Inkarin Siyasar Daba Tare Da Dr Bashir Aliyu Umar {hafizahullah}

Khudubar Sallar Juma’a Mai Taken: Inkarin Siyasar Daba Tare Da Dr Bashir Aliyu Umar Daga Masallacin Alfurqan Nasarawa Kano 15-5-1439/02-02-2018 Danna link na kasa domin downloading http://darulfikr.com/s/41354 Ayi sauraro lafiya. Kasance da Darulfikr.com domin samun karatukan malaman Sunnah a saukake. Darulfikr taku ce domin yada Sunnah. Advertisements

Rate this:

Read More Inkarin Siyasar Daba Tare Da Dr Bashir Aliyu Umar {hafizahullah}

HAKKOQIN SAHABBAI AKAN MU.* Tare da :- *Sheikh Barr.Ishaq Adam Ishaq (Hafizahullah).

*MUHADARA MUHADARA.* *Maudu’i.* *HAKKOQIN SAHABBAI AKAN MU.* Tare da :- *Sheikh Barr.Ishaq Adam Ishaq (Hafizahullah).* *Daga Majlisin Aliyu Ibn Abi Dalib da ke Unguwar Kududdufawa kofar Gidan Alh Nasidi Alin Abba Kano municipal.* Ranar Alhamis 08/05/1439 25/01/2018 Danna link na kasa domin downloading http://darulfikr.com/s/40750 Ayi sauraro lafiya. kasance da Darulfikr.com domin samun karatukan malaman Sunnah […]

Rate this:

Read More HAKKOQIN SAHABBAI AKAN MU.* Tare da :- *Sheikh Barr.Ishaq Adam Ishaq (Hafizahullah).

006 BAYANI AKAN DA’AWAH BISA KOYARWAR ALQUR’ANI DA SUNNAH

^^^ZAUREN MUSLIM UMMAH^^^ . LITTAFI: BAYANI AKAN DA’AWAH BISA KOYARWAR ALQUR’ANI DA SUNNAH. . WALLAFAR: SHEIKH ALIYU SA’EED GAMAWA. . ___________FITOWA TA 6___________ . Malam Ya cigaba da bayani akan NAU’O’IN DA’AWAH. . Yace a lokacin da ma’abota littafi daga nasara suka ce ALLAH Yana da d’a ko d’ayan uku ne, sai Mabuwayi ya mai […]

Rate this:

Read More 006 BAYANI AKAN DA’AWAH BISA KOYARWAR ALQUR’ANI DA SUNNAH

Tension in Kano as Kwankwaso, supporters set to dare the law

[Embed]https://cdn.vanguardngr.com/wp-content/uploads/2014/10/Kwankwaso.jpg[/embed] Dr. Rabiu Musa Kwankwaso Uneasycalm pervades the ancient city of Kano, following the tension generated by the planned constituency visit by the former state governor, Senator Rabiu Musa Kwankwaso, against the advice of the police The planned visit had raised security concerns over possible clash with supporters of the state governor, Abdullahi Ganduje, and […]

Rate this:

Read More Tension in Kano as Kwankwaso, supporters set to dare the law

*KHUDUBAR JUMU’A (24-4-1439AH / 12-01-2018) Daga Masallachin Sultan Muh’d Sa’ad Abubakar III dake Tanki Guiwa Lowcost Sokoto.*

*KHUDUBAR JUMU’A (24-4-1439AH / 12-01-2018) Daga Masallachin Sultan Muh’d Sa’ad Abubakar III dake Tanki Guiwa Lowcost Sokoto.* Mai Taken: *MUHIMMANCIN SALLAH DA MUHIMMANCIN HORON YARA AKAN YINTA* Tare da: *Shaikh Jabir Sani Maihula (Hapizahullah)* http://darulfikr.com/s/39219 *Ayi Saurare Lapia* Ku cigaba da kasancewa damu a darulfikr.com domin cigaba da samun karatukan maluman sunnah. Darulfikr.com takuce domin […]

Rate this:

Read More *KHUDUBAR JUMU’A (24-4-1439AH / 12-01-2018) Daga Masallachin Sultan Muh’d Sa’ad Abubakar III dake Tanki Guiwa Lowcost Sokoto.*

002 Suratul Bakarah

(Sura 2) 1 A. L̃. M̃. 2 Wãncan ne Littãfi, bãbu shakka a cikinsa, shiriya ne ga mãsu taƙawa.(1) 3 Waɗanda suke yin ĩmãni game da gaibi, kuma suna tsayar da salla, kuma daga abin da Muka azurta su suna ciyarwa. 4 Kuma waɗanda suke yin ĩmãni da abin da aka saukar zuwa gare ka, […]

Rate this:

Read More 002 Suratul Bakarah