MUHADARORI/WA’AZI DARI (100) NA SHEIKH KABIR GOMBE

MUHADARORI/WA’AZI DARI (100) NA SHEIKH KABIR GOMBE Wadannan Kadan Ne Daga Cikin Wa’azuzzuka Da Babban Sakataren ‘Kungiyar Jama’atu-Izalatil-Bid’ah- Wa-Ikamatis-Sunnah Na Kasa Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe Hafizahullah Ya Gabatar, Wadanda Cibiyar Yada Sunnah Ta DARULFIKR Ta Dora, Kuma Admins Na Dandalin Masoya Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe Hafizahullah #ISupportSheikKabirGombe Suka Tattara Domin Ku Sami Saukin […]

Rate this:

Read More MUHADARORI/WA’AZI DARI (100) NA SHEIKH KABIR GOMBE

FADAKARWA GA ‘YAU UWA MUSULMI

1). Karka rinka yin fitsari a wurin da kake yin wanka, domin hakan yana gadar da yawan mantuwa. (2). Karka rika kwantawa barci bayan ka cika cikinka da abinci, domin yin hakan yana gadar da mutuwar zuciya. (3). karka rika yawaita kallan al’auranka ko ta wasu, domin yin hakan yana sa dakikanci da nauyin kwakwalwa […]

Rate this:

Read More FADAKARWA GA ‘YAU UWA MUSULMI

ALLAH KA AZURTAMU DA HALAL, KUMA KA KAREMU DAGA CIN HARAMUN,… (Sheikh Isa Ali Pantami)

ALLAH KA AZURTAMU DA HALAL, KUMA KA KAREMU DAGA CIN HARAMUN,… Annabi (SAW) yana cewa: Kowace AL’UMMAH tana da FITINA a cikinta. Amma FITINAR wannan AL’UMMAH, itace KUDI. (Abu-daud RH da Tirmithiy RH sun ruwaito shi, kuma Shaykh Albaniy RH ya inganta hadith din). Yaa Allah ka azurta damu da HALAL, ka karemu daga cin […]

Rate this:

Read More ALLAH KA AZURTAMU DA HALAL, KUMA KA KAREMU DAGA CIN HARAMUN,… (Sheikh Isa Ali Pantami)

SADAKA A LOKACIN JINYAN MARAR LAFIYA SUNNAH NE: Yaa Allah ka bamu karin lafiya da Imani,… (Sheikh Isa Ali Pantami)

SADAKA A LOKACIN JINYAN MARAR LAFIYA SUNNAH NE: Yaa Allah ka bamu karin lafiya da Imani,… Annabi (SAW) yana cewa: Kuyi jinyar MARASSA LAFIYANKU da bada sadaka. (Abu-Daud ya ruwaito, Shaykh Albani ya inganta shi a Sahihul- Jamiy 3358). Yana daga karantarwar Sunnah, Idan muna jinyar iyaye ko Iyalai ko yan’uwa, mu yawaita bada Sadaqa, […]

Rate this:

Read More SADAKA A LOKACIN JINYAN MARAR LAFIYA SUNNAH NE: Yaa Allah ka bamu karin lafiya da Imani,… (Sheikh Isa Ali Pantami)

Alamomin tashin Al- kiyamah guda ‘Dari 100 kashi na biyu (2) (Mal.Aminu Ibrahim Daurawa)

51. Wani Zamani da mutum zai kwana Mumini ya wuni kafiri;- saboda mafi yawan maganganu da aiyuka da ba sa kan Shari’ah 52. ‘Kawata Masallatai da yin gasar Hakan (kaji ana Masallacin mu yafi naku kyau) 53. ‘Kawata gidaje da yi musu kwalliya 54. Yawan Saukar Kwarankwatsa da Aradu 55. Yawan Rubuce-Rubuce;- Ya’duwar Rubutuce-Rubuce marasa […]

Rate this:

Read More Alamomin tashin Al- kiyamah guda ‘Dari 100 kashi na biyu (2) (Mal.Aminu Ibrahim Daurawa)

DUK WANDA YA SANYA TUFAFIN ALFAHARI DA BURGEWA A DUNIYA, ZA’A SANYA MASA KAYAN KASKACIN A LAHIRA!

HAUSA & ENGLISH: DUK WANDA YA SANYA TUFAFIN ALFAHARI DA BURGEWA A DUNIYA, ZA’A SANYA MASA KAYAN KASKACIN A LAHIRA! Allah ka kare mu daga Tufafin K’ASK’ACI a LAHIRA,… Manzon Allah (SAW) yana cewa: Duk wanda ya sanya TUFAFIN ALFAHARI a DUNIYA, za’a sanya masa TUFAFIN K’ASK’ASHIN a RANAR LAHIRA (Ahmad da Abu-Daud sun riwaito, […]

Rate this:

Read More DUK WANDA YA SANYA TUFAFIN ALFAHARI DA BURGEWA A DUNIYA, ZA’A SANYA MASA KAYAN KASKACIN A LAHIRA!