana a ceana so a […]

Rate this:

Read More Idan mutum yana cikin yin sahur, sai ya ji kiran sallah yaya zai yi? ( Sheikh Abdulwahhab Abdullah)