“Kungiyar IZALA bata da alaka ko wace iri da wata kungiyar asiri, darika ko kuma kungiyar #Siyasa.”

Tunatarwa!
“Kungiyar IZALA bata da alaka ko wace iri
da wata kungiyar asiri, darika ko kuma
kungiyar #Siyasa.” “Kungiyar tana kan tafarkin musulunci ne
wanda ta dogara ga Qur’ani da hadisan
Annabi Muhammad (SAW) Bisa fassarar
Magabata.” Mun tsakuro wannan babin
ne daga kundin tsari na kungiya wanda
Shugabanni da Malaman Kungiyar a farkon tafiya suka hadu suka rubuta shi.
Dan Haka Malamai a guji Siyasa da
ambatan ‘yan siyasa akan mumbarin
Izala, Hakan sauka ne daga Manufar
kafa kungiyar kuma zunzurutun cin
amanar kungiyar ce. …..In kunne yaji, jiki ya tsira.

Advertisements

KHUDBAR JUMA’AH 24/04/1439 A.H
12/01/2018.C.E
Mai Taken:KU DAWO DA HANKULANKU. TAREDA sheikh Khamis Sa’eed Al-misriy
Hafizahullah​ Daga: Masallacin Abu Ubaidah ibn Al-
Jarrah.ﺍﺑﻮ ﻋﺒﻴﺪﺓ ﺍﺑﻦ ﺍﻟﺠﺮﺍﺡ wanda ke kan Bye Pass Kusa da Gidan Kada. Kaduna.​​
Domin Sauke Karatun A Kan Wayarka
don Sauraro Danna Wannan Blue link Rubutun Na Qasa. http://darulfikr.com/m/s/39221 Zaku iya samun darulfikr a wayoyin ku
kirar Android domin more samun karatu
da zarar an saka a http://darulfikr.com a kyauta,Domin samun naka ziyarci
PlayStore ta hanyar danna link dake
kasa: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.darulfikr.darulfikr ©Copyright:
Nazifi Idris(Islamic Sunnah)
Email:-Idrisnazifi@yahoo.com
WhatsApp Group +2348039735151

*FASSARAR HUDUBA* MAI TAKEN *MUSULUNCI DA MAANARSA* TAREDA *USTAZ IBRAHIM BN YAHYA (HAFIZAHULLAH)*

*FASSARAR HUDUBA* MAI TAKEN *MUSULUNCI DA MAANARSA* TAREDA *USTAZ IBRAHIM BN YAHYA
(HAFIZAHULLAH)* *danna link din domin downloading da
sauraro* http://darulfikr.com/s/39242 DAGA MASALLACIN *IBN TAIMIYYA SAUNA NASARAWA L.G
KANO* AYI SAURARO LAFIA

*KHUDBAR JUMUA* MAI TAKEN *RIDDA A MUSULUNCI DA KASHE- KASHENTA* TARE DA *AS~SHEIKH MUHAMMAD BN UTHMAN* _{hafizahullah}_

*KHUDBAR JUMUA* MAI TAKEN *RIDDA A MUSULUNCI DA KASHE-
KASHENTA* TARE DA *AS~SHEIKH MUHAMMAD BN
UTHMAN* _{hafizahullah}_ *25-04-1439 12-1-2017* DAGA MASALLACIN *SAHABA KUNDILA, MAIDUGURI ROAD.* _Karka bari a baka labari_ Danna link na kasa domin downloading http://darulfikr.com/s/39249 Ayi sauraro lafiya.
Kasance da Darulfikr.com domin samun karatukan malaman Sunnah a saukake.
Darulfikr taku ce domin yada Sunnah.

*KHUDUBAR JUMA’AH* Mai taken : *ABUBUWAN DA ALLAH YA HARAMTA A CINIKI* Daga bakin : *DR. JAMILU YUSUF ZAREWA*

*KHUDUBAR JUMA’AH*
Mai taken : *ABUBUWAN DA ALLAH YA
HARAMTA A CINIKI*
Daga bakin : *DR. JAMILU YUSUF
ZAREWA*
Daga Masallacin Juma’a na Abu hurairah RA dake Polo club sokoto
Ranar Juma’a
24/4 /1439
12/1/2018
Danna link na kasa domin downloading http://darulfikr.com/s/39251 Ayi sauraro lafiya.
Kasance da Darulfikr.com domin samun karatukan malaman Sunnah a saukake.
Darulfikr taku ce domin yada Sunnah.

*KHUBUBAR JUMA’A* MAI TAKEN : *HALAYEN ANNABI MUHD (S.A.W)* TAREDA : *Dr.ABDALLAH USMAN G/ KAYA*

*KHUBUBAR JUMA’A* MAI TAKEN : *HALAYEN ANNABI MUHD
(S.A.W)*
TAREDA : *Dr.ABDALLAH USMAN G/
KAYA*
*JUMA”A* *24-04-1439 12-01-2018* DAGA MASALLACIN *USMAN BIN AFFAN GADON KAYA
KANO*
Danna link na kasa domin downloading http://darulfikr.com/s/39252 Ayi sauraro lafiya.
Kasance da Darulfikr.com domin samun karatukan malaman Sunnah a saukake.
Darulfikr taku ce domin yada Sunnah

