MUHADARORI/WA’AZI DARI (100) NA SHEIKH KABIR GOMBE

MUHADARORI/WA’AZI DARI (100) NA SHEIKH KABIR GOMBE Wadannan Kadan Ne Daga Cikin Wa’azuzzuka Da Babban Sakataren ‘Kungiyar Jama’atu-Izalatil-Bid’ah- Wa-Ikamatis-Sunnah Na Kasa Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe Hafizahullah Ya Gabatar, Wadanda Cibiyar Yada Sunnah Ta DARULFIKR Ta Dora, Kuma Admins Na Dandalin Masoya Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe Hafizahullah #ISupportSheikKabirGombe Suka Tattara Domin Ku Sami Saukin […]

Rate this:

Read More MUHADARORI/WA’AZI DARI (100) NA SHEIKH KABIR GOMBE

SAKON KHUDUBAR JUMU’AH DAGA MASALLACIN MANZON ALLAH (SAW) DAKE GARIN MADINA

Sheikh Isa AliPantamiSAKON KHUDUBARJUMU'AH DAGAMASALLACIN MANZONALLAH (SAW) DAKEGARIN MADINA DAGABAKIN SHEIKH, DR,IMAM BABA ALIYYU BNABDURRAHMAN AL-HUZHAIFIY (RahimahulLaah). JUMU'AH 21/Rabiul-Awwal/ 1437AH(1/1/2016CE).Dattijon Arziki, DrHuzhaifiy (HafizhahulLaah) yayi khudubarakan "DARAJARADDU'AH DAMATSAYINTA GAMUSULMI."1) Imam ya farakhuduba da yabo gaAllah (SWT) da Salati gaAnnabi (SAW) daadduar alheri gaSahabbai (RH) da sauranSalihan bayi.2) Sannan yayiwasiyyar Taqawah gaMusulmai, cewa itataqawah ribar rayuwadukka ya […]

Rate this:

Read More SAKON KHUDUBAR JUMU’AH DAGA MASALLACIN MANZON ALLAH (SAW) DAKE GARIN MADINA

YIN MURNAR SABUWAR SHEKARA, MUSAMMAN TA KIRISTOCI BA TA DA ASALI! (Sheikh Isa Ali Pantami)

YIN MURNAR SABUWARSHEKARA, MUSAMMANTA KIRISTOCI BA TADA ASALI! (Sheikh Isa AliPantami) YIN MURNAR SABUWARSHEKARA, MUSAMMANTA KIRISTOCI BA TADA ASALI!Manzon Allah (SAW)yana cewa: "Yana dagakyawun MusuluncinMutum, ya bar abun dabai shafe shi ba.” [Sunan al-Tirmidhî andSunan Ibn Mâjah]. YaaAllah ka bamu ikontsayawa akan Sunnah,…ENGLISH: a Muslimdoesn't celebrate thenew year, particularlygregorian calendar.Allah’s Messenger(SAW) says: “From theperfection of […]

Rate this:

Read More YIN MURNAR SABUWAR SHEKARA, MUSAMMAN TA KIRISTOCI BA TA DA ASALI! (Sheikh Isa Ali Pantami)

MUHIMMANCIN KARANTA “AMANAR- RASUL” LOKACIN KWANCIYA – Sheikh Isa Ali Pantami

Sheikh Isa AliPantamiMUHIMMANCINKARANTA "AMANAR-RASUL" LOKACINKWANCIYA: Yaa Allah kasa mu wanye lafiya,…Annabi (SAW) yanacewa: Duk wanda yakaranta ayoyi biyu(Amanar-RASUL) nakarshen Suratul-Baqarah lokacinkwanciya sun wadatarmasa- daga Komai daKomai (Bukhari yariwaito a Hadith 5009).Yaa Allah ka bamu ikonkarantawa, kuma kawadatar mana dagadukkan abunda yakegabanmu a rayuwa,…

Rate this:

Read More MUHIMMANCIN KARANTA “AMANAR- RASUL” LOKACIN KWANCIYA – Sheikh Isa Ali Pantami