TA’ASSUBANCI GA WATA KUNGIYA KO WANI MALAMI AIKI NE NA ‘YAN JAHILIYYAH

Abinda aka sani Musulmi zai yi
ta’assubancine wa gskia, ba
wai ya tsaya ta’assubanci akan kungiya ko Malami ba,
sawa’un Malamin dake
Najeriya ne ko wanda yake
kasar Larabawa. 1- Shaikhul
Islam Ibnu Taimiyyah (Allah ya
jikansa) yace:- ﺗﻌﺼﺐ ﺍﻟﺮﺟﻞ ﻟﻄﺎﺋﻔﺘﻪ ﻣﻄﻠﻘﺎ ﻓﻌﻞ ﺃﻫﻞ ﺍﻟﺠﺎﻫﻠﻴﺔ .
ﺍﻗﺘﻀﺎﺀ ﺍﻟﺼﺮﺍﻁ ﺍﻟﻤﺴﺘﻘﻴﻢ ﻟﻤﺨﺎﻟﻔﺔ ﺃﺻﺤﺎﺏ ﺍﻟﺠﺤﻴﻢ 1/241 . Ta’assubancin mutum ga
kungiyarSa kai tsaye (bin
kungiya akan daidai da
kuskure) aiki ne na ‘yan
jahiliyah. 2- Ta’assubanci ga
wani Malami a sake aiki ne na ‘yan bid’ah da batattu da
mabiya son rai Shaikhul Islam
yace:- ﻓﻤﻦ ﺟﻌﻞ ﺷﺨﺼﺎ ﻣﻦ ﺍﻷﺷﺨﺎﺹ ﻏﻴﺮ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ
ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ ﻣﻦ ﺃﺣﺒﻪ ﻭﻭﺍﻓﻘﻪ ﻛﺎﻥ ﻣﻦ
ﺃﻫﻞ ﺍﻟﺴﻨﺔ ﻭﺍﻟﺠﻤﺎﻋﺔ، ﻭﻣﻦ ﺧﺎﻟﻔﻪ
ﻛﺎﻥ ﻣﻦ ﺃﻫﻞ ﺍﻟﺒﺪﻉ ﻭﺍﻟﻔﺮﻗﺔ ﻛﻤﺎ ﻳﻮﺟﺪ
ﺫﻟﻚ ﻓﻰ ﺍﻟﻄﻮﺍﺋﻒ ﻣﻦ ﺍﺗﺒﺎﻉ ﺃﺋﻤﺔ ﻓﻰ ﺍﻟﻜﻼﻡ ﻓﻰ ﺍﻟﺪﻳﻦ ﻭﻏﻴﺮ ﺫﻟﻚ – ﻛﺎﻥ ﻣﻦ ﺃﻫﻞ ﺍﻟﺒﺪﻉ ﻭﺍﻟﻀﻼﻝ ﻭﺍﻟﺘﻔﺮﻕ . ﻣﺠﻤﻮﻉ ﺍﻟﻔﺘﺎﻭﻯ 3/217 . Duk wanda ya sanya wani Malami cikin
Maluma ba Manzon Allah mai
tsira da Aminci ba, wanda yaso
Malamin kuma ya dace masa
(akan manhajinSa) to ya zama
dan Salafiyyah, wanda kuma ya saba masa ya zama cikin
ma’abota bid’o’i da rarrabuwa
kamar yadda ake samun haka
cikin kungiyoyi na mabiya ilmul
kalam da wanin hakan to ya
zama cikin ma’abota bid’o’i da bata da rarrabuwa. 3- Duk
wanda yake ta’assubanci ga
wani Malami, ya sanya sabawa
Malamin sabawa Sunnah da
Salafiyyah ne, dacewa
Malamin dacewa Sunnah da Salafiyyah ne to ko yaki ko
yaso ya zama dan kungiya
kungiyar ma ta ta’assubanci
koda kuwa ya nesanci
kungiyar Izalah a Najeriya ko a
kasar da yake. Shaikhul Islam yake cewa:- ﻭﻣﻦ ﻧﺼﺐ ﺷﺨﺼﺎ – ﻛﺎﺋﻨﺎ ﻣﻦ ﻛﺎﻥ – ﻓﻮﺍﻟﻰ ﻭﻋﺎﺩﻯ ﻋﻠﻰ ﻣﻮﺍﻓﻘﺘﻪ ﻓﻰ ﺍﻟﻘﻮﻝ ﻭﺍﻟﻔﻌﻞ ﻓﻬﻮ } ﻣﻦ ﺍﻟﺬﻳﻦ ﻓﺮﻓﻮﭐ ﺩﻳﻨﻬﻢ ﻭﻛﺎﻧﻮﭐ ﺷﻴﻌﺎ .{ ﻣﺠﻤﻮﻉ ﺍﻟﻔﺘﺎﻭﻯ 20/03 . Duk wanda ya sanyar da wani
mutum kowanene shi ya kulla
soyayya da gaba akan dace
masa cikin magana da aiki to
shi (Yana daga wadanda suka
rarraba addininSu kuma suka zama kungiya-kungiya). Muna
fatan Allah Madaukaki ya
kawar da hakan a cikinmu baki
Daya. Ameen. Adam Muhammad