Hukuncin Sallan idi da Layya – sheik albani zaria

Assalamu'alaikum warahmatullahi wabarakatuhu . [l]drop down to download this Islamic islamic lecture. TITLE:- Hukuncin Sallan idi daLayya SCHOLER NAME:- Sheik Muhammad Auwal Adam Albani zaria LANGUAGE:- hausa language TYPE:- mp3 DURATION:- 59:10 SIZE:- 6.7 MB UPLOADED BY:- darulfikr.com PUBLISHED BY:- Abubakar Nuhu Koso click here to download To Download other files of Muhadara by Sheik […]

Rate this:

Read More Hukuncin Sallan idi da Layya – sheik albani zaria

WANNAN KISAN KARE DANGIN DA KIRISTOCI SUKE MANA SUN SHIRYA SHINE TUN TSAWON SHEKARA SITTIN BAYA.

WANNAN KISAN KAREDANGIN DA KIRISTOCISUKE MANA SUN SHIRYASHINE TUN TSAWONSHEKARA SITTIN BAYA..Daga: Engr Abu-AmeenaBn Khamis.Allahu Akbar! Wannanmaganar ta fito ne dagabakin wani mash-hurinmalamin addininmusulunci a lokacin daya kawo ma Ash-SheikhAlbaniy ZariaRahimahlluah Ziyara acibiyar ilimi na Daruulhadeethis Salafiyyahdake zaria..Prof Dauda Ojobi yace:-.'' A lokacin da yake cikinaddinin kiristanci ashekarar 1954. 'Kungiyarkiristoci ta Nigeria tagabatar da taruka […]

Rate this:

Read More WANNAN KISAN KARE DANGIN DA KIRISTOCI SUKE MANA SUN SHIRYA SHINE TUN TSAWON SHEKARA SITTIN BAYA.

DAGA MIMBARIN SALAFIYYAH NETWORK NIGERIA KUNDIN TARIHIN KWAMANDOJIN SALAFIYYAH KASHI NA ‘DAYA (PART 1)

DAGA MIMBARINSALAFIYYAH NETWORKNIGERIAKUNDIN TARIHINKWAMANDOJINSALAFIYYAH KASHI NA'DAYA (PART 1).Wannan Shine Ash-Sheikh Abu Abdullahi,Muhammad 'dan Saalih'dan Muhammadu 'dannUthaymeen at-Tamimi..Al-Uthaymeen kamaryadda aka sanimutumin 'kasarSaudiyyah ne wanda yafito daga cikin 'kabilarBanu Tamim..An haife shi ne a ranarashirin ga watanRamadan hijiriyya tadubu 'daya da 'dari ukuda arba'in da bakwai(1347) a garin Unayzah.Yayi karatun shi ahannun manya manyanmalaman duniya irin suAsh-Sheikh […]

Rate this:

Read More DAGA MIMBARIN SALAFIYYAH NETWORK NIGERIA KUNDIN TARIHIN KWAMANDOJIN SALAFIYYAH KASHI NA ‘DAYA (PART 1)

KALAMAN MARIGAYI SHEIKH ALBANI ZARIA RAHIMAHULLAHU KAN ZABEN 2015!

KALAMAN MARIGAYISHEIKH ALBANI ZARIARAHIMAHULLAHU KANZABEN 2015!Posted on February 5, 2014by Nazeer Danjagale (Abu-Muhammad)ALLAHU AKBAR! WAYANNANKALAMAN MARIGAYI SHEIKHALBANI ZARIARAHIMAHULLAHU NE KANZABEN 2015!“ZAMU FITO MU YAKIMANUFAR GOODLUCKJOHNATHAN NA2015” (SOURCE; SHEIKHALBANI ZARIA TAFSEER 2013)“Ba kuga ko wani malami yazauna lafiya ba? Da malamaigoma sha ‘daya ne aka bada sunansu za’a kama donmunce kar a zabi Goodluck a2011. Na’am! […]

Rate this:

Read More KALAMAN MARIGAYI SHEIKH ALBANI ZARIA RAHIMAHULLAHU KAN ZABEN 2015!